0
GANGAR JIKINSA NA AURA



GANGAR JIKINSA NA AURA CHAPTER 2


GANGAR JIKINSA NA AURA

  CHAPTER 2

(N.Y.S.C)
Yayan kuwa wata
tsadaddiyarshadda cefara sol a
jikinsa sai kamshin wani tsadadden
turarene yake
tashi. Abunka da kauyawa sai kallo suke dukkauba
da *yar,kanin ya bude but din baya
ya dauko wata
Jakarkaya, yamayar ya rufe ya ce
da wansa "Yaya
Habib, na godesai dai nace maka Allah Ya kiyaye
hanya. Yaya Habib yayimurmushiya
ce "To
madalla. Allah Ya bada sa'a sai
yaushekuma zaka
zomana weekend? Ina fatan dai wannan karan
zakayi kamar wata baka zo ba ko?
Su duka biyun
suka tuntsire da dariya, kanin yace
"Ai Yayaranar
juma'ar nan zaka ganni a gida ko ba'azodaukana
ba mazanzo Kano, haba ai sai jini na
ya hau zama
a kauyein ba dole ba wa zai iya?
Yayan yana
dariya ya mikawakanin hannusuka gaisa ya ce "To
Allah Ya taimaka, ina ganinranar
juma'arda zaka
zo may be baza mu hadu ba saboda
dasassafe
zan tashi zuwa america kai kuma nasan sai da
yammazaka tahosai an tashi *yan
makaranta ko?
Kanin ya ce "Ehkuwa bazamu hadu
ba Allah Ya
kiyaye hanya Ya dawomana da kai lafiya, Yaya
akwatinan auren da nawa da naka
yazamo iridaya.
Yaya Habib ya ce "Insha Allahu,
Yaya Habibya
shigamota har zai ja kofar motar ya rufe sai ya
juyo yakalli Hanne da Babanta ya ce
"Salamu
alaikum" Malam Habu yaamsagami
da daga
hannu, Yaya Habib yaja motarsa yajuya ya
nufikofar fita kanin na tsaye yana
daga masa
hannu.ayan da motar Yaya Habib ta
kure,
idanuwansuduka na kantasannan hankalin kowa ya
dawo jikinsa. TunaninHanne yakoma
ga kallon
kyakkyawan ginin makarantarginin
bulo da
bulo,yaune rana ta farko da take tunanin take
saran zatakwanta a dakin ginin bulo
ba gidan kasa
ba rufinazara. Ta cea ranta
"Cafdijan yau kuwa
zan iya bacci? Anyabazan ringa jin sanyi ba a
wannan dogayen gininnikan. Bata
sansanda
tayimurmushi ba har hakoranta suka
fito, sai
tawayence ta kifakanta akan cinyarta kada
Babanta ya ganemurmushin dadi
take.
Kyakkyawan saurayin nan ya
tunkaro indasuke
yanarataye da jakarsa a kafadarsa, ya yiwa Malam
Habusallamagami da dan dukawa
kadan, kana ya
wuce su yajegindin wata bishiyar
dake kusa da
tasu ya daga wani benci yazauna yaajiye jakar
kayansa a kusa dashi yaci gaba
dakallon Hanne
daMahaifinta. Can Malam Habu yaje
ya same shi
a indayake zaune ya ce "Dan Allah *yan samari
kai maka'aikacine ananko kaima
bako ne? Yayi
murmushi ya ce "Yaya akayi Baba?
Malam Habu
ya ce "Yarinya na kawo makaranta tundazu banga
kowa ba balle in tambayeshi hannun
wa yakamata
indankata? Saurayin nan ya gyara
zama gami da
cirehular dakekansa ya ce "Daliba, daliba ce
wannan? Malam Habuya ce "Eh nan
aka ce na
kawota kuma gama takardar
canbari ta mikogama
korarmu akayi dazu da babu takardar, yakwalla
kira yace "Hanne kawo takardar nan
ta dazu.Cikin
sauri Hanne tasa hannu a cikin bokiti
dakegabanta
tadauko takarda tazo ta mikawa Babanta da
hannubiyu ta dukahar kasa. Babu
abinda wannan
saurayi yake saikallon Hanne sama
da kasa kayan
jikinta yake kallo da takalmindakekafarta wanda ta
daure da leda saboda ya tsinkekudin
naninma aiki
ne, wata uwar danmara kai kace
dambentsiya za'a
kwasa, wuyan, hannu da kafa tsakiyoyi.
Saurayinnan ya kulada lallai Hanne
ita kanta tana
jin kunyar shigar nantata ganinkallon
da yake yi
mata, sai yayi sauri ya fara dubatakardar da
Malam Habu ya mika masa. Ya
karance tsaf,
sannanya dagoya ce "Hanne Habu
Imamu ko?
Tace "Eh, ya ce "ToBaba saikun dan jira don nima
nan Malamin nake jira
gashitakamaimai ma ni
bansani ba ko yana makarantar
kobayanan don
nima shigowata kenan. Malam HabuyayiHamma
gami da yin dan siririn tsaki ya ce
"Yaroyanzu
bayadda za'ayi ka karbi yarinyar
nan, dole sai
waccan din ya zo?Saurayin ya ce "Ni Malami ne
amma kuma bapermanentteacher
ba bautar kasa
(service) nazo yi, a
ka'idarwannanmakarantar
kuma senior master ne ya kamata ya
karbetamusamman ma
kasancewarta sabuwar
daliba ce.Gashi yau lahadi, dama
litinin ce ko
sauranranakun aiki lokacin principal tana nan, da
sauranpamanent teachers duk sai
su karbeta koda
seniormaster baya nan, amma
yanzu ku jira kadan
idannan da minti talatin bai dawo ba, zan tashi
nima nashiga staff quaters din na
gani ko yana ma
cikin makarantar dan nima shi nake
so na gani
zan karbimukullan gidana. Malam Habu ya ce "To
Allah Yakawoshi lafiya bari nayi
sallar la'asar,
nasan biyartayi ko sallar la'asar
bamu yi ba. Yaro
ina buta? Yanuna masa wani fanfo can kusa dashi
kuma dazagayeyyen waje nan ne
Masallaci.
Malam Habu ya ce "To madalla. Ya
kalli Hanne
wacce ke tsaye agefe har yanzu ya ce "*Yar Baba
koma kanakwatinki ki zauna zanje
nayi sallah kinji.
Cikinsanyin murya ta ce "To, ta juya
ta doshi
wajenakwatin. Malam Habu ya bita da kallo
zuciyarta cikeda tausayinta ganin
yininsu guda
babu abun da suka ci tun dan kokon
safe da suka
dan kukkurbaa tsattsaye bala'in Iya Abu ya hanasu
su zauna susha sosai. Malam Habu
ya girgiza kai
alamartausayawa kansu da kansu
ya ce "Allah
Sarki *yarBaba hakuri dai za ki yi, ki kuma ci gaba
dayi.Sannan ya juya ya nufi wajen
fanfo.
Kyakkyawan saurayin nan na zaune
yana kallonsu
zuciyarsacike da alamomin tambaya da tsananin
tausayi. Canya nisa yayi ajiyar
zuciya ya zaro
gilashin dakealjihunsa ya saka a
idonsa gami da
cusa hular dakehannunsa a cikin aljihunsa na
wando yasahannunsa ya dafe
habarsa yaci gaba
da kallon Hanne dake zaune kan
akwatinta tayi
lamo tanatunani ba tare da tasan wani na nan
gefenta ta cikingilas yana kallonta
ba. Ya ce a
ransa "Wadannandaga wanne kauye
suke?Sun
kuwa karanta takardar dake hannunsusunsan me
ya kamata su tanada suzo dashi?
Kaibasu san
dokar da aka rubuta ba a jikin
joininginstruction
din nan ba. Lallai kuwa da sun san meaka rubuta
da baza taci uwar danmarar nan ba
tashigo
makarantar nan haka ba. Bayan
kamar tafiyar
Malam Habu da minti ashirin sai gashi yadawo. Ya
zo ya wuce ta gaban saurayin ya
ce"Sannun ka da
hutawa, ya katse tunanin da yakeya
ce "Yauwa
Baba. Malam Habu ya kara da cewa"Har yanzu
dai kaga shiru baizo ba ga rana nan
nashirin
faduwa yau kuwa anya mai karbar
yaran nan zai
dawo? Yayi murmushi ya ce "Ina ganin kakawo
duk abubuwan da aka ce ta siya da
kudinmakaranta zan yi kasada na
karbeta yanzu in
yasoranar litinin wato gobe idan
mutum yazo ya rubutarisitai yanzu sai nayi magana
da masu gadin
get dinHostel su kirawo prefect
din.... Malam
Habu ya matso kusa dashi ya ce
"Yaro fadamin da Hausasosai na gane me kake cewa?
Har da wani
abu dazan kawo nan gaba? Ya ce
"Eh Baba, ai a
rubuce ajikin takardar aka rubuta
za'a dinka mata kayanmakaranta har kala hudu,
wanda zata sa
idan zasuaji da wanda zata saka a
dakunansu,
dana wasanni (sport) duk an rubuta
kuma lallai- lallai sai da kayanmakaranta za'a
karbeta ba zata
ta saka kayan gidaba, sannan daga
karshe aka
rubuta zata zo dakudin makaranta
(school fees) shi kuma dakesabuwar zuwace sai
kun biya sama
da dubu.....Malam Habu ya katse shi
da sauri ya
ce "Tsaya yaro karma ka kirawomin
wadannan dubunnai. Ta faruta kare wai anyiwa
mai dami
daya sata, yaro nagode madallah,
sai anjima.
Malam Habu ya juya batare da ya
jira amsa daga bakin saurayin nan ba yadoshi inda
Hanne ke
zaune da saurinsa kamar zaikifa
cikin gaggawa, ya
ce "*Yar Baba tashi maza mu tafi ga
magariba ta kawo kai. Cikin sauri ta mike
yaciccibi akwati ya
dora mata akai ya sungumi bokitida
katifa suka
kama hanyar get din fita. Sunyi
takudaya biyu sai sai suka ji magana kamar daga
samaance "A'a
Baba ina zaku kuma? Su duka suka
juyadan ganin
mai maganar sai suka ga wannan
kyakkyawan saurayin ne ya taso yazo
wajensu.Malam Habu ya
ce "To yaro me zamu yi in ba
tafiyaba, dubunnan
kudi fa naji kana kira, kuma ka
tsayacak ka kalleni dani da dubu daya ma waye ya
ajiyewani? Daman
kansilan garinmu ne da maigari
sukasani dole na
kawo *yar nan makaranta, suka ce
za'a aiko da kudin, na tabbata har ga Allah
basusan kudin yakai
dubunnai ba da suma basu tankaba.
Kuma kudin
gwamnati ba'a bashi babu
yaddaza'ayi nazo na ajiye yarinya a makaranta
babukudin makaranta
babu kayan makaranta na ce abimu
bashi zamu
kawo ba. "Wannan ba zai yiwuba,
inji saurayin. Malam Habu ya ce "To ka gani
cewasuka yi na zo
na kawo ta za'a aiko da kudin
kumayadda naji
kalamansa shi kansilan a
tunaninsakudin makarantar bai wuce dari uku ba,
bai sandubunnai
bane kuma koda shine yazo ya
kawotaaka kira
dubunnan nan cewa zaiyi ta fasa
karatun. Don karamar hukuma baza ta biya
wadannanmakudan
kudin ba.Saurayin nan yayi murmushi
ya girgiza
kaiya ce "Amma Baba bai kamata
daga kirandubunnan nan ka kwasheta
haka da sauri
kacezaku tafi ba. Malam Habu ya
fara jin
haushinsaurayin nan, ya ce a ransa
"Wai shin wannan dukzancen nan da ake bai
gane ba ne?
Makaranta sai da kudi kuma babu
kudin jiran me
zanyi, ko shi baisan babu ba ne?
Saurayin nan yaci gaba da cewa"Baba kuzo ku
ajiye kayan nan
bai kamata ka juyada yarinyar nan
ba, ai bai
kamata ba. Ta cimakaranta har kun
shigo cikin makarantar sannanku kwasa ku tafi
ka ce ka fasa,
babu fa abin da Uba zai yiwa *yarsa
a duniya in ba
ya bata ilimi ba,yarinya kamar
wannan ai kamata yayi tanamakaranta tunda bata isa
aure ba, me
zata yi agidan? Malam Habu ya sake
jin haushin
saurayinnan kamar ya doke bakin da
yake masa wadannankalamai ya ajiye bokiti
dake hannunsa
ya ce "Yaro, wai shin a harshen
Hausa idan akace
babu me akenufi? Yayi murmushi ya
ce "Baba kenan, na gameduk dalilan da kake
nuna min
yanzu, ni kuma abinda nake so na
rokeka shine ka
fasa tafiya da itatunda ka kawota
har cikin makarantar ka kyaletatayi karatu.
Abun da ya
kamata ka tambayeni shine tayaya
zata yi karatu
tunda babu kayan makarantababu
kudin makaranta? Malam Habu ya ce
"toyanzu nasan ka
gane babu,ta yaya zata yi
karatubabu kudin
makaranta babu kayan makaranta?
Kyakkyawan saurayin nan ya ce "Yauwa Baba
kayitambaya mai
kyau, amsar tambayar ita ce in Allah
Yaso Ya
yarda Hanne zata yi karatu in har
kaamince ka yarda zaka ringa turo ta makaranta
dazarar hutu
ya kare ba sai ta fara ba kace baza
tadawo ba ka
cire ta.Idan kayimin alkawarin haka
kuzo ku ajiyekayan nan ka tafi ka barta.
Malam Habu yayi
jigumyana tunani, a ransa ya ce
"Wannan yaron
me yakenufi? Hanya zaiyi mana a
dauki Hanne babu kudinmakaranta babu kayan
makaranta ko
kuma yayaza'ayi? Bana tunanin dai
shi zai biya
mata kudin makaranta harda
dubunnan da ko karamarhukumar mu baza ta iya
biya mata ba
yaddazamanin nan ya canja masu
kudi basa
taimako,babu yadda za'ayi yaron
nan ya zare makudankudi ya baiwa yarinyar da
bai santa ba
bai tabaganin ta ba bazan bar *yar
Baba a
makarantar nan ba in tafi ta
wulakanta ba, wacce bata san hanyarda zata bi ta koma
gida ba idan an
korota. Yanzuakan Naira goma
masu mota suke
kokarin sudanneni su dauka ina ga
dubunnan kudade gakayan makaranta har kala
hudu waye
zai dinkomata? Saurayin nan ya
katse Malam
Habu daga tunanin da yake yi ya ce
"Baba tunanin me kake yine? Karka yi kokonto ba
zaka yi dana
sanin barinHanne a makarantar nan
ba in Allah Ya
yarda babuabin da zai sami Hanne
sai alheri da kwanciyarhankali ka tsarkake
zuciyarka ka danka
Hanne gaAllah wanda a koda yaushe
Yana kallon
halin da bayinsa suke ciki na kunci
kona farin ciki, sannanka danka Hanne amana ce a
wajena. Ni
kuma namaka alkawarin zan karbi
amana na rike.
Cikinsanyin zuciya da gamsuwa da
kalaman saurayinnan Malam Habu ya juya ya
kalle shi ya
ce "AllahSarki duniya wani ya
munana maka wani
kuma ya dadada maka. Yaro tunda
ka ce Allah na yadda kakuma ambaci amana,
amana kalmace
mai girmamai wuyar rikewa kace
zaka rike
tsakaninka daAllah, na gode yaro,
Allah Yayi maka albarka Yabiya maka bukatunka.
Abin da kayi min
UbangijiAllah Yayi maka fiye da
haka, *

Post a Comment

 
Top