DOLE KISONI
Episode 37 DOLE KISONI
Ya bata rigan yace tashi kisa taki
tashi kawai ya cire hijabin ya
wurgar yafara kokarin kwance
towel da sauri tamike tana yakuri to
zansa ya kyaleta ya tsaya yana
kallonta ,ta zumburo baki tana to kajuya nasa, yay murmushi ya
juya shidai komi nata burgeshi
yake..
Da sauri tasa rigan taki tace mishi
yajuyo..shida kanshi yajuyo yace
wato kin gama sawa bazakice na juyobako?? ta murgudamai baki
bazato ba tsamani taji bakinshi
cikin nata duk iya kokarin ta turashi
takasa saida ya tsotsi bakin tass
idonshi sun kada sanan ya saketa
yace duk randa kika murgudamin baki sainai miki kiss….kuka kawai
take tace niba yar iska bace
kadena wlh banaso zan hadaka da
momy na saida yay dariya yace
soo innocent a ina zakiga mommy
din???yay dariya yace by d way zan siyo miki abincin Nigeria
kidinga dafawa dan naga baki
iyacin namu bako??yay mata kiss
akumatu ta tureshi yace zansa
akawo miki fruits kisha kafin
nadawo kinji luv??ta ballamai harara yay dariya yace u are
driving me crazy dis gurl
Maman shakur
tashi kawai ya cire hijabin ya
wurgar yafara kokarin kwance
towel da sauri tamike tana yakuri to
zansa ya kyaleta ya tsaya yana
kallonta ,ta zumburo baki tana to kajuya nasa, yay murmushi ya
juya shidai komi nata burgeshi
yake..
Da sauri tasa rigan taki tace mishi
yajuyo..shida kanshi yajuyo yace
wato kin gama sawa bazakice na juyobako?? ta murgudamai baki
bazato ba tsamani taji bakinshi
cikin nata duk iya kokarin ta turashi
takasa saida ya tsotsi bakin tass
idonshi sun kada sanan ya saketa
yace duk randa kika murgudamin baki sainai miki kiss….kuka kawai
take tace niba yar iska bace
kadena wlh banaso zan hadaka da
momy na saida yay dariya yace
soo innocent a ina zakiga mommy
din???yay dariya yace by d way zan siyo miki abincin Nigeria
kidinga dafawa dan naga baki
iyacin namu bako??yay mata kiss
akumatu ta tureshi yace zansa
akawo miki fruits kisha kafin
nadawo kinji luv??ta ballamai harara yay dariya yace u are
driving me crazy dis gurl
Maman shakur
Episode 38 DOLE KISONI
Yasa kuku takai mata fruit din su
apple banana pineapple strawberry
da orange duk ayankasu kanana
kuma sunyi sanyi aka kaimata ta
karba ta zauna tacisu sosai dan
yunwa takeji…. Shikuma ya tafi babban mall dan
siyo mata kayan sawa…yasiyo
english wears dogayen riguna
sanan yakoma bargaren undies
yasai mata pant masu kyau
dayawa dayazo wurin bra ne shibai san size dintaba ya tsaya
yana tunani..chan sai yadau waya
yakira kuku din yace takai mata
wayan,koda kukun takai wayan
Aiman kin karba tayi, Amir yace
ma kuku tasa wayan a hands-free tafita,takosa tafita…yace baby
kinajina nasani dama inason
nasan size din bra dinkine tai shiru
taki magana yace koki fada ko
indawo gida induba dakaina ta
shiru ita wlh bata taba ganin mara kunya irin doc India ba yace
shikenan gani nan zuwa ya kashe
wayan…
Maman shakur
apple banana pineapple strawberry
da orange duk ayankasu kanana
kuma sunyi sanyi aka kaimata ta
karba ta zauna tacisu sosai dan
yunwa takeji…. Shikuma ya tafi babban mall dan
siyo mata kayan sawa…yasiyo
english wears dogayen riguna
sanan yakoma bargaren undies
yasai mata pant masu kyau
dayawa dayazo wurin bra ne shibai san size dintaba ya tsaya
yana tunani..chan sai yadau waya
yakira kuku din yace takai mata
wayan,koda kukun takai wayan
Aiman kin karba tayi, Amir yace
ma kuku tasa wayan a hands-free tafita,takosa tafita…yace baby
kinajina nasani dama inason
nasan size din bra dinkine tai shiru
taki magana yace koki fada ko
indawo gida induba dakaina ta
shiru ita wlh bata taba ganin mara kunya irin doc India ba yace
shikenan gani nan zuwa ya kashe
wayan…
Maman shakur
Episode 39 DOLE KISONI
Ya kashe wayan yadau size 40
yace nasan kinada girman breast
but i dont think zasu wuce
40..yakoma wurin kayan makeups
yasai mata dayawa su turare
different types sanan yasai mata pad sinki daya da hair removal
cream product din veet da all clear
dan baisan wanne take amfanii
dashi..in takai ta mukudai
yasaimata abubuwa dayawa
yabiya kudi body guard suka kwashi kayan suka kaimishi mota
suka shiga suka tafi…
Koda yakai gida ya tarar ta kulle
kofa murmushi yayi yace nida
gidana yakoma daki ya dauko wani
key kawai ganin mutum tayi ya shigo da sauri ta mike tana
kakkare kirjinta..ahankali yatako
har gabanta ya cire gashin daya
rufemata fuska yaga tamai kyau
sosai..yace baby nadawo bakimin
oyoyo ta daure fuska yace yauwa size nawa kike sawaa tai shiru
kaman dagaske yakai hanunshi
kan riganta da sauri ta tsugunna
tana ihu wayyo mamana…yay
dariya yace fear fear…yawuce
yafita Maman shakur
yace nasan kinada girman breast
but i dont think zasu wuce
40..yakoma wurin kayan makeups
yasai mata dayawa su turare
different types sanan yasai mata pad sinki daya da hair removal
cream product din veet da all clear
dan baisan wanne take amfanii
dashi..in takai ta mukudai
yasaimata abubuwa dayawa
yabiya kudi body guard suka kwashi kayan suka kaimishi mota
suka shiga suka tafi…
Koda yakai gida ya tarar ta kulle
kofa murmushi yayi yace nida
gidana yakoma daki ya dauko wani
key kawai ganin mutum tayi ya shigo da sauri ta mike tana
kakkare kirjinta..ahankali yatako
har gabanta ya cire gashin daya
rufemata fuska yaga tamai kyau
sosai..yace baby nadawo bakimin
oyoyo ta daure fuska yace yauwa size nawa kike sawaa tai shiru
kaman dagaske yakai hanunshi
kan riganta da sauri ta tsugunna
tana ihu wayyo mamana…yay
dariya yace fear fear…yawuce
yafita Maman shakur
Episode 40 DOLE KISONI
Haka suka cigaba dazama kullum
saitai kuka shikuma yama fita daga
harkan ta saboda tadan sake…
kullum abincinta fruits dan tana so
sosai wani zubin ta yanka kankana
kanana tasa zuma aciki tasa a fridge sai yay sanyi ta dauko
tasha..itadai fruits din India namata
dadi barinma Apple dinsu….yauta
kama Thursday gabanta sai
faduwa yake kuka kawai take
sosai ita yanzu shikenan gobe zata zama matanshi gashi tundaga
ranan daya kawo mata kaya bata
Kara sahi a idoba…wani tunani tayi
da gudu tasauka daga kan gado
dama tariga tai wanka tasa wani
dogon jeans red skinny ne saitasa black top mai ratsin red tai kyau
sosai takama kanta a red band da
dankunne red.tadau hijab dinta
tasa …tana fitowa kitchen tanufa
tasamu kuku tace mata inane dakin
oga ta nuna mata ita kuma tatafi dakin straight Ahankali tabude
dakin mezata gani?? Maman shakur
saitai kuka shikuma yama fita daga
harkan ta saboda tadan sake…
kullum abincinta fruits dan tana so
sosai wani zubin ta yanka kankana
kanana tasa zuma aciki tasa a fridge sai yay sanyi ta dauko
tasha..itadai fruits din India namata
dadi barinma Apple dinsu….yauta
kama Thursday gabanta sai
faduwa yake kuka kawai take
sosai ita yanzu shikenan gobe zata zama matanshi gashi tundaga
ranan daya kawo mata kaya bata
Kara sahi a idoba…wani tunani tayi
da gudu tasauka daga kan gado
dama tariga tai wanka tasa wani
dogon jeans red skinny ne saitasa black top mai ratsin red tai kyau
sosai takama kanta a red band da
dankunne red.tadau hijab dinta
tasa …tana fitowa kitchen tanufa
tasamu kuku tace mata inane dakin
oga ta nuna mata ita kuma tatafi dakin straight Ahankali tabude
dakin mezata gani?? Maman shakur
Episode 41 DOLE KISONI
Karuwanshi teema tagani kwance
tana shan baccin ta batasan
maisaba amma jitayi kirjinta
namata wani irin zafi ta waiga taga
shi baya dakin ahankali ta shigo
tana kalle kalle chan ta hango wandon daya cire ta dauka ta zare
belt din dake jiki…iya karfinta ta
daddage ta zula mata belt di bashiri
teema tatashi tana ihu Aiman ta
daure fuska da turenci take
magana dan ubanki mekikeyi anan??teema ba bakin magana
dan bulalan ya shigeta Aiman ta
cigaba da dukanta teema ihu kawai
take ..Amir na bayi wanka yakeyi
saisa baiji ihun ba yana kashe
shower yaji ihu towel kawai ya daura yafito a rude yana fitowa
yaga Aiman ke kilar teema kaman
an aikota ta gudu yakarasa yarike
Aiman yace Aiman metayi miki ina
ko kallonshi batayiba kokarin
kwace kanta take takoma kan teema garin kwace kanta dinne
hijabinta yafita….
Maman shakur
tana shan baccin ta batasan
maisaba amma jitayi kirjinta
namata wani irin zafi ta waiga taga
shi baya dakin ahankali ta shigo
tana kalle kalle chan ta hango wandon daya cire ta dauka ta zare
belt din dake jiki…iya karfinta ta
daddage ta zula mata belt di bashiri
teema tatashi tana ihu Aiman ta
daure fuska da turenci take
magana dan ubanki mekikeyi anan??teema ba bakin magana
dan bulalan ya shigeta Aiman ta
cigaba da dukanta teema ihu kawai
take ..Amir na bayi wanka yakeyi
saisa baiji ihun ba yana kashe
shower yaji ihu towel kawai ya daura yafito a rude yana fitowa
yaga Aiman ke kilar teema kaman
an aikota ta gudu yakarasa yarike
Aiman yace Aiman metayi miki ina
ko kallonshi batayiba kokarin
kwace kanta take takoma kan teema garin kwace kanta dinne
hijabinta yafita….
Maman shakur
Episode 42 DOLE KISONI
Iya karfinta ta daddage ta fixge
kanta daga jikinshi takara komawa
kan teema tana dukanta da belt
tana cewa get out of dis house ita
tsabagen bala’i batamasan hijab
dinta yafitaba Amir ne yakamata ya karbi belt din ya rungumeta
tsam tsam a jikinshi yace calm
down baby na. tana ihu tace
kiwuce kibar gidanan kona kasheki
teema jiki duk yay rudu rudu da
gudu tasa kayanta tai hanyar waje harda tuntube…
Aiman tace mallan saika sakeni ai
rungumar ta isa haka yasaketa
yaja hanunta ya zaunar da ita kan
gado yana ta murmushi shi wlh
dadi yakeji dan alamune na tana kishinshi..yadan daure fuska yace
ba ruwanki da wanda nakawo gida
duk randa kika kara dukan wata
saina bata miki rai…ta balla mai
harara ta mike zata bar dakin
yabita da kallo har takai bakin kofa yace tsaya ta tsaya chak tana
hararanshi yace mekikazoyi
dakina alokacinne ma tatuna
abunda yakawota sai kuma
tafashe da kuka tafara uncle doc
India plz karka auren gobe dan Allah kamaidani gida tadinga kuka
shi kawai kallonta yake yanda
takeda hip ga boobs ga gashi
danba hijab a jikinta….
Maman shakur
kanta daga jikinshi takara komawa
kan teema tana dukanta da belt
tana cewa get out of dis house ita
tsabagen bala’i batamasan hijab
dinta yafitaba Amir ne yakamata ya karbi belt din ya rungumeta
tsam tsam a jikinshi yace calm
down baby na. tana ihu tace
kiwuce kibar gidanan kona kasheki
teema jiki duk yay rudu rudu da
gudu tasa kayanta tai hanyar waje harda tuntube…
Aiman tace mallan saika sakeni ai
rungumar ta isa haka yasaketa
yaja hanunta ya zaunar da ita kan
gado yana ta murmushi shi wlh
dadi yakeji dan alamune na tana kishinshi..yadan daure fuska yace
ba ruwanki da wanda nakawo gida
duk randa kika kara dukan wata
saina bata miki rai…ta balla mai
harara ta mike zata bar dakin
yabita da kallo har takai bakin kofa yace tsaya ta tsaya chak tana
hararanshi yace mekikazoyi
dakina alokacinne ma tatuna
abunda yakawota sai kuma
tafashe da kuka tafara uncle doc
India plz karka auren gobe dan Allah kamaidani gida tadinga kuka
shi kawai kallonta yake yanda
takeda hip ga boobs ga gashi
danba hijab a jikinta….
Maman shakur
Episode 43 DOLE KISONI
Ta cigaba da kuka sosai tana
uncle doc India plz kamin rai
nasan nama laifi but plz dont
punish me by marrying me wlh
bana sonka i dont have any
feelings 4 u plz kayakuri forgive meeshiko gogan murmushi yayi
yace yau nadawo uncle kenan yay
dariya sosai yace Aiman i luv u
alot kuma DOLE KISONI so
kidena rukona kan aurenan dan
gobe after jumma’at za’a daura kinji luv??da gudu tabar dakin tana
kuka sosai…shiko kwanciya yayi
yana murna tare da fatan Allah
kaisu gobe lpy….
Haryau iyayenshi basusan
yadawo India ba shidama yanason ran Saturday ne zaije tare da
Aiman yace musu yay aure..
Bangaren su dad addu’a da fatan
alheri sukema yar tasu dan sunsan
gobe ne za’a daura auren…
*******rana bata karya saidai uwar diya taji kunya ayaune liman
yatambayi Amir shin iyayenta sun
baka ita yace eh ..liman yace
shikenan akako daura auren akan
sadaki dubu 100 Amir murna kawai
yake shida babban abokinshi ustman
uncle doc India plz kamin rai
nasan nama laifi but plz dont
punish me by marrying me wlh
bana sonka i dont have any
feelings 4 u plz kayakuri forgive meeshiko gogan murmushi yayi
yace yau nadawo uncle kenan yay
dariya sosai yace Aiman i luv u
alot kuma DOLE KISONI so
kidena rukona kan aurenan dan
gobe after jumma’at za’a daura kinji luv??da gudu tabar dakin tana
kuka sosai…shiko kwanciya yayi
yana murna tare da fatan Allah
kaisu gobe lpy….
Haryau iyayenshi basusan
yadawo India ba shidama yanason ran Saturday ne zaije tare da
Aiman yace musu yay aure..
Bangaren su dad addu’a da fatan
alheri sukema yar tasu dan sunsan
gobe ne za’a daura auren…
*******rana bata karya saidai uwar diya taji kunya ayaune liman
yatambayi Amir shin iyayenta sun
baka ita yace eh ..liman yace
shikenan akako daura auren akan
sadaki dubu 100 Amir murna kawai
yake shida babban abokinshi ustman
Episode 44 DOLE KISONI
Bayan an daura aure yakira mum
dinshi yace mum gobe zanzo and i
have a surprise 4 u keda dad tai
dariya tace saikazo simra nata
kewanka yay dariya yace kice i
miss her too yace luv u mum tace luv u too son ya kashe wayan…
Bashi yakoma gidaba sai karfe 9
nadare dakin Aiman ya wuce
yasameta zaune sai hawaye take
ya ajiye kazan daya shigo da ita
yakarasa wajenta yace baby luv stop crying today is a happy day 4
me and u ta kalleshi ta ballamai
harara da jajayen idonta yay
murmushi ya dauko kazan yasa a
plate ya yazo yakai bakinta zai
bata aiko ta gansara mai cizo saida yay kara yace baby zaki kashe
mijinkine???tace u mijina over my
dead body i hate u Amir bazan taba
zama dakai ba bazan taba hada
jinina dakai ba bana sonka bana
sonka i ha..te….u… magananne ta sarke saboda bakinshi dataji cikin
nata yadinga mata kiss yana
shafata tako ina hannushi dataji
kan nonon tane yasa ta tureshi iya
karfinta ta gudu ta shiga bayi tana
Allah ya isa tabamin nonon dakayi shiko jikinshi ba karfi dan duk
sha’awanshi yatashi yamike yaje
yana lallabata tabude kofan taki
budewa yagaji yabar dakin…saida
ta tabbatar baya dakin sanan
tabude tafito tana maida numfashi….
Maman shakur
dinshi yace mum gobe zanzo and i
have a surprise 4 u keda dad tai
dariya tace saikazo simra nata
kewanka yay dariya yace kice i
miss her too yace luv u mum tace luv u too son ya kashe wayan…
Bashi yakoma gidaba sai karfe 9
nadare dakin Aiman ya wuce
yasameta zaune sai hawaye take
ya ajiye kazan daya shigo da ita
yakarasa wajenta yace baby luv stop crying today is a happy day 4
me and u ta kalleshi ta ballamai
harara da jajayen idonta yay
murmushi ya dauko kazan yasa a
plate ya yazo yakai bakinta zai
bata aiko ta gansara mai cizo saida yay kara yace baby zaki kashe
mijinkine???tace u mijina over my
dead body i hate u Amir bazan taba
zama dakai ba bazan taba hada
jinina dakai ba bana sonka bana
sonka i ha..te….u… magananne ta sarke saboda bakinshi dataji cikin
nata yadinga mata kiss yana
shafata tako ina hannushi dataji
kan nonon tane yasa ta tureshi iya
karfinta ta gudu ta shiga bayi tana
Allah ya isa tabamin nonon dakayi shiko jikinshi ba karfi dan duk
sha’awanshi yatashi yamike yaje
yana lallabata tabude kofan taki
budewa yagaji yabar dakin…saida
ta tabbatar baya dakin sanan
tabude tafito tana maida numfashi….
Maman shakur
Episode 45 DOLE KISONI
Ranan bacci barawone ya dauketa
saboda kuka da safe ta tashi tai
wanka tasa doguwan rigan daya
sai mata baki ko makeup batayiba
ta zauna tana tunanin gida da
besty dinta Amina.. kamshin dataji na turarenshine yasa ta daga ido ta
kalleshi yanda taga yadaure fuska
kaman baitaba murmushi bane
yasa ta natsu duk rashin kunyan
data shirya yimai ta hadiye…
yakaraso ya kalleta yace ki shirya yau zankaiki kiga parents dina
yace kalleni kallo daya tamishi ta
saukar da kanta yace wlh inhar
kika fada musu satoki nayi wlh zan
bata miki rai saina kwanta dake nai
miki ciki ki haifanmin yara kuma bazan taba maidake gidaba amma
inhar bakiyi komiba kika nuna
musu kaman we luv each other i
guarantee u bazan taba miki
komiba kuma wataran zan
maidake gidanku…da sauri tace da gaske doc India??yace nataba
miki karya ne yamike yace ki
shirya ina jiranki ya wuce yafita….
Maman shakur
saboda kuka da safe ta tashi tai
wanka tasa doguwan rigan daya
sai mata baki ko makeup batayiba
ta zauna tana tunanin gida da
besty dinta Amina.. kamshin dataji na turarenshine yasa ta daga ido ta
kalleshi yanda taga yadaure fuska
kaman baitaba murmushi bane
yasa ta natsu duk rashin kunyan
data shirya yimai ta hadiye…
yakaraso ya kalleta yace ki shirya yau zankaiki kiga parents dina
yace kalleni kallo daya tamishi ta
saukar da kanta yace wlh inhar
kika fada musu satoki nayi wlh zan
bata miki rai saina kwanta dake nai
miki ciki ki haifanmin yara kuma bazan taba maidake gidaba amma
inhar bakiyi komiba kika nuna
musu kaman we luv each other i
guarantee u bazan taba miki
komiba kuma wataran zan
maidake gidanku…da sauri tace da gaske doc India??yace nataba
miki karya ne yamike yace ki
shirya ina jiranki ya wuce yafita….
Maman shakur
Episode 46 DOLE KISONI
Ta shirya cikin wani ubansun
doguwan riga baki da ja tai kyau
sosai ta nannade gyalen a kanta ta
dauko hill ja tasa tadau jakanta
vintage ja tarike fuskan nan tasha
makeup ta sauko daga matattakalar bene sai uban kamshi
take, sakin baki yayi yana kallonta
kuma yana hamdala dakara godiya
ga Allah daya bashi Aiman a
matsayin mata ya mike tsaye yana
sanye cikin suit baki shima yay kyau fuskan nan nashi nacikin
glass fari gashin shi lub lub yay
matukar kyau
Tare suka jera kana ganinsu kaga
perfect couple yabude mata gidab
gaba tashiga yakoma yashiga gidan driver yajasu sai gidan
sarauta…..Tai mamaki yanda taga
anata gaidasu taga sun shiga wani
tamkeken gida unguwa guda
aljannar duniya yasamu waje yay
parking yafito yakamo hanunta ta kwace tare da murgudamai baki aiko yamata kiss ta tureshi me haka?yace bana hanaki
murgudamin bakiba yariko hanunta
yace kindaisan agreement dinmu
yaja hanunta suka shiga ciki…
doguwan riga baki da ja tai kyau
sosai ta nannade gyalen a kanta ta
dauko hill ja tasa tadau jakanta
vintage ja tarike fuskan nan tasha
makeup ta sauko daga matattakalar bene sai uban kamshi
take, sakin baki yayi yana kallonta
kuma yana hamdala dakara godiya
ga Allah daya bashi Aiman a
matsayin mata ya mike tsaye yana
sanye cikin suit baki shima yay kyau fuskan nan nashi nacikin
glass fari gashin shi lub lub yay
matukar kyau
Tare suka jera kana ganinsu kaga
perfect couple yabude mata gidab
gaba tashiga yakoma yashiga gidan driver yajasu sai gidan
sarauta…..Tai mamaki yanda taga
anata gaidasu taga sun shiga wani
tamkeken gida unguwa guda
aljannar duniya yasamu waje yay
parking yafito yakamo hanunta ta kwace tare da murgudamai baki aiko yamata kiss ta tureshi me haka?yace bana hanaki
murgudamin bakiba yariko hanunta
yace kindaisan agreement dinmu
yaja hanunta suka shiga ciki…
Post a Comment