DOLE KISONI
Episode 8 DOLE KISONI
Tace i will humiliate him d same way he did to u in public i will disgrace him in such a way that he will not even dream of coming back to dis school again….Amina ta share hawayenta tace besty nasan halinki niyamawa bakeba kuma nayafe dan nasan laifi nane dan haka abar maganan nan Aiman tai dariya tace wlh bazan bar maganan ba kema kin sanni da naci….Amina ta kalleta tace to meza kimishi???tace karki damu i have a perfect plan…..Amina tace kinsan dai baida mutunshi ko kadan plz kiyi da kowa amma banda mutumin nan…Aiman tace kinga mubar maganan nidai nafada miki saina rama miki das all taja motan sai gida….. Da daddare takasa barci tunani kawai take taya zata wulakanta shi agaban jama’a itama ta mareshi kaman yanda yay ma kawarta… zuciyarta tace by making him fall 4 u tai wani murmushi tace yessss……sai kuma tace hw can i make him fall 4 me????tai shiru tana tunani chan tace yanzu dai i have to know his every move saboda nagane abunda yafiso sai na fito mishi tahaka wata kilaa yasoni din tai murmushi daganan barci yay gaba da ita… Maman shakur
Episode 9 DOLE KISONI
Washe gari da sassafe ta shirya tashiga school duk dan dai doc india dukda department din su badaya ba ita home economics takeyi shiko bama tasan maiya ke koyarwaba amma tadaisan doctor ne so tasan yana department dat are related to medical stuff… aikowa tana zaune gaban laboratory taga yazo zai wuce ga wasu dalibai a bayanshi da sauri tasa glass dan batason yaganeta yanzu haka tazauna a wurin misalin 1 taga yafito yay salla ranan dai bata shiga class ba kawai gadin doc india take nafarkon abunda ta lura dashi shine baya wasa da salla komin lecture din dayake dashi ko kuma yana class dazaran tym din salat yayi zaifito yatafi masallaci….bayan antashi tadinga binshi saitaga ya tsaya a area E yadau wata mace a mota suna tafiya tana binsu taga suntafi shagalinku hotel yasauka yarike mata hannu yarinyar harda mai kiss Aiman tai tsaki tace ashema dan iskane….. Aiman kwata kwata tama dena attending class kawai all her eyes are on doc india Amina tai fadan harta gaji…. Maman shakur
Episode 10 DOLE KISONI
Washe gari karfe 10 tabar gida taci gayu sosai riga dasket tasa na perper less red and black sumata kyau saita dauko flat shoe dinta shima black and red sanan tasa hijab dinta iya cinya black saboda dad yahanata sa gyalle cos yarinyar akwai hip sosai ga boobs sosai shima kaman na namesake zagi tahau motanta sai school Tana zuwa office din Amir doc india tawuce tana zuwa tai knocking saida tai kusan sau goma sanan yace tashigo ahankali ta shiga shi yana danne danne laptop saida tai kusa mint goma atsaye sanan ya dago sai da kirjinshine ta buga yarinyar da tun ranan databuge motarshi yake nemanta yadade yana ciwon sonta yau gata a office dinshi amma saiya fuske abunku da dan sarauta girman kai yace yes can i help uuu??? Maman shakur
Episode 11 DOLE KISONI
Yanda taga yawani kara kyau yay mata kwarjini yasa taji kirjinta ya buga dummm tadanso ta daburce amma saita tattaro natsuwanta tace sorry sir ina neman doc Muhammad ne nazaci nan ne office dinshi batajira maizai ce ba tajuya dagudu tana kaiwa daidai saitin kofa kawai tasaki purse dinta da gangan tabude kofa da sauri tafita…..shikuma yataso yana tsabagen tsoro ta yarda purse bata saniba yadau purse din ya leka waje amma yaga harta bata yakoma office ya zauna….yana zama yaji yanason bude purse din yabude yaga card dinta mai dauke da address dinta da phone number dinta sai byro dakuma wasu pics dinta datayi ba hijabi…wani ma daga ita sai towel tayi pic din….dakuma ID card dinta na school…… Aiman tana fita ta dinga dariya tace nasan mayen matane dazaran yaga pics nasan dole saiya ji wani irin …tai kwafa tace zan nunama ba’a taba nawa akwana lpy. .. Maman shakur
Episode 12 DOLE KISONI
wuraren 1 Amir yakasa hakura dan jiyayi yakara son yarinyar yadau phone number din yay dialing saida yakira kusan sau 4 ana 5 dinne ta dauka tawani kashe murya ahankali tace who is speaking???? Amir jiyayi tsigar jikinshi tatashi tundaga kanshi harya tsanshi yace mata wani masoyinkine kinbar purse dinki a office dina dazu shine nakeson na kawo miki gida daganan sai muyi magana ko???tai tsaki azuciyarta ..tace ok saikazo kaduba card dina u will see my address yace nama gani sainazo… Tatashi tai wanka ta tsantsara kwalliya cikin doguwan rigan abaya tai kyau sosai wuraren 3 yazo takawo mishi abu sha Yabata purse din yay mata tayin soyayyarshi bata batallokaci ba ta amince saboda ta kosa hakonta ya cimma ruwa…zuna zuba soyayya kaman hauka inkaga yanda take mishi saika rantse son gaskiya take mishi shiko bawan Allah ya mutun mata jiyake komi zai iya mata aduniya Allah yazuba mishi sonta fiya da tunanin mai karatu….ayaune yadameta yanason yaje gaida iyayenta kuma yatambayi aurenta Masu karatu kubiyoni danjin ko zata yarda…. Maman shakur
Episode 13 DOLE KISONI
Da farko bata yardaba saboda tasan dad baya magana biyu..saikuma tace amma inna barshi yazo yaga iyayena zai kara trusting dina yakara sona har hakona ya cimma ruwa…tana tunanin takirashi ya amsa amma yaki magana tace haba luv yimin magana konaji dadi mana yay shiru tace mishi guess wot?? ahankali yace wot tace kazo kugaisa nayarda yadinga murna harda mata kiss a phone ranan Saturday ya shirya yazo gidan aka saukeshi a falo dad dan dad yace akawoshi wurin yana zuwa harkasa ya tsugguna yagaida dad da mom….dad ya kurama yaron ido haka kawai yaji yaron ya kwanta mishi arai yaji kaman yaron nada jininshi yaji yana bala’in son doc india….dad yace kasaki jikinka my son am ur dad hakafa suka dinga fira da dad kaman sun dade daga baya dazai tafi dad yarakashi har mota yatafi…. Maman shakur
Episode 14 DOLE KISONI
Ayaune Aiman ta tashi dawani irin
mugun zazzabi ga sanyi datakeji
dad sukai rushing dinta zuwa asibiti
likitoshi suka dukufa akanta
Lokacin dad da mum ne a waje
suna jiran doc sufito amusu bayani meke damun yartasu…wayar
Aiman ce keta ringing mum tace
Amir ne kekira dad ya karbi wayan
yace mishi suna asibiti Aiman
batada lpy arude kaman
mahaukaci yashigo asibitin ya rirrike dad yace dad ina Aiman dina
take hawaye fita kawai suke daga
idonshi dad yace suna daki ya
shiga yaga likitoci akanta bamata
iya numfashi da kanta saida
oxygen gashi doc kasa komi yayi yadinga kuka saida wani doc yafito
dashi daga dakin yakoma ciki..dad
ya karaso shida mum dad yace my
son karka damu in sha Allah zataji
sauki kadena kuka u have to be
strong Maman shakur
mugun zazzabi ga sanyi datakeji
dad sukai rushing dinta zuwa asibiti
likitoshi suka dukufa akanta
Lokacin dad da mum ne a waje
suna jiran doc sufito amusu bayani meke damun yartasu…wayar
Aiman ce keta ringing mum tace
Amir ne kekira dad ya karbi wayan
yace mishi suna asibiti Aiman
batada lpy arude kaman
mahaukaci yashigo asibitin ya rirrike dad yace dad ina Aiman dina
take hawaye fita kawai suke daga
idonshi dad yace suna daki ya
shiga yaga likitoci akanta bamata
iya numfashi da kanta saida
oxygen gashi doc kasa komi yayi yadinga kuka saida wani doc yafito
dashi daga dakin yakoma ciki..dad
ya karaso shida mum dad yace my
son karka damu in sha Allah zataji
sauki kadena kuka u have to be
strong Maman shakur
Episode 15 DOLE KISONI
Dad yace u have to be strong zata
warke kuka yake kaman karamin
yaro dad jin kukan nashi yake har
cikin zuciyanshi mamaki yake
mesa yakejin yaron nan haka
aranshi????anya yaron nan babu jinini ajikinshi kuwa???y is he soo
attache to d boy lyk dis??muryan
Amir ne yadawo dashi daga
tunanin dayake yariko hanun dad
da mum yana kuka sosai yace dad
mum plz kubani auran Aiman dad zan kulada ita nima ai likitane dad
wlh inasonta kaman zan mutu
komameke damunta dad nidai ina
sonta haka yay matukar bama su
dad tausayi ahankali dad yashafa
kanshi yace my son Aiman yatace ni amatsayin baban ta yau nabaka
Auran Aiman ,,yanzu dai kadena
kuka kabari inta warke saikaje
india kutaho kaida iayayenka
adaura muku aure kajiko amma
nabaka yata koda bayan raina ga mamanta shaidace nabaka ita ya
share mishi hawayen…
Masu karatu karku manta annabi
(saw ) yace abu uku wasansu
gaskene ,gasken su gaske ne
1 saki 2 yanta bawa
3 bada aure dazaran kace nabaka
to tabadu…..
Kubiyo dan jin d mystery behind
dis novel…
Maman shakur
warke kuka yake kaman karamin
yaro dad jin kukan nashi yake har
cikin zuciyanshi mamaki yake
mesa yakejin yaron nan haka
aranshi????anya yaron nan babu jinini ajikinshi kuwa???y is he soo
attache to d boy lyk dis??muryan
Amir ne yadawo dashi daga
tunanin dayake yariko hanun dad
da mum yana kuka sosai yace dad
mum plz kubani auran Aiman dad zan kulada ita nima ai likitane dad
wlh inasonta kaman zan mutu
komameke damunta dad nidai ina
sonta haka yay matukar bama su
dad tausayi ahankali dad yashafa
kanshi yace my son Aiman yatace ni amatsayin baban ta yau nabaka
Auran Aiman ,,yanzu dai kadena
kuka kabari inta warke saikaje
india kutaho kaida iayayenka
adaura muku aure kajiko amma
nabaka yata koda bayan raina ga mamanta shaidace nabaka ita ya
share mishi hawayen…
Masu karatu karku manta annabi
(saw ) yace abu uku wasansu
gaskene ,gasken su gaske ne
1 saki 2 yanta bawa
3 bada aure dazaran kace nabaka
to tabadu…..
Kubiyo dan jin d mystery behind
dis novel…
Maman shakur
Episode 16 DOLE KISONI
Satin Aiman daya a asibiti ta warke
maleria ne da typhoid mai tsanani
yakamata….kullum Amir natare da
ita itako duk haushi takeji dan
tama tsani ta bude ido ta
ganshi…… Bayan kamar sati biyu da
sallamarsu wataran yazo gidansu
suna tare kawai ya kura mata ido
yace Aiman ina sonki sosai ta
kalleshi tai fari wanda yake rudashi
tace zaka iya fadama duk duniya in public kana sona????yace mata
y not wlh zan iya ta tabe baki tace
banyardaba yace to shikenan gobe
karfe 10 mu hadu a lecture theater
zan fadama duk duniya in front of
all students cewa ina sonki kece rayuwata abun
alfaharina….harcikin ranta taji dadi
dan tasan gobe ne zata aiwatar da
plan dinta ….tajuyo ta kalleshi tace
to ya zakayi ka hada students a
wajen yace mata yanzu zanje na makala a notice board saboda
kowa yazo ya mike yace barima
natafi tarakashi har mota harta
juya taji ya janyota ya rungume
tsam tsam abunda bai taba mataba
ta daure fuska ta tureshi me haka??yace yakuri wlh ina sonkine
sosai tai tsaki ta shiga gida
tabarshi a wurin…
Maman shakur
maleria ne da typhoid mai tsanani
yakamata….kullum Amir natare da
ita itako duk haushi takeji dan
tama tsani ta bude ido ta
ganshi…… Bayan kamar sati biyu da
sallamarsu wataran yazo gidansu
suna tare kawai ya kura mata ido
yace Aiman ina sonki sosai ta
kalleshi tai fari wanda yake rudashi
tace zaka iya fadama duk duniya in public kana sona????yace mata
y not wlh zan iya ta tabe baki tace
banyardaba yace to shikenan gobe
karfe 10 mu hadu a lecture theater
zan fadama duk duniya in front of
all students cewa ina sonki kece rayuwata abun
alfaharina….harcikin ranta taji dadi
dan tasan gobe ne zata aiwatar da
plan dinta ….tajuyo ta kalleshi tace
to ya zakayi ka hada students a
wajen yace mata yanzu zanje na makala a notice board saboda
kowa yazo ya mike yace barima
natafi tarakashi har mota harta
juya taji ya janyota ya rungume
tsam tsam abunda bai taba mataba
ta daure fuska ta tureshi me haka??yace yakuri wlh ina sonkine
sosai tai tsaki ta shiga gida
tabarshi a wurin…
Maman shakur
Post a Comment