DOLE KISONI
Episode 1 DOLE KISONI
Students nagani dayawa kowa
sauri yake yaje lecture theater
saboda DOCTOR INDIA yace
yanada wani muhimmin
announcement yau….
Hall din cike yake makil da dalibai an cika an batse kasancewar
ansan doc india baida wasa kuma
yace karfe 9:00 ne saisa kowa
yazo on time sai hayaniya dalibai
suke ko ina a cike wasu a tsaye
wasu a zaune ……….. Chan sai ga wani kakkyawan
matashi fari dogo yanada dan kiba
dan daidai dan ba siriri bane
cikakken namiji ne ga saje
hancinshi dogo siriri gashinshi sai
kyalli yake bakinshi dan karami yanada cikan kirji kai namijin
yahadu kana ganinshi kaga
cikakken dan India yanzu
shekaranshi 30 yana sanye cikin
bakin suit da takalmi cover baki sai
farin glass dinshi oboy yeee dis guy na fire ooodan ko besty
humairat sake baki tayi tana
kallonshi miyau har yana diga
Yana shigowa jikake tsit ajin
kaman ba mutane kowa yay shiru
dan Allah yazubama dalibai tsoronshi yanada kwarjini ga farin
jini wurin mata ga haiba d guy na
Prince charming oo
Maman shakur
sauri yake yaje lecture theater
saboda DOCTOR INDIA yace
yanada wani muhimmin
announcement yau….
Hall din cike yake makil da dalibai an cika an batse kasancewar
ansan doc india baida wasa kuma
yace karfe 9:00 ne saisa kowa
yazo on time sai hayaniya dalibai
suke ko ina a cike wasu a tsaye
wasu a zaune ……….. Chan sai ga wani kakkyawan
matashi fari dogo yanada dan kiba
dan daidai dan ba siriri bane
cikakken namiji ne ga saje
hancinshi dogo siriri gashinshi sai
kyalli yake bakinshi dan karami yanada cikan kirji kai namijin
yahadu kana ganinshi kaga
cikakken dan India yanzu
shekaranshi 30 yana sanye cikin
bakin suit da takalmi cover baki sai
farin glass dinshi oboy yeee dis guy na fire ooodan ko besty
humairat sake baki tayi tana
kallonshi miyau har yana diga
Yana shigowa jikake tsit ajin
kaman ba mutane kowa yay shiru
dan Allah yazubama dalibai tsoronshi yanada kwarjini ga farin
jini wurin mata ga haiba d guy na
Prince charming oo
Maman shakur
Episode 2 DOLE KISONI
Yanata murmushi students sunyi
mamaki dan sunsan baya
murmushi ko kadan yadau
microphone yafara magana
Attention everybody kowa yay
shiru …yafara magana da harshen turenci yace yau na tsaya a gaban
kune dan nafada muku wacce
nakeso nakeson aura nake sonta
fiye da kowa da komi a duniyan
nan i stand before u all to declare
my luv 4 her i luv u Aiman you are my happiness my life my joy my
heart desire…..yakara cewa
students i now present u my wife
to be in sha Allah Aiman imran
kowa yafara tafi
mamaki dan sunsan baya
murmushi ko kadan yadau
microphone yafara magana
Attention everybody kowa yay
shiru …yafara magana da harshen turenci yace yau na tsaya a gaban
kune dan nafada muku wacce
nakeso nakeson aura nake sonta
fiye da kowa da komi a duniyan
nan i stand before u all to declare
my luv 4 her i luv u Aiman you are my happiness my life my joy my
heart desire…..yakara cewa
students i now present u my wife
to be in sha Allah Aiman imran
kowa yafara tafi
Episode 3 DOLE KISONI
Jikake tass tass tass ta wankama
doc india mari har uku …..doc india
ya rike kuncinshi Aiman ta kalleshi
tai tsaki mtswwwwww tace Allah
ya tsareni na auri bunsuru mayen
mata irinka wawa banzaa kawai… duk soyayyan dakaga nayi dakai
saboda kasoni ne nima na
wulakantaka kaman yanda kaima
besty na Amina a public…but i
never luv u and i will never will duk
maganan nan da turenci takeyi saboda doc india bayajin hausa
tace u are nothing but a piece of
trash… tai tsaki taja hanun
kawarta Amina suka fito har sunkai
bakin hall din doc india yace Aiman
da karfi.. ta tsaya chak ya tako har inda suke ya kalleta da jajayen
idonshi fuskan nan tashi tai ja
saboda mari bata taba ganinshi
hakaba……yace mata u will pay 4
dis…..Aiman u will pay 4 dis
humiliation….u will pay 4 making me fall in luv with u deeply…..is a
promise …Aiman ta kalleshi
shekeke ta tofa mishi miyau a
fuska tace do u worse taja hanun
kawarta sukabar hall din…..
Maman shakur
doc india mari har uku …..doc india
ya rike kuncinshi Aiman ta kalleshi
tai tsaki mtswwwwww tace Allah
ya tsareni na auri bunsuru mayen
mata irinka wawa banzaa kawai… duk soyayyan dakaga nayi dakai
saboda kasoni ne nima na
wulakantaka kaman yanda kaima
besty na Amina a public…but i
never luv u and i will never will duk
maganan nan da turenci takeyi saboda doc india bayajin hausa
tace u are nothing but a piece of
trash… tai tsaki taja hanun
kawarta Amina suka fito har sunkai
bakin hall din doc india yace Aiman
da karfi.. ta tsaya chak ya tako har inda suke ya kalleta da jajayen
idonshi fuskan nan tashi tai ja
saboda mari bata taba ganinshi
hakaba……yace mata u will pay 4
dis…..Aiman u will pay 4 dis
humiliation….u will pay 4 making me fall in luv with u deeply…..is a
promise …Aiman ta kalleshi
shekeke ta tofa mishi miyau a
fuska tace do u worse taja hanun
kawarta sukabar hall din…..
Maman shakur
Episode 4 DOLE KISONI
Doc india shima azuciye yabar hall
din yawuce inda yay parking car
dinshi ya shiga ya jata a zuciya
idonshi tsabagen baccin rai har
sunfara baki baki……students ko
sai ihu ake wasu suna cewa Allah kara haka yake wulakanta mata
dan yaga yanada kyau ga kudi
wasu kuma suce Aiman bata
kyautaba koma menene ai yana
bala’in sonta kaman ranshi ,mesa
zata yaudareshi ta gwada mishi son karya gaskiya bata kyautaba
wasu dadi sukeji yanzu yabata da
Aiman maybe su samu shiga
hakadai suka gama gulmace
gulmacen su suka bar hall din….
Bangaren Aiman kuwa suna mota Amina ke mata fada haba Aiman
wanan zagin dakika mishi is too
much niyayma laifi bakeba nariga
nace miki nayafe kibar abunan
amma bakiji gashi yace u will pay
….Aiman ta kalleta shekeke tai murmushi tace wlh bazai iyamin
komi ba saboda yana bala’in sona
wawan …tace besty bazaki gane
bane na tsaneshi wlh abunda
yamiki ya batamin rai ba kadan ba
Amina tace muje gida saina fadan ma dad abunda kikayi…ta daure
fuska tace wlh in kika fada mun
bata dake har abada taja motan
azuciye sukai gaba…..
Kubiyoni danjin Asalin labaarin.
Maman shakur
din yawuce inda yay parking car
dinshi ya shiga ya jata a zuciya
idonshi tsabagen baccin rai har
sunfara baki baki……students ko
sai ihu ake wasu suna cewa Allah kara haka yake wulakanta mata
dan yaga yanada kyau ga kudi
wasu kuma suce Aiman bata
kyautaba koma menene ai yana
bala’in sonta kaman ranshi ,mesa
zata yaudareshi ta gwada mishi son karya gaskiya bata kyautaba
wasu dadi sukeji yanzu yabata da
Aiman maybe su samu shiga
hakadai suka gama gulmace
gulmacen su suka bar hall din….
Bangaren Aiman kuwa suna mota Amina ke mata fada haba Aiman
wanan zagin dakika mishi is too
much niyayma laifi bakeba nariga
nace miki nayafe kibar abunan
amma bakiji gashi yace u will pay
….Aiman ta kalleta shekeke tai murmushi tace wlh bazai iyamin
komi ba saboda yana bala’in sona
wawan …tace besty bazaki gane
bane na tsaneshi wlh abunda
yamiki ya batamin rai ba kadan ba
Amina tace muje gida saina fadan ma dad abunda kikayi…ta daure
fuska tace wlh in kika fada mun
bata dake har abada taja motan
azuciye sukai gaba…..
Kubiyoni danjin Asalin labaarin.
Maman shakur
Episode 5 DOLE KISONI
Asalin sunanshi Amir khan amma students suka samishi doc india……Babanshi haifaffen dan India ne sai mamarshi yar Nigeria….Lokacin da mamarshi Asiya taje karatu India shine suka hadu da baban Amir khan mai suna khan mirwan sunyi soyayya sosai daga baya aka barsu sukai aure sun haifi Amir khan yanzu yanada 30 daganan sun dade basu haihuwa kwatsam akaga ciki aka haifi yar kanwanshi mai suna simra yanzu shekaranta 5…..baban shi yanxu shine sarkin india ya gaji sarauta… Amir yarone wanda iyayenshi suka sangarta sun batashi kome yakeso shi yakeyi bazasu taba cemishi karkayi kaza ba…saisa yake neman mata son ranshi babu abunda yadameshi….zuwanshi yanzu ma Nigeria hutun shi naduk shekara ne yafara shine yana zuwa ya sauka a kaduna yanemi lecturing a ABU bangaren medicine saboda dama shi likitane Wanan kenan… Maman shakur
Episode 6 DOLE KISONI
Aiman imran yarinyar daya tilo ga iyayenta Alh imran maitama da kuma maman ta hj Aishat sani… babanta yanada kudi sosai dan shahararren dan kasuwane….maman ta cikakkiyar yar fulani ce tanada wani al’ada acewarta inkanada ya mace tun tana karama kake gyarata dan bakasan ya auranta zai kasance ba tunda ta haifi Aiman kullum da jike jiken gyaran jikin da take bata barinma yanzu datai girma na yau daban na gobe dabaan…Aiman yarinyace tanada kamun kai batason raini kuma batason wulakanci…tanada zafi barinma inka tabota.. Akwai wata rana ta shigo ABU da motan ta kawai tsautsayi yasa ta bugi motar doc india tafito dasuri dan tabashi hakuri shikuma yafito da zafinshi amma yana daura idonshi akan Aiman yaji Allah ya jarabceshi da sonta kawai ya tsaya yana kallonta tace plz kayakuri mistake ne yajuya kawai yace bakomi…ita alokacin bama tasan shine doc india dinba…… Maman shakur
Episode 7 DOLE KISONI
Tun daga ranan doc india da tunanin Aiman yake kwana ya tashi gashi bai kara ganintaba…. Wata ranan monday tashigo school taga mutane antaru ta kutsa kai cikin taron dan taga mai ake kallo tana kutsa kai dai dai Lokacin doc india ya shararama Amina besty dinta mari har guda biyu sanan yace mata ana so dole ne nace miki bana sonki leave me alone yay tsaki yakara gaba..yabar Amina sai kuka take azuciye Aiman takarasa ciki takamo Amina ta share mata hawaye tajata suka fita suka shiga mita Aiman tace besty maiya faru??? Amina tace naganshi zai wuce shine nai mishi magana yaki amsamin saina kamo hanunshi nace i really luv u sir shine ya mareni wai karna kara tabashi takara fashewa da kuka Aiman zuciyarta tafasa kawai take tace dena kuka besty wlh zaisan ba’a tabaki azauna lpy ya tsokaloma kanshi tsuliyar dodo zai gane ruwa ba tsaran kwando bane zai gane yatabamin besty… Maman shakur
Post a Comment