0
DOLE KISONI


DOLE KISONI
 



Episode 17 DOLE KISONI 


Tana shiga gida tadinga tsaki
shege dan iska mena rungume ai
nakusa hutawa dakai daga
gobe….takara tsaki ita kadai tace
wlh jinake kaman na kashe banzan
wanda bai san darajan mutane ba kawai …..daganan takira Amina
tace besty gobe ne ranan dazan
rama miki zan biyo miki mu shiga
school tare Amina tace wlh
bantaba ganin mai taurin kai
irinkiba niyama laifi nayafe mishi amma ke yanzu kinsashi yana
bala’in sonki alhalin yaudaranshi
kikeyi besty anya Allah bazai
tambayekiba kuwa???Aiman tai
tsaki tace zakifarako nidai nafada
miki gobe zanzo dawuri mushiga school dan haka ki shirya …
*************komawan lbr
Amir (doc India )yana komawa gida
yafada kan gado yana wani irin
kuka mai tsuma zuciya yanzu
dama yaudaranshi takeyi??? Why??saboda yamari kawarta
shine zatamai wanan
wulakancinn??jiyayi ana shafashi
yana dago kai yaga Kristina ce
karuwarshi tace honey are u
okk???ta balla mata harara yace get out of here tace to menama da
karfi yace i said get out tare da
wurgar da kasa da sauri ta mike
tabar dakin


Episode 19 DOLE KISONI 


Satin Amir 1 yana jinyan jikinshi ya
warke garau ya shirya plan
abunda zaima Aiman wanda saitai
kuka da idonta tana bashi
hakuri……bangaren su dad sunji
Amir shiru suntambayi Aiman ta wayance tace yay tafiya ne dad
daganan basu kara tambayaba…
Yauta kama Friday yaune kuma
yake shirin aiwatar da plan
dinshi….yana zaune adakinshi
shida wasu body guard dinshi sunchi bakaken suit ga bakin glass
daga ganinsu kasan suma yan
India ne….ya dauko hoton Aiman
yamika musu yace ita nakeson ku
kamo.. Nai waya ance har yanzu
tana zuwa school.. suka karba suka fito shikuma ya shirya yatafi
airport dan anan zasu
hadu….private jet dinshi na airport
Sun shiga makarantan da wuri
sunyi parking motansu a parking
space sunata jiran zuwanta amma batazoba sai wuraren 12 ta shigo
dayake yau batada lecture da
wuri…tana sanye cikin riga da sket
na hollond sky blue tai kyau
tadauko sky blue hijab tasa iya
cinya da hill dinta tai bala’in kyau ta wani karayin bul bul alamun
kwanciyan hankali
Maman shakur 



Episode 20 DOLE KISONI 

Hankalinta kwance tana tafiya das
das kanajin kwas kwas din
takalminta kasancewan wurin ba
jama’a shiru tana cikin tafiya
saitaji kaman motsin mutum
abayanta ta tsaya chak sai tajuya taga bakowa tacigaba da tafiyan
abunta ….bazato ba tsammani taji
ankamata zata bude baki tai ihu
kawai suka samata wani tsumma
wanda yarufe hancinta da bakinta
tundaga nan bata kara sanin inda kanta yakeba….wani irin bacci ne
ya kwasheta suka sata a mota sai
airport …….suna isa airport suka
kira Amir yafito daga jirgin sukace
tana cikin mota ya shiga ya kalleta
yay wani murmushi gani yay takara wani irin kyau ya manna
mata kiss a baki ya dauketa chak
kaman baby yahau jirgi da ita body
guard din suka bi bayanshi duk
suka shiga aka kulle jirgin yatashi
sai India…. Maman shakur



Episode 21 DOLE KISONI

  Da suka shiga jirgi dayake har gado akwai aciki ya kwantar da ita yacire mata hijabin ya kura mata ido dama haka take very young amma see her body very sexy yakai hanunshi zai tabata ya mike da sauri yace no no nooo she is not lyk d rest bazan mata hakaba ita sonta nake i will marry her ….da sauri ya daura mata belt kawai yafito daga dakin……. Bangaren su dad kuwa har dare babu Aiman sun damu sosai dan ranan dad bai fitaba kwata kwata saboda yana wani peper work….duk hankalinsu yatashe yarsu bata dawoba mum takira Amina a waya tace Aiman na gidanku ne Amina???Amina tace mum wlh yau ko a school bamu haduba yanzuma haka tafiya nake zanzo dubata nazaci ko bamata da lpy ne…..mum ta rude tace wlh tun around 12 tabar gida tatafi school Amina ma takara rudewa tace bari na karaso mum tacigaba da sauri



Episode 23 DOLE KISONI

 Dad gumi yadingayi yace menene hujar Amir na daukemin ya??? maisa bazai iya jira ayi aurenba?? nasan cewa nariga nabashi ita amma maisa zai dauketa???jin an ambato Amir yasa hankalin Amina ya tashi tai maza takarasa wurin dad ta karbi letter din tana karantawa tahau kuka sosai mum tazo tariketa tana maiya faru?? mesa kike kuka tace dad nasan maisa Amir ya saceta mum ta zaunar da amina tace dena kuka kawai fada mana komi nan Amina ta kwashe komi bata boyema su komiba tafada …mum da dad jikinsu yay sanyi..dad ne ya sauke ajiyar heart yace hakiqa nasan abunda Aiman tayi bai daceba yaudara baida kyau da wulakanci dan ba kowa ke iya yafewaba… sacetan dayayi shine laifinshi bai daceba inda ace yafadamin abunda tamai wlh tunda nace nariga nabashi aurenta…mum tace alhaji nasan Amir bazai cutar da Aiman ba dan naga irin son dayakemata a idonshi Maman shakur 



Episode 24 DOLE KISONI

 Dan naga irin son dayakemata a idonshi tunda yace aurentama zaiyi alhamdulillah nasan komin daran dadewa zai dawo da ita…mu kyale maganar kawai Allah yakaresu gabaki daya ya albarkaci aurensu…dad ya shiru Amina tai zuru zuru…dad yace hj mesa kikace mu kyalesu??kina nufin karmumaje India mu nemi gidan nasu??mum ta daga kai tace eh alhaji…Tace is time Aiman tasan me rayuwa take nufi ,lokaci yayi da Aiman zatai hankali nasan yata nada tsiwa ga zafi da rashin hakuri nasha mata fada ta rage dan batasan halin da zai jefata gobeba amma batajiba…yanzu abun harya kai zata iya yaudaran mutum da soyayya??takosan irin son danaga yaron nan yana mata kuwa??? mubarsu alhj duk wanda yatambayi yarmu muce mun aurar da ita after all mun riga mun bashi ita daman…ita kuma Aiman tayi hankali tai nadaman yaudaran data mishi Allah ya basu zaman lpy amma nasan dole zasu nememu zai dawo da ita nasani Amir yarone nagari…… Maman shakur


Episode 23 DOLE KISONI


 Dad gumi yadingayi yace menene
hujar Amir na daukemin ya???
maisa bazai iya jira ayi aurenba??
nasan cewa nariga nabashi ita
amma maisa zai dauketa???jin an
ambato Amir yasa hankalin Amina ya tashi tai maza takarasa wurin
dad ta karbi letter din tana
karantawa tahau kuka sosai mum
tazo tariketa tana maiya faru??
mesa kike kuka tace dad nasan
maisa Amir ya saceta mum ta zaunar da amina tace dena kuka
kawai fada mana komi nan Amina
ta kwashe komi bata boyema su
komiba tafada …mum da dad
jikinsu yay sanyi..dad ne ya sauke
ajiyar heart yace hakiqa nasan abunda Aiman tayi bai daceba
yaudara baida kyau da wulakanci
dan ba kowa ke iya yafewaba…
sacetan dayayi shine laifinshi bai
daceba inda ace yafadamin
abunda tamai wlh tunda nace nariga nabashi aurenta…mum tace
alhaji nasan Amir bazai cutar da
Aiman ba dan naga irin son
dayakemata a idonshi
Maman shakur 


Episode 24 DOLE KISONI


 Dan naga irin son dayakemata a
idonshi tunda yace aurentama
zaiyi alhamdulillah nasan komin
daran dadewa zai dawo da ita…mu
kyale maganar kawai Allah
yakaresu gabaki daya ya albarkaci aurensu…dad ya shiru Amina tai
zuru zuru…dad yace hj mesa
kikace mu kyalesu??kina nufin
karmumaje India mu nemi gidan
nasu??mum ta daga kai tace eh
alhaji…Tace is time Aiman tasan me rayuwa take nufi ,lokaci yayi
da Aiman zatai hankali nasan yata
nada tsiwa ga zafi da rashin hakuri
nasha mata fada ta rage dan
batasan halin da zai jefata gobeba
amma batajiba…yanzu abun harya kai zata iya yaudaran mutum da
soyayya??takosan irin son danaga
yaron nan yana mata kuwa???
mubarsu alhj duk wanda
yatambayi yarmu muce mun aurar
da ita after all mun riga mun bashi ita daman…ita kuma Aiman tayi
hankali tai nadaman yaudaran data
mishi Allah ya basu zaman lpy
amma nasan dole zasu nememu
zai dawo da ita nasani Amir yarone
nagari……


Episode 25 DOLE KISONI 


Dad ya sauke ajiyar zuciya yay
godiya ga Allah yace hajiya daman
wlh kenake ji amma wlh ni harga
Allah ina son Amir sosai kawai jin
yaron nake har zuciyata kaman
jinina na gudana a jikinshi….maganarki gaskiya
nasan bazai taba cutar da itaba
Allah yabasu zaman lpy mum tace
Amin…Amina kuka kawai take
tazo ta tsugunna tace mum wlh duk
laifinane saboda ni tai aikata hakan amma wlh mum nai iyakan
kokarina dan nahanata nama
cemata ni nayafe amma taki yarda
mum ta dafa kanta tace Amina
basai kinmin bayani ba Aiman
yatace nafi kowa sanin halinta na naci intace zatai abu sai tayi so u
are not to blame 4 anything kinji ta
share mat hawaye dad yace tashi
nasa driver yakai ki gida dare
yayi….ta mike jiki ba kwari ta
tafi…… Masu karatu baku tamvayan lbr
yan india ba su Aiman tsiwa???
Maman shakur 



Episode 26 DOLE KISONI 


Aiman har sukakai India bacci
take….koda sukakai ko kadan
baimayi kuskuren kaita gidan
sarautaba ya dauketa yasa a mota
yatafi da ita gidanshi na bopal wani
unguwane namasu kudi babu hayaniya ko kadan ya horn wani
security man yabude gate din
yashigo body guard dinshima suka
shigo danasu motar…..yafito
yadauketa chak securities din gida
duk suka zube suna kwasan gaisuwa baima Amsaba abunda
yace musu shine duk randa
yarinyar nan zatazo tace zata fita
karku barta jikinsu na bari sukace
yes sir…yakarasa da ita ciki ,wani
hadadden daki yakaita ya shimfideta kan gado ahankali
yacire mata hijabin sai murmushi
yake yace sai dai kibude ido ki
ganki a India yay mata kiss a
goshi yafito yatafi dakinshi….
Maman shakur 



Episode 27 DOLE KISONI 


Yatafi dakinshi yay wanka boxer
kadai yasa ….ya zauna yay shiru
da alamun tunani yake sai chan
yadauko waya adayan bangaren
naji wata ta dauka tana sweet i
missed u alot yaushe kadawo?? yace mata yau tace u want my
company??yace badly da murnan
ta tace ganinan zuwa..murna take
dan tasan Amir ya iya harkan ita
bata tabajij namijin dake gamsar
da ita kaman Amir ba gashi baya gajiya mabukaci ne sosai saisama
yafi sonta cikin ya matanshi dan
akwai juriyar…
Shiko bangarenshi duk Aiman
daya gani ba hijab ne ta tadamai
sha’awa already dama satin shi daya baiyiba saboda bakin cikin da
Aiman tasashi…

Post a Comment

 
Top