0
 DOLE KISONI 
 


DOLE KISONI



 Episode  28 DOLE KISONI


 Yana zaune yana yan tunane
tunanen shi saiko gata ta shigo
dakin da gudu takarasa kanshi
tana mishi kiss tako ina nan da nan
hankalinshi yabar jikinshi yakara
jawota jikinshi sosai ya karbiya wurgar ya cire mata kaya daganan
suka fara Aiki ni maman shakur
nace Allah shiryesu nabar musu
dakin nace bara na koma dakin
kawata sarkin tsiwa Aiman
Haryazu bacci take..ba Aiman ta tashiba sai washe garin ranan
lahadi wuraren 10 na safe ta farka
Tana bude ido ahankali taga ba
adakinta takeba inda tasaba kwana
ba ta mike ahankali ta zauna tana
kalle kallen ko ina ahankali tafara tuna abunda yafaru jiya taji
ankamota zatai ihu aka samata
summa a baki wani irin zabura ta
dirko kasa tayi hanyar kofa tanasa
hannu ga mamakinta taga kofan ya
bude… Maman shakur


 Episode   29 DOLE KISONI 


Tana budewa taga asaman bene
take gidan duplex ne to wanan
wani gidane???waya kawoni
nan??na shiga uku ni Aiman
shikenan yan yankan kai sun
kamani tafara kuka tafara tafiya sadaf sadaf harta sauka kasa
tanata waige waige dai chan taga
wata kofa takarasa wajen ahankali
ta bude kofan sai taganta a tsakar
gida ko ina flowes masu kyau
tafito ta cigaba da tafiya securities din data gani wanda sukafi 20
gasu dakaya kaman na sojoji
yasa taji kirjinta ya buga …gasu
daga ganinsu yan India ne…
kirjintane yace tass badai Amir
bane ya sacenibako na shiga uku tana hawaye takarasa
bakin gate din ko kallon securities
din batayiba taje zata bude gate
din daya daga cikinsu yace Ma’am
oga baibada izinin futankiba ki
koma plz….wani irin kuka tasaki tana ihu wai wlh saita fita wani
security ne yakira Amir din ta
landline din gida yace oga yarinyar
daka kawo gata wai fita zatayi
yace karku barta am coming…
Maman shakur 


 Episode  30 DOLE KISONI


 Lokacin da aka kira teema nakan
kirjinshi ai jefar da ita kasa yayi ya
mike yadau jallabiya yasa teema
kuma tace sweet lpy??kotakanta
baiyiba yawuce yafita ya doshi
gate Aiman nachan tana kuka tana hango Amir yafito fitsarine kawai
batayiba ta nunashi da yatsa



 Episode  31 DOLE KISONI 


Ya daure fuska yace wayeto dan
iskan??itama ta daure fuska harda
murguda baki tace kai…yay wani bazawarin murmushi to 4 ur
information ba a hotel kikeba kina
India kuma keda komawa gida har
abada anan zamuyita zama harki
haifamin yara kuma nikake cema
dan iska ko karki damu zakiga iskancin nawa amma all in due
time…ya juya zai fita takara riko
mishi hannu ta daure fuska tace
wlh kamaidani gidanmu bazan taba
zama dakai harna haifama yaraba
Allah kyauta nahada jini da mai neman mata wlh banasonka i hate
uu
Zagin data mishi yay mai zafi
yakalleta yace DOLE KISONI u
must luv me Aiman bakida any
order options tace wlh bazan taba sonkaba…yajuya zai fita takara
komoshi tadinga kai mishi duka ta
ko ina tana kuka tana kamaidani
gidanmu niba yar iska bace yarike
hannu nata yace karki kara.. karki
manta nace u will pay 4 abunda kikamin kuma yanzu kika fara dis
is just d beginning yajuya yafita….
Maman shakur 


 Episode  32 DOLE KISONI


 Ta durkushe a wurin tana kuka
sosai maisa zai saceta yakawota
inda batasan komiba???ita wlh
yanzuma tsoronshi takeji….jikinta
ne taji yana mata kaikayi alamun
kwanan ta 2 batai wanka ba harta mike zata shiga bayi tayi wanka
taji an kwankwasa kofa da tsawa
tace waye???wata kuku ce
tashigo dauke dawani irin abinci
dabata taba ganiba ta laddu ne da
yam pudding ballamata harara tace fitar da abincinan daga dakinan…
tace amma oga yace nakawo miki
, azuciye Aiman ta mike tadau
gabaki dayan tiren abincin ta jefi
kuku din dashi Allah yasa bai
sametaba dan da gudu tafita daga dakin bango yasamu jikake
ragagas kwanukan duk sun
fashe….tace i hate him and his
food i only want to die…if i see u
again in my room i will kill u da ihu
take maganan tana kuka..chan kuma ta mike ta shiga bayi ta
kunna shower din ta zauna dabas
akasab bayin ko kaya bata cireba
tana kuka sosai
Maman shakur 


 Episode  33 DOLE KISONI


 Kukun ce da gudu takarasa dakin
oga ta kwankwasa yace yes come
on in tashiga jikinta na rawa teema
dake gefe tana makeup tace watup
wid u??arude tace oga tabarar da
abinci tana kuka da ihu and tana yaren daban ganeba (hausa )yay
tsaki ya mike a zuciyarshi yace
dole nai abunda yarinyar nan zata
fara tsorona…ya kalli kukun yace
tafi ta wuce tatafi….teema ta
kalleshi fuskarta a daure wace karuwa ka kawo bancin kana tare
….da..ni ….maganar makalewa
tayi saboda wani irin kallon
dayamata ya daure fuska yace
karki kara cemata karuwa cos she
is my wife …wuce kibarmin gida b4 i throw u out myself,da sauri ta
suri jakanta tabar gidan shikuma
yawuce dakin Aiman..
Yana shiga yaga plates duk a
fashe ga abinci yabata bango chan
yaji karan ruwa abayi…direct ya wuce ya shiga bayin
Maman shakur


 Episode  34 DOLE KISONI 


Ahankali ya bude kofan bayin da sauri yakarasa ciki saboda yanda yaganta zaune dabas akasa….yakarasa yakashe shower din yace bakida hankali ne zaki kunnama kanki ruwan sanyi ko kallonshi batayiba tacigaba da kukanta ….ya mikar da ita yafara kiciniyar cire mata kayan ta rike jikinta gam ta tsugunna tace ka kyaleni ,,ya daure fuska yace baki isaba dole saina cire miki kayan nan nai miki wanka da kyau takara kankame jikinta tace Allah ya kyauta kaga jikina….yace baza dai kidena tsiwan bako???yauko zanyi maganinki, ya mikar da ita,tafara ja dabaya yana binta har takai jikin bango…yace yanzu babu sauran gudu yasa hanu zai zuge zip din rigan tafara ture mishi hanun tana kuka..shikuma yana murmushi yace yau sainaga abunda kike boyewa..tana kuka tace kayakuri to kafita nai wankan yace bazan hakuraba nizan miki wankan…. Maman shakur 



 Episode  35 DOLE KISONI 


Ta kankame jikinta tana kuka sosai tace dan Allah doc India kayakuri na tuba wlh bazan karama wani irin abunda namaba…ya kalleta yace kinma san yanaji kuwa???kinkosan ya so yake Aiman???kin yaudaran da so???kin riga kinsa ina mutuwar sonki ashe keba sona kikeba?? Don haka kidaina maganan komawa gida dan bazaki taba komawaba,ran Friday ne daurin aurenmu….banason na cutar dake koyi miki fyade saisa gwara na aureki, ki dawo matana ta sunna kafin na kusanceki mu haifi yara dayawa….yace Aiman i really luv u ,i cant leave without u kinsan mesa???saboda u are part of me,u are my soul mate,Aiman i soo much luv u dat is y i cant let u go ….ya kalleta da idanunshi dasukai ja saida ta tsorata yace i never forgive betrayal kin yaudaran ta worse way ta hanya mafi muni saisa zan Aureki kuma DOLE KISONI!!! Yajuya yakai bakin kofa yace nabaki 2min kiyi wankan kifito kona shigo namiki…. Maman shakur 


 Episode  36 DOLE KISONI


 yawuce yafita ya kullo mata kofan…Aiman tacire kaya tana kuka sosai bata taba tunanin zai iya dauketaba ita bama tataba kawo zai mata komiba saboda sonda yake mata…tana kuka haka tai wanka tagama tadaura towel iya cinya amma takasa fitowa saboda kunya gashi kayanta sun jike kuma hijabinta nakan gado ta tsaya abakin kofa tai shiru tana hawaye……yaga dadewan tai yawa kawai yamike ya shiga bayin yaganta tsaye da da towel iya cinya wani irin miyau mai daci ya hadiye yarinya shekara 19 amma sai uban diri ,,yanda ta ganshi yasa ta tsorata ta daura hannayenta kan kirjinta ,,shikuma ya wayance yakaraso yajawota suka fito.. Ya zaunar da ita kan gado yace ina zuwa wani shirt dinshi ya dauko mata tasa dan kwata kwata yamanta bai siyo mata kayaba ya shigo dakin yaga hartasa hijabinta yay murmushi a zuciyanshi yace kin kusa daina boye boyenan ne yakaraso yamika mata yace sa wanan yanzunan zanje na siyo miki kaya…

 Episode  37 DOLE KISONI 


Ya bata rigan yace tashi kisa taki
tashi kawai ya cire hijabin ya
wurgar yafara kokarin kwance
towel da sauri tamike tana yakuri to
zansa ya kyaleta ya tsaya yana
kallonta ,ta zumburo baki tana to kajuya nasa, yay murmushi ya
juya shidai komi nata burgeshi
yake..
Da sauri tasa rigan taki tace mishi
yajuyo..shida kanshi yajuyo yace
wato kin gama sawa bazakice na juyobako?? ta murgudamai baki
bazato ba tsamani taji bakinshi
cikin nata duk iya kokarin ta turashi
takasa saida ya tsotsi bakin tass
idonshi sun kada sanan ya saketa
yace duk randa kika murgudamin baki sainai miki kiss….kuka kawai
take tace niba yar iska bace
kadena wlh banaso zan hadaka da
momy na saida yay dariya yace
soo innocent a ina zakiga mommy
din???yay dariya yace by d way zan siyo miki abincin Nigeria
kidinga dafawa dan naga baki
iyacin namu bako??yay mata kiss
akumatu ta tureshi yace zansa
akawo miki fruits kisha kafin
nadawo kinji luv??ta ballamai harara yay dariya yace u are
driving me crazy dis gurl
Maman shakur 


 Episode  38 DOLE KISONI


 Yasa kuku takai mata fruit din su
apple banana pineapple strawberry
da orange duk ayankasu kanana
kuma sunyi sanyi aka kaimata ta
karba ta zauna tacisu sosai dan
yunwa takeji…. Shikuma ya tafi babban mall dan
siyo mata kayan sawa…yasiyo
english wears dogayen riguna
sanan yakoma bargaren undies
yasai mata pant masu kyau
dayawa dayazo wurin bra ne shibai san size dintaba ya tsaya
yana tunani..chan sai yadau waya
yakira kuku din yace takai mata
wayan,koda kukun takai wayan
Aiman kin karba tayi, Amir yace
ma kuku tasa wayan a hands-free tafita,takosa tafita…yace baby
kinajina nasani dama inason
nasan size din bra dinkine tai shiru
taki magana yace koki fada ko
indawo gida induba dakaina ta
shiru ita wlh bata taba ganin mara kunya irin doc India ba yace
shikenan gani nan zuwa ya kashe
wayan…
Maman shakur 


 Episode  39 DOLE KISONI


 Ya kashe wayan yadau size 40
yace nasan kinada girman breast
but i dont think zasu wuce
40..yakoma wurin kayan makeups
yasai mata dayawa su turare
different types sanan yasai mata pad sinki daya da hair removal
cream product din veet da all clear
dan baisan wanne take amfanii
dashi..in takai ta mukudai
yasaimata abubuwa dayawa
yabiya kudi body guard suka kwashi kayan suka kaimishi mota
suka shiga suka tafi…
Koda yakai gida ya tarar ta kulle
kofa murmushi yayi yace nida
gidana yakoma daki ya dauko wani
key kawai ganin mutum tayi ya shigo da sauri ta mike tana
kakkare kirjinta..ahankali yatako
har gabanta ya cire gashin daya
rufemata fuska yaga tamai kyau
sosai..yace baby nadawo bakimin
oyoyo ta daure fuska yace yauwa size nawa kike sawaa tai shiru
kaman dagaske yakai hanunshi
kan riganta da sauri ta tsugunna
tana ihu wayyo mamana…yay
dariya yace fear fear…yawuce
yafita Maman shakur

Post a Comment

 
Top