0
DUK DAD'INKI DA MIJI






 DUK DAD'INKI DA MIJI



episode 59

(BASED ON A TRUE LIFE STORY) 


Dafarko abunda nafarayi akwai wata amaka a kasan layinmu, kowa yasanta gun takidancin karuwanci, don haka ita nasamu nace mata tasani aharkanta, dafarko tazata wasa nakeyi anma dana bata labarina, nakuma gwada mata gaskiya na, nan ta amince min, ta bani aron kayanta, kananun kaya ne matsatsu nasaka duk da bansaba ba, anma nariga nadau alwashi wa raina dole ne na aikata, karfe tara zamuje bakin titi mu tsaya, anan nasan duniyan karuwanci, wato karuwan ma suna suka tare, akwai aji aji akwai rikakku akwai novice and amateurs akwai kuma masters dinsu, wanda kullum sai sun sami customers da wanda sunanan sai karfe biyun dare wani lokacin ma haka suke tsayawa sukoma gida, kasancewar akanyi kame tsakar dare yasa akwai ta inda muke tsayawa, ranar farkona wani alhaji ne ya kwashen mukayi hotel, not that expensive one dai tunda shima din bawai balain kudi gareshi ba, tunda nakan titi yake diba, certified masu kudi su dillalai suke dashi sai dai akai musu yarinya, toh wannan nadai bishi yanata tattabani shiru kikeji babu responds, ganin yafara harzuka idona arufe hawaye na zuba nabiyeshi, washegari yayi mitansa yagama, araina nace kaje kasami sakamako mai kyau kyautan kanjamo asama aikuwa yaban dubu biyar narinka murna ni adole nasamu kudi, haka nafara wannan harkan na wata biyar ina tara kudi nayi jamb naci nan nacika gwagwalada, duk da yanayin danake ciki inason nayi karatun, damuwana nasamu degreen don narama wulakancin da babana yamin, wata rana atiti muka hadu da wata feena, asali tazo karban abune agun takirani, abunki da ji da kai mu yamu yamu ma ji dakai mukeyi, tace min babban harka tazo dashi inzan iya don taga kaman awaye nake, tana kallona daga sama har kasa, gashin doki ne akaina, sai dai masha Allah inada diri kam najan hankalin duk wani namiji, fuskana ma ba yabo ba fallasa inada kyau matuka, kamar yadda nakeji agari cewa mu yayan shegu munfiye kyau, gashinnan daii shine bannida, binta danayi wani gida takaini ashe gidan dilalliya ne, nan nasha orientation cewa inna kwana zankawo 40% na kudin wa magajiya, na amince, sunata murna acewarsu sunsami sabuwar hannu, anan nagano manyan deal, wato manyan masu kudinnan, Adda bena idan nafara kirgo sunansu saikin rike baki, gasunan dumu dumu duniya tana ganin mutuncinsu, dunjya tana mutunta su anma suna aikin bayan fage, ciki wai harda mahaifina, addua na kullum karsu hadani dashi don zan iya hadiyan rai na mutu, haka nake zuwa gun alhazzai subiya bukatansu suban kudi nima nabasu tsaraban kanjamo, kudin wannan yafi mutunci don kwana daya nakan samu dubu dari zuwa dari biyu, nakile sosai, alokacin ina jira admission ta fito, nabude account idona yabude, mahaifiyata sainaga dama nake lekata itama karenta takeci babu babbaka





DUK DAD'INKI DA MIJI 


episode  60

 (BASED ON A TRUE LIFE STORY) 


Kafin kice meye inada million uku a account dina, toh irin wannan da yanzu aiki nake ko sanaa wazaiban wannan kudin?, nan fa nadawo hotcake anaji dani tsakanin alhazai, haka zalika sauran karuwai suka fara jin haushi don nazama har booking dina akeyi, duk yadda zakiga mace jikinta yasake toh nawa daidai inada jiki mai kyau, cikin ikon Allah nayi kawai feela, harkanmu tazo daya sosai, don ita kasashe take fita duk da ni banfara fitan ba tukunna, tace idan inaso nashiga kungiya kawai, takawomin takardansu naduba nayi sighninh, kungiyan madugu ne, sannan kugama ahadaku da maza kuyi wasan naira, bariki gidan dadi, nashiga, nan saigani awani matsayi babba fita kasan waje yadawo kaman zuwa kasuwa nadawo, nadawo mai kudin balai bana kananun harka, magajiyarmu takirani cewa alh.lawal yadage zai kwana dani tace masa naki yarda anma ya ajiye miliyan biyu, nayi murmushi nace yayi kadan, cikin ikon Allah ya ajiye biyar shi damuwansa ya kwana da wannan hanen da abokansa ke basa labari inbahaka ba zaiyi hauka, saidana tabbata kudi yashiga account dina nace muje hilton baiso zuwa ba, saboda jamaa idon sani nace nikuwa inbanan ba yahakura, haka yaje, ku gane min tsantsan kwadayi da maita don Allah, yashigo dakin ina zaune namike jakar hannunsa yasake, domin kuwa yaganeni dama dolenshi ai, bari yafarayi yajuya zai fita na riko kofan cikin ido na kalleshi nace masa Kayi babban asara, Allah ya isa tsakanina dakai, kuma kasani daidai da laifi daya nayi kana da zunubi, mayaudari matsiyaci, domin tsiya ne kesa mutum yayi abun dakayi, mari naji zazzafa mai kyau a fuskata yanuna ni da yatsa "kul ahir dinki, ki kiyayeni ko na shafeki a doron kasa"

Post a Comment

 
Top