DUK DAD'INKI DA MIJI
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 57
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
Komawa na gida could you imagine, am quite sure taga changes ajikina but she neva bothered to ask meyasameni, all she ask was ina kudin dana samu, nan na dire ma ledojin nayi shigewa na daki, murna tayi sosai tanata samin albarka, ranan kukan jini ne banyiba, after yadda sukayi suka haifen , tana turani karuwanci nd yet shima yazo ya ruguza min rayuwa, bangayamiki yadda akayi na san cewa mahaifina bane right? Ajiyeni dasukayi agaban ilya( yana dan taimakawa mamana lokaci lokaci, kuma abokin lawal ne sosai don yasan sirrinsu da komi), yace min me mahaifina yace min anan nasan mahaifina ne, don banda kunya zance masa ga abunda yaminne? Bayan yana ganin ledoji ahannuna he was even happy cewa mahaifina yatuna dani bayan dumping dinsu dayayi for years, rayuwata haka tacigaba da tafiya har nagama secondry skul, nazo ni banda tsayayyen saurayi, dazaran munfara nema anajin tarihina sai agudu, gashi lawal tun randa ya direni baikara dawowa ba, sai dai naganshi a tv, yashiga siyasa dumu dumu ana damawa dashi a abuja, har abun mamaki matasan mu ke zabansa, i cant laugh out, har yanzu yana nan inaganinshi, inajira naga yadda Allah zai yi dashi,kuma ni tun randa yagama yi dani bankara jin shaawan namijin da har zanbari ataba ni ba, i believed maza duk halinsu daya ne, mugaye ne, makirai ne, sannan basu da tausayi, nazo nafara son mai mata Adda, inasonshi kaman zanmutu shima haka, da zaran da yagane ni waye nafara fuskantar wulakanci, labari tacanja, wulakanci wanda ko kare bazai dauka ba, donhar mari nasha a kasuwa, jarabbabiyar uwata kuwa halinta na boye ta fito dashi fili wanda ni bansaniba ada sai yanzu, bin maza, raba aure, dilalliya duk itane, Adda bena nazo nasamu admission dakyar a school of nursing cikin kaduna, naje rimi rimi abun arziki nafara, mahaifiyata tace bazata iyaba, inbazan nemi kudin kaina ba nahakura, Adda bena a tunaninki ina mace karamar mace ta ina zansamu kudi daya wuce karuwanci, hankalina bai kwanta da hakan ba, don har lokacin ina tunanin yadda mahaifina yamun, never would i let any man yakara tabani,
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 58
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
Sai nafara bara kawai, i have to like force myself narufe gefen idona daya dan nayi karyan makanta ko zan sami kudi, sometimes dukka idon nake rufewa, haka nake tara na cin abinci, ranan aka ganoni nasha duka, ba shiri nabar makarantan nadawo abuja, toh tunda karatu yagagara bazai nazauna a gida tayita kallona ba?, muyi fada mushirya haka muke zaune har makwabciyar mu ta kwanta ciwo, munje asibiti ana bukatan jini babu danuwa ni kadai ce, nace su dibi nawa, suka kiyarda sundage bazai yiwu su diba ba, anma nadage suka diba don zuwa yin test, uhm!, could you imagine nurse din was telling me inada HIV!!, what the hell? Aina nasamu? Sau daya nataba saduwa da wani, mahaifina kenan, oh God wato shi yabani, you see!, my life was doomed from the begining!, bayan haihuwata da sukayi yar gaba da sunnah, bayan korana da mahaifiyata takeyi don nayi karuwanci, bayan babban zunubin da mahaifina yayi na kwanciya dani bai isheshi ba saida yasamin cuta? And dukka kowa na expecting dina to be a baptised holy girl?, tun daga ranan nabar sunana hanifa, nakoma hanen, saboda babu namijin da zai aureni i tried but babu duk abunda yasameni ko mahaukaci bazai auren ba, don haka nadau alwashi wa kaina da alkawarin cewa, duk namiji batacce irin mahaifina sainajashi nasaka mishi wannan cuta, duk wanda yace bazai kama kansa ba toh kuwa zai hadu da jaraban Allah, kuma nayi kokarin boye cutannan ina shan magani aboye, ban bari damuwa tacinyeni har aganeba , awh dama ashirye nake na mutu, ban ajiye komi ba baa ajiyemin ba, hatta hamdiya da hafsat bawanda yasanni da cutannan, dagani sai Allah saikuma ke danake fadawa don ki fadawa makarantanki, wai ma tukunna, ahukuntani ina da laifi adda ko bandashi
Post a Comment