DUK DAD'INKI DA MIJI
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 24
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
Ranan farko ta was like kowacce mace, sai dai ni nayishi da wanda ba naso, danna zuciyata nayi, daya ke kuma akwai kwantaccen sha'awata tuni na danne don kar na nuna kware wa ta, har dasu kukan munafunci na, shikuwa bawan Allah har da lallashi, musamman da ya ga jini, kinsan ya akayi yagani?, ran daurin aure hanen ta kawo min fake hyamen, su nasaka,dama gashi nasha matsi ban bar filin da zai yi zargina ba, inata kukan shagwaba ta, yace "ashe karya mutane suke miki, da mutuncinki daa komi ake min bukulun aurenki" na dai ji shi nayi tsit, asuba nayi yafice yayi asuba yadawo, yamin wanka norms, nayi sallah na koma bacci. Karfe sha daya natashi nayi wanka sannan nafito, naganshi a falo yana zaune sai murmushi yake alokacin na kare masa kallo, God! Tsoho na aura, furfura sai sallama sukemin daga nesa, sai dai yana da kyau ahakan he must be a fyn boi wen he was a kid, nan ya ciyar dani sannan yace muje babban falonsa, nan ya hadomin sauran matan, dukkansu sun manyanta, yayi introducing dina, yace nafarkon sunan ta Amina, na biyun kuma zainab, dukkansu yara biyu garesu kuma dukka yaran basa nja yanzu inbari sudawo mugaisa, kallo daya nakare wa kowacce nasan dukkansu kowa ji takeyi da kanta, apart from underground check danayi agun hanen tacemun daya masters gareta daya Ph.D awhh i guess babu mai lokacina acikinsu, yanayin gidan duk neman balainki bazaki iyaba, gidan sama ne yayi kashi hudu, kowacce mata ta mallaki sama da kasa biyu suna kallon juna haka sauran biyu, ginin very well curved, don haka inbaa falonsa ba babu wajen haduwa, muna dawowa ya damkamin keyn mota ta, naji dadi dama akwai dadi a aure tuntuni banyiba?, nayi amarci na for a week sannan aka raba kwana one day each, uhmn nan aka fara real battle, Adda ingayamiki ashe idan yasa kafansa yayi tafiya ba'a kara ganinsa sai mayb a month.
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 25
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
Inya dawo kuma daga dakin da ya tsaya zai tashi misali inya tsaya akaina ne, toh kinga nice karshe dama, daga kan uwargida za'a fara, wani lokacin kafin ya zagayo kaina tafiya zai kara kamashi, na mishi mita awayan nayi nayi anma saidai lallashi, wata na hudu nafara fita da kaina, nace masa banson driver, gurinsu hanen naje a apartment din dasuka kama nasamu ceecee na shaye shaye as normal, hanen kuwa da budurwarta a daki, ina zuwa a falo na zauna, idona yayi jajur hankalina yatashi, wata na biyu kwakkwara Alhaji.umar bai bani hakkina na sunnah ba, ko yazo daki sai ya gwada min yagaji, baya tunanin halin danake ciki, ko nafara matsawa sai dai na juya na tsinceshi yana bacci, duk tunani nakeyi ina hadiye yawun bakin ciki, knockn naji anyi ban tashi ba illa hanen data fito ta bude, ban daga kai don naga waye ba, inaji suna magana da hanen, yana tambaya ina ceecee tace bari ta kirata, har lokacin ban bude ido ba, sai da ceecee tazo inaji sukayi maganan cocaine ne dazaa kawo musu tace yajira for some minuites ba su isosba, ta dauko masa shisha pot sannan ya fara sha, ta fice ta koma daki, inajinsa yanata buruntu, don gyale na dama agefe na ajiye dinkin atamfa ne riga da skirt duk yafitar da shape din jikina, ya yi gyran murya sannan yace "ba bacci kikeyiba mekike tunani hamdy?"
Ban amsa ba na bude idona a hankali, don nayi mamakin jin sunana, gabana nane yayi mummunan fadi ganin Dahar, subhannalah dama yana shaye shaye? Biri yayi kama da mutum zaije can wata duniya for over ten years ne bai nuna hali ba?, na kawar da kai tare da cewa "letz assume baka ganni ba, i mean karka gayawa yaa umar" Ya daga hannunsa alamun yayi surrender sannan yace " we cool" na juya kaina ina wasa da yatsuna a ta gefe kuwa kallo nake masa na kece tunani, ya sa tshirt ta matseshi ta fitar da halittarshi, gashin kanshi duk ya kwanto, na hadiye yawu sannan na juya, tuna cewa ni matar aurece yasa nakori shaidan da sauri na juya, anma ina ga shima zuciyar tasa bata kitsa masa dai dai ba don kuwa ji nayi yafara shafani, hannu nasa na danne tare da cewa "kamanta ina da aure ne?" " i know toh sai meye?"
Tuni ya rikita ni, wa'iyazubillah da aurena, a gun na aikata zina, muna gamawa na mayar da kayana nafice nabar gidan haushin kaina naji sosai gidanmu na wuce umma tayi farin cikin ganina haka yayuna, yanzu danayi aure kowa yakoma kamar da sai haba haba sukeyi dani, sai dare na wuce gidana, na fada kan gado ina tunani i really had fun toh, inhar zanyi kuma babu wanda zansani mijina baya biyamin bukatata den inaga best solution shine inci gaba da harka, da aurena ma yafi sirri saboda babu wanda zai gane, yess!
Post a Comment