DUK DAD'INKI DA MIJI
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 26
(BASED ON A TRUE LIFE STORY).
Wankan sallah nayi kafin nayi sallolin da ake bina bashi, ranan na kwana cikin muradi da farin ciki, na hau facebook, muka hau chatn da dahar, ina tura masa fannin jikina, atakaice dai sex chat mukayi online, yakirani muka kwana muna waya, ya gwadamin cewa yafara aiki a asibiti, nan da nan washegari na kira Alh. Nace mar banjin dadi zanje asibiti, aikuwa naje office dinsa na rufe kofar, muka fara sanaa acikin office, abunda nalura shine Dahar asalin hariji ne, yau nahadu da wanda yafini balai, nakan yi awa kafin nakai yayinda saina kai nakuma kaiwa bawan Allah kam wayam yake bai gaji ba, tun daga ranan na koma asalin hamdy ta, bana yawo dasu hanen balle agane moves dina, meeting din kungiya kuwa muna waya dasu idan zaayi, duk randa nake sha'awan Dahar zan zauna ne nakira alh. Nace banda lafiya nafice, wataran mukama hotel wataran kuwa haka zamu yi a office dinshi, Dahar ya maidani sex machine, waiyazubillah, nan da nan kwalkwalwata tafara toshewa, tabbas Allah yayi gaskiya da ya gwada mana cewa Alfasha kanshi na toshe basira, nafara dawowa wata wawiya wawiya, gashi duk jikina ya sake, nadawo asake kaman ba mace ba, kirgan dangi ma tsabar sunji hannu sunkoma flat duk maganin danake kokarin yi yaki tasowa, hakan yasa nayi deciding naga akwai online pills da ake siyarwa nan da nan nayi order fara sha, dana hips, duk abunda nakeyi kishiyoyina bawanda ya tamka min bawacce kuma tasan mena keyi, wataran Alh yadawo anyi saa dakina zai sauka, yanzu duk wani kallon fanko nake masa, tsufa yake tayi, yace min yadawo da last born dinshi yashiga aji daya a university, ban damu ba, saboda yaransa basa hidima ta, kwanansa biyu yafice yakoma, anma yabar Anwar wato dansa a gida dama sunfara hutu ne , anwar yakan shigo mu gaysa lokacin da baban yakenan, inada P. S a falona kuma da alamu yana balain so, hakan yasa kullum a fannina yake wuni, sallah ke tada shi yafice, ko da babansa yakoma Anwar yananan yakan zauna, Dahar yatafi lagos wani course zaiyi sati uku kafin yadawo, na dawo kamar wata marainiya, shaawa inya rikeni daki nake shiga nahau mukusu ni kadai, na danne na danne yaki dannuwa, Adda karkiga laifina karkuma kiji haushina a abunda zanfada miki yanzu, Anma zina cutane, da zaran kafara kasan dadinsa bazaka daina ba, kar aga laifina wallahi karamin hauka ne banyi a daki ba ranan, idona ya jujjuya , tsigar jikina yatashi, Anwar ne yashigo dakin daga shi sai boxera da singlet dama haka yake zama dare dare in yashigo game, a kidime na kare masa kallo na nufi kansa, (Kuyi hkr gobe zan yi dayawa, love u ol)
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 27
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
Kallona ya tsaya yi domin rigar bacci ce a jikinna, rike hannun kofar nayi tare da cewa ya fice, kallona ya tsaya yi, yayinda nake kokarin tureshi turus yayi, yaki motsawa, wani tsawa dana daka mishi arazane yafice, na rike kaina ina girgiza kaina "hamdy of all people banda Anwar" zuciyata ke gargadi na. Dahar nakira a skype, da niyyan na biya bukatata, ga babban mamakina wata yarinya ce ta dauka, fara sol daga gani inyamura ne, dasauri na kashe wani haushi, kishi, takaici, duk ya rufani najuya na hadiye bukatata nayi bacci, dasafe karfe goma anwar ya bugamin kofa, na bude alokacin rigan bacci ke jikina, ya mikomin rempte tareda cewa na dstv na yadauka jiya, bance komi ba nakarba najuya, anan yace "dont u have anything to say?' Na juyo ina kaikaya idona tare da cewa "you mean apologise?, God i saved you yesternyt" nan yafara tambaya from wat, bankula shiba nayi daki, hakan yasa yashigo yanemi gu yazauna bankara fitowa ba, don da inada hali danace yadena shigomin saboda bacin rana, bawan Allah kam kaman na saka mishi magnet da dakina yaki motsawa daga sallah sai karbo abinci acikin gida. Hanen ce tashigo taci karo dashi ya gaysheta ta amsa sannan ta shigo dakin danake, "Baki taba cemin kina da loverboy ba, how comes kika bari yashigo baa gane ba, beb u neva change" na harareta sannan nace "yaron mijina nefa" "Woww hes soo cute nd sexy, i mean it wallahi yahadu" bankulata ba anma jin yadda taketa yabonsa yasa na burtuke fuska nace "hanen for crying out loud hes just 20yrs, nd for that matter my Son, get the devil out of your head" tayi murmushi tace "toh then sai meye don babanshi maigidanki ne?, its not like baki taba yiba, you onced had an issue with a man and a son, remember???"
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 28
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
Nan da nan shaidan yafaramin radi a kunne, yana janyomin halittan Anwar duk naji nutsuwata ta dage inaa shaidan baiyiba, wuni tayi anma Allah Allah nake ta tafi, ana magrib tafice shima yaje sallah, yana dawowa harnaci wanka nasa rigar baccina, iya gwiwa hannun rigan shimi ne, sannan yanada tsantsi sharara ne, ina cin apple yashigo kallo daya yamin yajuya, yadauko game yanayi, kizo muyi, na mike cikin kamshin dana bulawa jikina, shekara ashirin kam ai yasan meye hugs nd kiss, wanda yafito daga kasar waje kam, kai har gida nja ma,munayi ina bata zama, yadda hankalinsa zai kawo, cikin saa kuwa yakawo din, don ahankali yafara matsowa, ina sane nayi banza dashi, namike da zummar na dauko mana juice da cake daidai gunshi na ajiye ta gabanshi duk dukiyar fulani na yake kalla, na nemi gu na zauna, ina ci cikin kissa ina danna waya, can nafara baccin karya ganin bai hango loton ba, ina ganinshi ta kasan ido yanayi yana juyowa yana kallona, can kawai nepa suka dauke wuta, ba karamin godiya na musu ba, don asalinshi matsoracin duhu ne, yanzu sai ya gigice aikuwa ana daukewa ya kwanto kan kirjina yarikeni gam, ahankali nafara shafa shi, har yafara responding, atakaice sai da na lalata dan mutane don daga baya yake cemin ae yana da budurwa yana hugging dinta yayi kissing dinta anma shi baitaba abunda mukayi ba, tundaga ranan sallah ke rabashi da fannina sai kuma bacci daredare, anma inya shigi abincin ma yadena shiga yakarbo, na budewa Anwar ido, har lokacin Dahar na kirana bana dauka, inada kishi, Mummunan kishi, sai dai a bayan idona but da zaran nasan zaka rabani da wata yanzu zan hakura da kai, maza are all the same, Be alert!!! Do not TRUST THEM!, no matter how faithful they are to you minuites kadan mace take bukata ta karyasu,
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 29
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
Bayan lokuta kadan Anwar yakoma makaranta a lokacin nacika shekara agidan Alh. Babu ciki babu bayaninsa, har komawar Anwar ba wanda yagane mai muke aikatawa, Alh. Kuwa bai zauna ba, kadaici yamin yawa wani lokacin naje gidanmu wani lokacin na wuni daki zaune, matansa ma duk hakanne, Sha'awa kuwa nasamu safest method, ni da Anwar a skype muke biyan bukatun mu, watanmu hudu ahaka naji bazan iya da masturbation ba gwara nanemi fata kawai, na je gidansu hanen nakuwa ci saa nahadu da wani, dogo ne that is all that matters dama to me, tsabar gigicewan danayi banbari yanemo condom ba, mukayi na nufi gida, Rashin haihuwa ta yafara Damuna anma haka nake dannewa, ina zaune wata rana naga Anwar yadawo, Allah kadai yasan farin cikin danayi sai abakinsa naji ashe kakarsa tagun mamansa ce tarasu, namasa taaziya muka biya bukatunmu, hankali kwance kafin yakoma, don kwana hudu yayi, alokacin Alh. Yatafi europe zaiyi wata uku baya gida, acikin wata na biyun nafara morning sickness bariki ma akwai ilmi nan da nan nasan ciki ne, nakuwa je ayi test akace wata biyu ne, Hankali kwance nadawo gida sai dai kuma dawowata na tuna, Alh. Yayi wata biyar bai yi sunnah dani ba, which means ciki na Anwar ne, waiyazubillah, hankalina yatashi tsurum Adda, nagagara bacci nakira hanen hankali kwance tace muje azubar, washegari da sassafe nafice mukaje aka zubar da ciki nahuta sannan nadawo gida lokacin karfe goma bantaba kaiwa haka awaje ba, kuma abun mamaki naga mutane acike a gidan tambayan danayi ake ban labari, hajjatu mahaifiyar Anwar ce tayi hatsari, taji ciwo kam sosai, duk mun rikice nima gashi jikin nawa ba kauri gareshi ba, Anwar najin labari yabiyo next flight yadawo muna zaune kawai muka ganshi, da yayansa said, duk suka zauna abun tausayi, nikaina na jimusu, anan likita yabukaci jini yace jinin da aka samata yakiyi suka shiga don ganin jinin waye daidai abayar, cikin ikon Allah aka gwada jini kam na said baiyiba saina Anwar har yana murna likita yace bazai iya bayarwa ba saboda yana dauke da cutan kanjamo, innalilahi wainnailaihirajiun
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 30
(BASED ON A TRUE LIFE STORY).
Bazan iya misalta gigicewan da Anwar yayi ba, nima kaina nawa hankalin ya tashi, kallona yayi yanufo kaina da karfinsa ya cukumoni idonsa jajur, "ni zaki yaudara kinsan kinada cuta?" Kowa agun sai kallo kawai ina neman nacire hannunsa wani kyakyawar mari da ya sakarmin sai danaga taurari, said yarikosa yana tambayansa meye, a gigice yace "agunta nasamo!, bantaba kwana da wata mace ba sai ita, ita take tursasa ni dole adakinta" salati mutane suka hau yi yayinda jiri yafara dibana, shikenan nawa yakare, na shiga uku (Kuyi hakuri banji dadi bane, jiki ya motsa Allah bamu lafiya gaba daya)
Post a Comment