DUK DAD'INKI DA MIJI
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 14
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
Bugun farko na nufi wuse market na nemo hijabai guda hudu manya har kasa yard uku da rabi, sannan nasiya liqab, naje nanemo assighnment din daya dade da bamu nayi submitting kuma naci, anma haka na dauka sai office dinshi, kanshi a kasa yana rubutu na shiga da sallama cikin karamar muryata, hijabita har kasa da liqab dita, ya amsa sannan ya ajiye biron , na rusuna na gaysheshi ya amsa fuska a sake, anan nakare masa kallo tas, gemunsa baki har sheki takeyi, ustaz dogo ne siriri baida jiki, gemunsa tarufe karamin fuskarsa wanda shi yakara zautani, huhn!, i believe beard is the new six packs, cikin kissa nace "malam don Allah kabada assighnment anma ta google nayi ban fahimta sosai ba, saboda randa kayi bana class mamata batada lafiya, shine nazo ka karamin bayani" ya yi shiru can yace "ina abu yanzu kidawo anjima" nakare masa kallo na hadiye yawun bakina sannan na juya nafice, tareda sanin na buleshi da kamshin turarena
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 15
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
Dakina na koma hankalina duk ya tashi i just cant wait, karfe biyar nakara wanka, nafeshe turare na, mai tsananin rikitarwa, hadi ne na musamman mai kuma mugun tada sha'awa, nasa hijabi saidai wannan karon bansa liqab ba, gwara yaga kyakyawar fuskata, na nufi office din da sallama, na tabbata kamshin turare na ne ya sakashi dagowa da sauri kamar yadda na fahimta, ya amsa sannan na karasa da littafina a hannu, nace masa "malam na dawo, wacce kace nazo dazu" for the second time ya dago ido yakaremin kallo manyan idona na hada da nasa da sauri na kawar, kingane ai irin yace akwai kunya, shikam ya gagara daga nasa, gashi duk tsigan jikina taashi yakeyi ji nakeyi kaman naje na rikoshi, tuni na make hannuna tareda cewa kaina calm down with time, zama nayi a kujeran dake kallon nasa yafara min bayani dalla dalla, nariga da nakaranta gun nakuma fahimta sosai, don nasan idan nazo ba fahimtar zanyi ba, yayinda yake bayani, ina can ina fama da tunani, sai yace kingane? Wani lokacin nace ae, wani lokacin nace a a don na bata mishi lokaci, can dai na rage murya kamar zanyi kuka ,
"Malam wlh nakasa ganewa don Allah kataimaka, kar nafadi a exams" Reg number na yakarba, wanda nake tsammanin gp na yasa a duba masa, karshe yace nadawo washegari muci gaba kawai, ohhh mission on its way, cikin farin ciki naje gida, ranan ko hanen takasa ganemun tsantsan farin ciki, ustaaz dai sannu a hankali zai shigo a hannu.
Karya ustaaz ba karamin aiki bane, sai danayi sati uku ina fama, yaki ganewa yaki kuma fahimta wani lokacin kaman zai fada tarkona sainaga ya daure fuska, ni kuwa nayi alkawari wa kaina ko ta yaya sainaji dadinshi kafin nasakeshi ko da kuwa zai zama silar barina makarantan, a satin zaa fara exams, wanda course dinshi yana farko farko i beta accomplish my mission domin idan na kuskura akayi banda wani hujjar haduwa dashi, donhaka ranan na shirya tsaf dashirin yi ko ta karfi ko ta tsiya, banje office dinba sai karfe biyar na yamma, nayi sallama bai amsa ba na shiga natabbatar akwai matsala tunda bai amsa ba, nan nabuga kofan dasauri yajuyo nayi murmushi yace "sannu da zuwa"
Zama nayi tareda cewa "malam yau kam shawara nazo nema" Yakallen sannan ya gyada kai alamun naci gaba " kawata ce tasamu matsala tun first semester, tana da carryovers, yanzu next semester tana tunanin yazatayi" yace "ki kirata tazo tamin bayani wannan bayanin naki yayi wani iri" sai kuma mukayi shiru, nan nafara tari, yace "sannu" ha'an tari yaki tsayawa, sai yi nakeyi harda fadi kasa, tuni yayo kaina baisan lokacin daya rikoni ba, gam narikeshi ina tari, irin false tarin da zakiji kaman zaki mutu, nan da nan ya gigice luf na kwanta ajikinsa, numfashinsa gab da nawa, tarin ya tsaya awuya, sai sannu yakemin, gashi narikeshi iya riko, shima kawai jinayi ya damkeni gam.
Post a Comment