0
DUK DAD'INKI DA MIJI





DUK DAD'INKI DA MIJI

episode 12

(BASED ON A TRUE LIFE STORY).


 Har magrib tayi bai dawo ba, gashi kuma banda numban wayansa haka na hakura har ya dawo, yana shigowa ya rungumoni yafara sumbata ta, ina kokarin turesa anma gam yarikeni saidana fara mayar masa da martani, wani sabon aiki muka shimfida again, Benaxir kamar la'asar yayi muje muyi sallah sai mu cigaba ko?" Nace "toh ku biyoni" haka na kaisu daki daya bayan daya mukayi alwala mukayi sallah, na lura da yadda kowaccensu ta bata lokaci tana addua, hakan ya tabbatarmin da gaskiya duniya ta garasu, muna idarwa muka fito na kalli hamdiya sannan nayi murmushi nace "hamdiya kici gaba da bani wannan labari naki mai rikitarwa" tayi murmushi sannan tacigaba

 "Bayan mungama naje tambayarsa meyene?, yanuna min bakomi hakan yasa na mike na fara tattara komatsai na,gidanmu ma babu kowa hakan ya tabbaatar min kowa ta tafi gararinta, wanka nayi nashiga school, department dinmu naje na ga timetable din exams sannan nakoma gida, Amir ne yakiran namishi kwatancen gidanmu nan fa yaxo akacigaba da hidima, ranan ma tare muka kwana, bari in takaita miki, nadawo sex machine din Amir, gashi bai gayamin komi akanshi ba, nidai kawai nasan dan alh ilya ne, he is soo damn attractive da ko magana yakeyi hankalina tashi yakeyi, ahaka na yarda nabiyeshi na mayar da kaina baiwarsa, bandamu da kudinsa ba don gani nakeyi ma kaman nafisa kudi, donhaka as far as zai ban jikinsa safe da rana da dare shikenan, bazan gaji ba, nan fa aka fara exams same method da mukayu last semester mukayi da hanen, saidai muje class mu dau attendance, sai dai dix tym munsamu matsala, akwai wani lecturer mu ustaaz, muna kokonton shi baida wani mutunci bazai taimaka mana ba, toh mayb shi zanmishi karatunshi daga bayane ma hanen ta dameni muje, muka shirya tsaf mukaje office dinsa, kallo daya yayi mana ya kauda kansa


DUK DAD'INKI DA MIJI

episode  13

(BASED ON A TRUE LIFE STORY)

 Anan hanen ta karya murya tace "malam,munyi test anma bamu samu munci ba, kuma wlh malam muna karatu" kansa a sunkuye, tana can tana bayaninta yayinda nikuma naji a duniyan Allahn nan shaawarsa nakeji, sai hadiye yawu nake, sai data idda kissar ta sannan ya d'ago yace "what is your reg number?"

 Da sauri ta rubuta masa reg numbern mu, sai daya karba ya nannade sannan yace "Get ready to see your carry over" nan da nan hanen ta gigice tana rokonsa, yayinda nikuwa agefe tsaye kallonsa nake ya matukar burgeni, ni bandamu ba yabani abunda yafi carryover idan zai bani jikinsa ko na rana daya ne, koran mu yayi a office din hnkalin hanen yatashi, tace "three units ne fa, tunda nazo makarantan nan bantaba samun c.o ba yana son ya kwabsamun" na ja numfashi sannan nace "In yaga dama yaban goma ma, ke inya ga dama dukka courses din danakeyi yabani c.o, as far as zai bani jikinsa" Tsaki taja sannan tace "don kinga bashi kadai yake marking na yan set dinku ba, tunda ku generally ne, mu fa shikadai ne, walahi ina cikin wani hali, ana maganan arziki ke kina maganan bukata, ke wai baki gajiya da maza ne?"

 "Ke kina gajiya da mata ne?, toh ai gwara ni, i dont do girs, kefa da mazan da matan duk yi kikeyi" ta tabe baki sannan tace "kizo dai muje musan madafa" "Madafar kenan zankoma gunshi, kuma saina samu biyan bukata" harara na tayi tare da cewa "karki bata lokacinki, wannan baida mutunci asalin ustaaz ne wlh" na yi kwafa sannan nace "ya kuwa hadu da kaska" . A kullum idan muna tare da da Amir toh da condom dinsa, ranan na tikeshisai yake cemin anmishi aure ya saki matan shiyasa ma naga dakin mace a gidansa, a zuciya na nace ko ba komi halin ubanka kadauko dumping mace,, kudina yafara karewa saboda na koyi wani irin spending gashi Amir dama don shaawa nake tare dashi ba don kudi ba, hakan yasa nashirya tsaf nayi wanka na dau mota na nanufi gidan Alh.ilya wanda yke ajiye karuwansa, na ko yi sa'a yana gidan yana ganina ya daure fuska "mekika zo yi anan" "Kwantar da hankalinka business nazo yi" yaa ajiye cup din dake hannunsa sannan yace "wanne fa? Last time i checked ke daliba ce" nayi murmushi sannan nace "dabara da wayo duk naka na koyo" Na ciro wani flash drive na mika masa tare da cewa "ko zaka kalla kadan" 

Ya mike yadauko p.c dinshi ya kunnaa ya jona, ya kalla, gumi tafara keto masa, idonsa ya kada yayi jajur, nace "zanbaka original file din idan naji alert din miliyan biyu" "Wat? Bakida hankali ko?" "Ohh toh shikenan barin dauki daya na kaiwa danka daya kuma na kaiwa dan jarida" dasauri ya riko hannuna nakoma nazauna, nakuwa bata rai , ya gyra murya sannan yace " yanzu hamdy inbanda raashin tausayi kya kwanta dani kije ki kwanta da Da na na cikina, sannan dukkanmu kiyi video taping?, haba ke kuwa da na nefa" ban sauraresa ba, yarinka rokona na nuna masa sama da kasa zata hade toh tabbas sai naji alert, agabana yayi waya yace asamin dubu dari biyar, yaje dakinsa yadauko wani brief case yabani, sannan na mika masa original din, har zan fita na dawo nace "kar kayi kuskure ko garajen sawa a kasheni, maganan da mukayi yanzu ma nayi recordn kuma zanbayar a jiye ciwon kai idan nayi saika je kotu, kuma duk asirinka dana danka sai ya tonu" dakarfi ya buga centre table dinsa nikuwa ko kulashi banyiba na wuce, cikin farin ciki na je na dibi kudin rabi nasa a account dina bayan alert danaji, banson saka dukka saboda kar aganeni dawuri,; Amir kuwa tuni yafita min akai, dama bukata ce kuma na biya yanzu babban target dina shine malam ustaaz, babban malamin makarantan mu anma ni shaawarshi nakeji

Post a Comment

 
Top