DUK DAD'INKI DA MIJI
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 10
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
Ahaka na zubar masa da ciki har hudu in 3 months, ana hudunne nayi noticing yafara canjamin, wani lokaci innakirasa baya dauka ko ya dauka da matsifa yakemin magana, sannan idan nagaya masa bukatu na saiyaga dama yake bani kudin, tuni nashiga damuwa, ranan nakirashi yacemin aishikam baya gari, nayi shiru sai na tuna cewa nabar wasu files dina agidanshi nan naje, ga mamakina naga motarsa da drivernshi a waje, yafara min kame kame yanson hanani shiga dasauri nabude gidan don inada mukulli nima, ina shiga dakin na nufa mekuwa zanci karo dashi sai ganinshi nayi da wata, bansan lokacin dana saka kara ba, na nufeta sai jibganta nakeyi, tana kara dasauri yarikoni yadaka min tsawa sannan yace "luk, nagaji dake, kingane?, banajin dadinki kaman da, so dazaki taimakamin karki kara bin takaina kinemi wani kawai" da kuka nafito da ga gidan, gidanmu nawuce hanen da ceecee naa falo suna kalloo, ganin yadda nashigo yasa suka juyo da hankalinsu kaina, suka fara lallashi, "Kekuwa inbada ke, bariki ai yagaji haka, bariki riga ne, kuma iyawa ne canjawa kawai zakiyi, ga maza kaman gwanjo binki sukeyi" cewar hanen, na kalleta na goge hawayena sannaj nace "bazaki ganeba, asalin so nake mishi" "U have to get over him, kedai kawai don shi yafara saninki as ya mace shiyasa kika wani damu, me ma zakiyi dashi, tsoho dashi don kawai kinganshi dan fulani ki shareshi akwai wanda suka fishi hidima" inji ceecee, Ranan banyi bacci ba sai asuba, a cikin sati daya na gigice, babu yadda henen da ceecee basuyi ba, ranan ta kulu tace "ke wai barin gayamiki, namiji fa dakika gani baiyiba, inkikace zaki biyewa namiji zakiji wahala, karki kuskura kice zakisa namiji aranka, Namiji da baida guarantee?Namiji tabarman kashi, Namiji gumbar dutse,Namiji zuma ga zaqi ga harbi, Namiji jariri sai yadda kikayi dashi, dazaki burgeni ki ajiye ilya agefe ki nemo wani" ranan tsaf muka shirya mukaje clubbing, ceecee shaye shayenta tafarayi, yayinda nikuma na zage nayi rawa nafitar da takaicina, anan acikin gun wani yazo gefena tareda cewa "its lyk kingaji zomuje muhuta", na bishi kaman wani sihiri muka zauna inajan numfashi anan nakare masa kallo, kina ganinsa kinga bafulatani, yahadu iya haduwa ga tsayi, ga sajensa ya kwanta luf luf, tuni shaawarsa ta rufeni, na lumshe ido na kurbe sauran coke din dayake hannuna,
DUK DAD'INKI DA MIJI
episode 11
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
Ya matso kusa dani, yana shafa gefen gashina wanda nayi parking ta baya, na lumshe ido sanann yace "kingaji ko?" Bansamu damam bashi amsa ba,saboda yanayin danake ciki, gashi yaki yadaina shafamin gefen fuska bansan lokacin da nariko fuskarshi da iya karfina ina sumbatar shiba, shima biyemin yayi agun muka zauce, ganin abun bana karewa bane yace muje gidanshi, ba musu nabishi ko sallama banyi dasu henen ba, motanshi nashiga wacce daga motan nashaida wani irn kamu nayi, banma san wani anguwa yakaini tsabar halin dana ke ciki, muna shiga tun daga falo muka fara har daki, munkai awa biyar muna abu daya don sai hudun asuba yasauka akaina, yajuya yafara bacci, nima hakanne, bamu tashiba sai karfe daya nayi wanka sanye da towel inajira yamike yasan yadda zaiyi dani, yanuna min wani daki nashiga naga dakin mace ne, na shirya tsaf nafito na nufi kitchen dan neman abunda zanci, sandwich nayi na hada tea naje dinning naci, sannan nakoma dakin naganshi yayi wanka, yana saka kaya nadanyi gyran murya sannan nace "sunanka fa?" "Amir" batare da yajuyo yakalleni ba yafada, na gyada kai sannan nace "hamdy" "I know ai" nayi shiru ina kallonshi alaman tambaya yayi murmushi yanufo kaina sanann yace "naji sunan abakin hanen, beb din abokina ne" anan na gyada kai cikin gamsuwa, "Bansan akwai mace irinki ba sai yau, gaskiya you are soo swt" nayi murmushi ina lumshe ido, sanann yace " barinje ana nemana a gida mek urself comfortable" yafice nikuwa nafara zaga gidan ina kallo, ahaka har naje babban falon, mug din dake hannunane yafadi akasa alokacin dana ci karo da family picturen dake dakin, guess waye babansa? Alh.ilya, a gigice na dauko wayana nakira hanen na gaya mata, tayi murmushi sannan tace " kinkama tsuntsu yarinya, wlh ki makale mishi kirama abunda ubansa yamiki, ki ci da ki ci uba" da wannan shawaran nazauna ina jiransa yadawo yaga sabuwar kissaa.
Post a Comment