0


  GANGAR JIKINSA NA AURA

By yasima Suleiman
 

GANGAR JIKINSA NA AURA CHAPTER 4



 GANGAR JIKINSA NA AURA

CHAPTER 4

ya lullubeta ''
tacehakane malam haisam ni dana
ke cikinsu
yangulma ko sun tambayeni ni nasan
me zn
fadamusu'' haisam yace'' yauwa ku dauki akwati
da bokiti da katifar kamar yadda
nace akai store
aajiye, sai da safe'' suka ce allah ya
kaimu''uwar
biyuta kama akwati ta dora akan hanne ta dauki
bokiti,da katifa a daya hannun suka
doshi store din
kicininda suma suke boye shirginsu .
Malam
haisamkuma ya rataya jakarsa ya nufi gidajen
malamai (staff qurters). Zuciyarsa
cike da
tausayin yaddarayuwar hanne take.
Kuma da burin
canza matanan gaba* * * * HAISAM ABDULHAMID
ZAKAR Sunanmahaifinsa ne
abdulhamid zakar.
Mahaifiyarsakuma sunanta NANA
HAUWA'U
Wacce a yanzu akafi saninta da hajiya nana ko
kuma barista nana kasancewarta
kwararriyar lauya
ce. Mahaifinhaisam haifaffun
unguwar kwalli ne a
kano. Kumasun fito daga tushe daya yar kanwace
aka hadasuaure a lokacin alhaji
abdulhamid ya
gama karatumdigiri dinsa a london
yana da
shekaru ashirin dabakwai ita kuma hajiya nana ta
gama karatun sakandire tana da
shekara goma
sha shida.Dukkaninsu iyayensu suna
da matukar
arziki. Donhaka an sakar musu kudi yadda ya
kamata antafka musu kerarren gida,
motoci an
kuma bawaalhaji abdulhamid jari
mai tsoka yana
juyawa itakuma hajiya nana ta fara karatunta na
law a jami'a bayero ta kano. Allah
ya albarkacesu
da ya'yahudu, uku maza mace daya
itace autar.
Wacce ahalin yanxu ko yaye ta ba ayi ba karama
ce.Babban shine yaya habib yanzu
yana da
shekaratalatin , mai binsa shine
abdulhamid ake
kiransa dahaisam yanzu yana shekararsa ashirin
da shida mai binsa iziddeen
shekarunsa ashirin da
uku. Sai daiziddeen ya gama
sakandire ya shiga
jama'asannan aka yi masa kanwa mai shekara
daya anakiranta da amratu.Girma
yazowa alhaji
abdulhamid da matarsaamma
kumakarfi ya
tasamma ya'yansa zasu iya kula da dimbindukiyarsada kamfanoninsa
yaya habib ya
kammala digirinsaa jamia'ar a.b.u ya
karanta
business admin a yanzu yana aikia
kamfaninbabansa shine kuma mai zurga zurga
zuwakasashe dabandaban na shige
da fice da
kayan kamfanonin.Haisam wanda a
shekarar nan
ya kammala karatun jami'a yakaranta
bscgeography yanzu yana bautar
kasa a
f.g.g.ckazaure da zararya gama
kujerarsa ta aiki
nanan na jiransa a dayadaga cikin kamfanonin
mahaifinsa. Na uku wato
izziddenyana shekara
tauku (level 3)a jami'ar bayero ta
kano yana
karatunlaw don yagaji mahaifiyarsa wato barista
nana wacce itacebabbar lauyar
kamfanonin . Tana
kuma farin cikin ganin dayadaga
cikin'ya'yanta ya
taso gadan gadan da karatun lawwanda a
cikin'yan shekaru kalilan zai gama ya
zama
cikakkenlauya ya canjeta alhaji
abdulhamid ya
dankawa yaya habibragamaraiki ya koma gida ya
zauna yana hutawa sai
daiyajekamfanonin fisha
yaga yadda aiki yake tafiya yakoma
gida.Dan lelen
abba da umma wato haisam shine yafikowashagwaba a gidansu ko
kuma nace shi
akafishagwabawa tunyana kankani.
Amma ai
izidden ne yakamata yayishagwaba
kasancewarsa ya dade yana auta kafin ayi
masakanwa ammashi
yana gefe tun suna yara haisam ne a
kancinyarsabodatsananin biyayya,
ladabi , tausayi
da jinkai irin nahaisam shine ya kara masa fada a
wajen mahaifansa sunfisha'awarsu
zauna suyi hira
da haisam sau dubu da suyi
fayayansahabib tun
suna yara saboda haisam yake magana acikin
nutsuwa yake kalamansa masu
muhimmanci
akoda yaushefuskarsa cike da
annuri(fara'a),wasa
da dariya damanya dayara. Bashi da raini ga
hakuri , baya ga zunzurutunkokari da
allah ya
bashi a bangaren karatunsa dukka
akur'ani da
bokonyasan alkur'ani kamar me a kansa duk
gidansubabu maiiliminsa. Hatta
mahaifinsa yakan
yi masa tambayoyiakan duk wata
matsalarsu ta
addini ko ta zamani, yana datsananinhakuri sau
tari ana masa abu da yawa yayi
hakuri.Ammakuma duk gidansu babu
mai zuciya
kamarsa idanaka kureshi, idan yayi
fushi abin babu kyau mai hakuri bai iyabacin rai
ba.Da farko a
enugu state aka turashi bautar kasa
(n.y.s.c)kasancewar shakuwa da
sabon da
mahaifinsasuka yi dashi basa so yayi musu nisa
don haka alhaji abdulhamidyasa
adawo dashi
kurkusa saboda yasan manya
manyakasar
nandaga yan boko har rukakkun yan kasuwa.
Ammaduk da haka haisam yana
korafi shifa
kazaure yayi nisa da kanoa
dawodashi cikin kano
inda kullum zaina kwana gida, dakyar dai
akalallasheshi yayi hakuri duka duka
bazai yi
shekaradaya ba zai gama ya dawo
gida gaba
daya. Don haka dukjuma'a yaketafiya gida wani
lokaci ma a kanon yake yin
sallarjuma'a sailahadi
da yamma ake dawo wa dashi. Gashi
yanzuma
baifi saura wata uku ba ya kare bautar kasa
kwatakwata ma yakoma daya ke
muradi.Bayan
tafiyar hanne gidan uwar biyu da
kwanauku wato
ranar laraba da sassafe sai ga wata mota an kawo
hannemakarantahaisam ya roki wani
abokinsa
safiyanu yaje cangidan uwarbiyu ya
dauko hanne
da kayanta ya kawotamakaranta. Haisam ya gama
mata siyayyarta kakaf ko
yaranattajiranmakarantar
baza su fita kaya ba
(provision)kayanmakarantarta
(uniform)suma har kala kala bibiyuyayi
matatakalma kuwa kala kala akwai
kito, sandal ,
kambos fari dabaki tsadaddu, silifas
dan madina
har biyu, ya suyomata dawasu yan kanti riga da
siket suma kala biyu. Yasuyo
matajakar zuba kaya
mai kyan gaske yar madaidaiciya
wato(travelling
bag)a ciki aka zubawa hanne kayansawarta, nata
nada kuwa yana gidan uwar biyu,
kayan tande
tandedamakulashe kuwa abun baya
lissafuwa
kama daga biskit kalakala, alewa (chocolate)indomie, madara,
milo,sugar
,complakes da dai sauransu ko gari
babuballe
wanikanzo irin na yan makaranta
makilin da brushhadaddu, mayukan shafawa da
sabulansu
masu kamshi gamayukangashi cike a
akwatin
hanne hankar da kaya allahya
taimaketasa kansilansu ya tashi kawo maya
akwatin yakawo
mata randimemiya, mai cin kaya da
yawa.Hanne
sanye take da kayan makaranta
(uniform)kafar ta kumafarin kambos ne da farar safa
an tufke kitson
kantada waniribom mai kyau mai
fulawa, duk
wanda yaga hanne kwanakibiyu da
suka wuce a yau dai bazai gane taba tayifari
kyalkamar yar
larabawa, ashe mai dangwali ya ba
neda
bakinkwalli suka cabe mata fuska
tayi baki kirin. Safiyanu yazobakin offishin malamai
ya tsaya da
motarsa sannanya fitodaga ciki ya
juya ya kalli
hanne wacce ke zaune abaya
tanakokawa da murfin kofa ta kasa budewa abunka
fa
bakauyiiya.Wannan ne karo na farko
da hanne ta
taba hawadon hakabata san ina
zata ja kofa ta bude ba. Safiyanu yazagayo dasauri
ya bude
mata, ta fito yace'' to dauko jakar
litattafan
nakimana'' hanne tasa hannu ta
jawo wata bakar jaka(schoolbag)tsadadda mai kyan
gaske, yar
madaidaiciyadaidaibayanta cike
take da kitattafan
rubutu da litattafan karatu
(textbook)duk dai kamar yadda aka zano ajikintakardar
babuwanda haisam
bai siya mata ba ga biruka da
fensirdamathematical set din su ya
suya mata .
Safiyanu ya nunawahanne yadda zaya rinka
ratayawa a bayanta tarataya
sukanufi cikin ofishin.
Suna shiga suka iske wani
malamibayansafiyanu
ya mika masa hannu sun gaisa sai yayi masa
bayaninabunda ke tafe dasu yace
daliba ya kawo,
sai yanuna masaofishin vice
principal yace nan
zasu shiga.sukayi sallama suka shiga suka iske
viceprincipal yanaharhada wasu
takardu a
gabansa, bayan syn gaisasafiyanu
yashaida masa
cewa yarinya ya kawo yar aji daya cesabuwar
zuwa sai ya nemi daya bashi
takardar shaidar
cewaita dalibarnan makarantar ce
wato(joining
instruction)daman haisam yabashi ya dauko ya
mika masa ya duba yace''sunanta
hanne habu
imamu daga babban mutum ko ?
Safiyanuyace
''eh,''vice principal din nan ya kurawa hanne ido
yanakallozuciyarsa cike da mamaki
ga yarinya
kyakykyawakamar baturiya gashin
kanta har baya
amma duk dama antufkemata da ribon amma
kuma sunnan kauyawagareta gata
kumadaa
kauye. Ya ce a ransa'' wata kila dai
asalin
garinsune babban mutum din amma daga birni
take, can yanisa yace''babu komai,''
ya jawo wani
littafin rasitai ya budeyace
dasafiyanu'' sai ku
bibbiya kudaden in baku rasitai dasauri don yanxu
lokaacin assembly ne, don taje ta
shiga
cikindalibai ayida ita. Vice principal
ya lissafawa
safiyanu yawankudade dazai kawo safiyanu ya
dauko ya bashi, shi kumayana
rubuta rasitai har
ya biya kudin komai ya ce '' sannan
yafadi
sunandakin da zata je, sannan zata je j.s.s. 1A
ajin malamhaisamsunan ajin, yanzu
ka kaita hall
ayi assembly da ita,kayanta kuma a
barsu a nan
bakin staff room ana tashi tazozamu samaigadi da
prefect din dakin suje ta bata
gado.Safiyanu ya
ce''to'' yayi godiya suka fito yana
sake yiwa
hannebayani akan abinda vice principal ya ce,
yana kuma karalallashinta
ganinyadda nan da nan
ta canja hankalinta yayimummunan
tashidaga
shigar su ofishin vice principal duk kwalla tacika
mata ido saura kiris ta fashe da
kuka. Yace mata''
kar kiyikuka nanmakaranta ce
karatu kawai za.a
koya miki babumai zaginkiballe duka kinji. Gashi
ajin malam haisam za,a kai kidon
haka baki da
matsala zai kula dake''suna tsaye a
bakin baranda
yana yi mata nasihasaiga viceprincipal ya fito
daga ofishinsa zai tafi hall
wajenassemblyyace'' ah
har yanzu bata tafi assembly ba ai
gara kuyi
sallamata tafi,'' safiyanu yace '' aima shikenan
mun gamadaman halldin zan
tambaya don bamu
ganshi ba,'' viceprincipal t harcikin
hall din yashige
da hanne a lokacin principal tana bayanihall din
yayi tsit kowa yana sauraro. Amma
dagashigowarhanne da vice principal
sai kowa
hankalinsa yakoma ga kallonhanne.
Hanne ta zama yarinya ''yar dagwas 'yar
karama maikyan
gaske akwai dubbunan dalibai a
makarantardaga
jahohidaban daban amma babu mai
kyawun hanne watokamarwata tauraruwa ce mai
haske a cikin
taurari. Sai sheki take danfarar
fatarta hanci har
baka, dan karamin baki,gazar
gazargashin gira dana ido fatar jikinta luwai luwai
irintayan
hutuamma ita dai daga innallahi. Ga
ido dara dara
bata da kibakuma bata cika tsaho
sosai ba gata dirarriya duk dadaikarama ce
masassakin budurci
bai fara sassakataba. Wasukitso ne
yiri yiri aka
yarfa mata kamar bada hannu aka
yisuba. Hanne tayi kyau kwarai da gaske a
cikinkayanmakarantar
nan ga 'yar jakar litattafanta a
baya.Babu
wandazai kalli hanne bai sake
juyowa ya kalli halittar ubangiji ba.Dalibai
manyansu da yaransu
babu wacce bata cedama
nicewannan ba ko kuma
ace 'yata ce a ransu ba.
Hattahaisamwanda ke tsaye a bakin kofa bai gane hanne
ba. Suka zo
sukawuce ta gabansa ya bita da
kallo sai dai a
zuciyarsayaketambayar kansa da
kansa ina nasan wannanyarinyar?Tabbasa na santa
a wani waje,
sai daga baya zuciya ta bashiamsar
cewa wannan
itace hanne habu kenan.
Yayimatukarmamaki ganin yadda hanne ta koma haka a
kwanabiyu,hanne ta tsorata ta kuma
rikirkice
ganin dubbunnan idanuwacaa a
kanta, ta tsaya
cak, ta kasa tafiya tana shirinfashewa dakuka.Vice
principal yayi kiran wata prefect
dake tsaye agefe
yace tazo ta kaita layin 'yan j,s,s
1A. Tazo ta
kamahannun hanne takaita layin ajinsu ana ci
gaba da assembly kamaryadda
sukasaba. Bayan
principal ta gama jawabinta,
viceprincipal ma ya
fadi albarkacin bakinsa sai aka nemi sauranmalamai sucewani abu akan
dokar
makaranta. Bayan sun gamaaka
yinatsonal pledge
kowa ya kama gabansa, ya
nufiajinsu. Hanne ta tsaya cak a inda take tsaye tana
kallon
dalibaikowa yanatafiya ajinsa ta
rasa ina zata
nufa. Haisam ya matsokusa da itaya
ce'' hanne yaya kika tsaya bakya gani kowa
yanufi ajinsu ke
kika tsaya idan baki sani ba, ba sai
ki tambaya
ba.To nanmakaranta ce kowa ta
kansa yake, gara ki rinkatambayar dukabinda baki
sani ba, muje in
nuna miki ajinnaku, hanne tace'' to''
ta bishi suka
doshi bangaren da ajujuwa sukeyaci
gaba dayi mata nasihohi akan kada ta sake ta
zamawawuya,
idan bahaka ba sai sauran dalibai su
raina mata
wayo tazama duk abunda bata sani
ba ta tambaya musamman idanmalamiyana darasi
idan bata
ganeba tayi masa tambaya.Hanne
nasauraro da
alama kuma nasihohin suna
shigarta.Haisam ya kalleta yayi dariya ya ce'' hanne ince
kin
zamacikakkiyardaliba babu wannan
damarar?
Hanne ta kyalkyaleda dariyahaisam
yace'' to tunda kin zama yar birni 'yar bokomai aji to
yanzu komai
naki yzai koma na aji, kin san
abundanake nufi?
Hanne tace ''a'a'' yace to sunanki zai
tashi dagaHANNE HABUIMAMU ZAI
KOMA HANNAH


Post a Comment

 
Top