0
 ASHE KAINE MIJI NA?



ASHE KAINE MIJI NA
 
Shekara14 A duniya, tun
ina cewa a kaini
birni
gurin mijina har na daina da
na fara wayo
na fahimci ba sona yake ba,
lamarin qauye ne
kawai,
gashi kuwa mahaifina yace
bai yarda in
auri wani idan bashiba, kuma kowa ya
san ni matar
nura
ce, amma nura sam bai damu
da
harkataba, bai damu daniba, ko.qauye yaje
gurin
mamarshi baya
kwana ranar da yaje ranar
yake dawowa
ban taba qaninsaba sai dai yakan
yomin tsaraba
tuli tuli,
nida fatima, da alama ma
iyayen fatimar
ne suke min siyayyar, sabida komai
iri dayane
nida ita, shi
isa shima yayana komai iri
daya yake
mana da ita, Allah sarki fatima ko
Yaushe xamu
qara
haduwa gashi tace xata bani
address din
qanwar ta idan naxo birni muyi
qawance amma
naxo tna
skull ina cikin wannan
tunanin sai naji
kiran inna natashi naje, kizo ki hada
mana abinci
idan kin
iya nidai kam ban iya aiki da
gas cooker
ba, nace nima ban iyaba, nadauki a
shana naje
gurin da
ake wancan ginin na tattaro
itace na hura
wuta na mana girki, muka danne
abinmu,har
lokacin
fuskar inna a daure take
narasa yanda
xanyi in bata haquri sai bayan
maqreeb yaya ya
dawo
yashigo da ledodi,dayar ledar
tablet ce da
kuma wayoyo guda biyu, ya bani
tab din ya
hadamin da
wayar, da sim itama inna ya
bata wayar
ya nuna min yanda ake kunnawa da
kashewa da
Sauran
abubuwan duk dai fuskar shi
ba yabo ba
fallasa amma yaqi bari mu hada ido
yace zancen
skull
dinki gobe zan kaiki
makarantar da zakiyi
karatu sai kiganta dama anyi komai
kaiki kawai
xa'ayi.......

ASHE KAINE MIJINA 11??

Na HAUWA M. JABO

Xa'ayi, naji dadi Sosai a raina da jin zancen
makaranta sabida har nakai
jss3 nayi jlc
kawai
aka shigo da zancen birni,
yaya ya juyo gun inna
ya sassauta murya, ya fara
baiwa inna
haquri
abinda ya faru dazu da safe,
inna tace ba komai
nima nan na Sami dama na
bashi haqurin
rashin
ta idon da na masa, dan uwa
rabin jiki aka yafi
juna muka dawo kamar
yanda muke ada,
farin
cikina ya qaru ganin cewa
yaya na da innata sun
daina fushi dani, duk mun
saki jiki kamar
ba'abinda ya faru da safe har
na bama da
yaya labarin yanda mukayi girki,
yasha dariya,
qarshe
yace za'asamo wa inna
wacce zata tayata
zama da aikace aikace tunda ni
makaran zan
riqa zuwa,
dagyar dai inna ta amince da
mai tayata
zama, mun shiga kitchen yaya ya
nuna min
yanda ake
amfani da komai, mukaje
bayi yanuna
min yanda ake komai da komai, munyi
hira Sosai
dashi daga
bisani ya wuce dakinsa nima
nabi inna
dakinta dan nasan bazan iya kwana
ni kadaiba,
naje muka
fara hira nida inna ta, acikin
hirarta dai ta
hada da wa'azi, ta qara jan
hankalina akan zafin
rai irin
nawa, taja kunnena akan
yanzu nashigo
wata sabuwar rayuwa mutane
daban komai
daban so
dole sai na san yanda zan
riqa hulda da
mutane, kuma ta ja min kunne daga
yin mugayen
qawaye,
da kama kai kada in riqa
shishigi ga
wayanda suka fi qarfina, in kama
mutuncina insan
cewa ni
ba kowa bace, ta qare muka
dauko waya
na nuna mata iya abinda na gane
nasan kuma zata
qane,
ni kuma nahau daddana tawa
ina qara
fahimtar abubuwa, haka dai har bacci
mai nauyi ya
daukeni nabar inna tana.........

ASHE KAINE MIJINA ??

Na HAUWA M. JABO

Nabar inna tana ta kallon wayarta,dama
tunda
asuba yaya yace in shirya
zai wuce aiki
yanason
ya kaini skull,din mu ai ko dan kada
amaimata
dan gidan jiya tun asuba ban
koma bacci
ba,
bayan mun qare break fast muka dauki
hanyan
makarantar da za'akaini, tun
daga nesa na
hango
hadaddun motoci suna sauke yaransu,
nasan
cewa wannan skull din ta well
to do ce,
araina
nace yaya ya kawoni gurin yayan masu
kudi, tun
bamu isa admn block ba na
ba na fahimci
wasu
yara yan mata suna ta kallona suna dariya,
araina
nace ko dai sun gane cewa
daga qauye
nake,
haka na fuske abina,sabida nasan banida
munin
da za'amin dariya, haka ni
bana tafiya
bazar bazar
" kamar zainb khalifa princesszee" bare
ince na
kwafsa, to dai haka har muka
iso admn
block ina
tunane tunane, matsalar farko dana
fuskanta
rashin iya speak da English ,
ina gane duk
abinda
ake fada amma bana iya bada amsa, shima
dai da
ni daqiqiyace da dan karatun
qauye ba
abinda
xan iya yaya ya bada C. A dina daya karbo
a
qauyenmu, akamin interview
dagyar dai
suka
aminta na zauna jss3 maimakon ss1 da
zanje,
shima jss3 din saida yaya ya
dage dan jss1
sukaso su kaini tunda bana
iya magana da English, admn off ya kira
wana yarinya
yace ta
nunamin clss dinmu, ta kuwa
nunamin
nashiga nayi sallama da yaya, na
wuce clss Lallai
sabuwar
rayuwa da mutane kala kala,
abinda yafi
bani haushi kallona da suke suna
dariya na
qare musu
kallo kaf ba wacce takaini ko
kyau bare
........ 

ASHE KAINE MIJINA.13??

Na HAUWA M. JABO.

Takaini kyau bare suce ni
mummunace,
Lokaci
daya naji na tsanesu dukan su na tsani
rayuwar
birni ma, ina tsoron in musu
magana akan
dariyar
da suke min in gudun su faramin turancin
iskanci
dan na kula ba wanda yake
Hausa cikin
su, haka
na kama mutuncina, na zauna a clss din a
quntace ba dadin rai har aka
tashi break
fast, sai
yanzu na tuna yaya bai bani
ko gwandalaba,
Kuma gashi banzo da
wayataba, haka dai
na
zauna idona sukayi rau rau,
kamar zanyi kuka, ina
zaune ni kadai wata yarinya
tashigo ga
dukkan
alamu na girmeta, sister
bissimillah ko, nidan
bansan miye takeshaba dan
yaya baitaba
kawo
mana irin abin ba, nayi
murmushin dole, no na
gode, tayi dariya ai wallahi
saikinci, ta
bani dariya
yanayin rigimarta kamar
fatimata ta qauye,kuma
ga kama da sukayi da fatimar
nace aah ina
azumine da yake yau
Monday da mizai
hana in siyo nima inci, ta kwashe da
dariya,
nadauka ta
gane qaryar dana
sharamatane, ta kalleni
kice dai qawar tawa malamace,
araina nace yaushe
na
zama qawarki haduwar minti
biyu, ta
kalkeni sunan khadija, Muhammad,
ana kirana da
sista
kd, amma fili na maimata
sunanta sista
kd, tace of course, ko sunan ba
dadine, nayi
murmushi
araina nace kada ta faramin
turancin
banxa,Aah da dadi mana inason in zabi
wanda zan
kiraki
dashine, tayi murmushi da
yake ta cika
baki da cake, ke ya sunanki, sunana
nazia
Muhammad,
itama ta mimaita sunan,
yadai, no kamar
na tabajin sunan ne a wani guri
amma na
manta,
nikuma araina nace nikam a
gurin fatima
ce naji sunan ki sista kd , nice to
meat you, nace
thanks, na kasa daurewa
nace nihal dan
Allah
miyasa tunda naxo sukemin dariyane?
Itama tayi
dariya tace sabida kin.......

ASHE KAINE MIJINA 14??

Na HAUWA M. JABO.

Sabida kin saka sababbin kaya baki musu
iron ba,
kinsan fa yanzu an waye an
ci gaba, ba
yanda
za'ayi ka saka sababbin kaya baka musu
iron ba,
ana ganinka za'agane kuma
sai a maka
dariya,
shi isa kikaga suna dariya, amma kada ki
damu
gobe idan zakizo sai koyi
qoqari kiyi iron
din
uniform dinki kamin kizo, araina nace da
yake su
yan birni yan iskane ba dole
suma mara
iron
dariya, a fili nayi murmushi, na kalli
kayana na
tabbatar da cewa da gani an
san
sababbine, sai
na fuske, na basar da maganar, munanan
har
yara suka dawo break,
malami ya shigo
aka
gaidashi anan yake tambayata ni
baquwace nace
eh, sauran yan clss sai
dariya sukemin,
araina
nace wato rainin wayon hadda malamai
akeyinsa,
tun lokacin nayi marking din
S/S master,
hadda
shi a yiwa students rainin wayo, haka dai
har aka
tashi makaranta zuciya ta
cike da qunci da
tsanar
birni da mutanen birni, bayan an tashima
saida
naga tasku, sabida kowa
anzo an
daukeshi, wasu
kuma skull bus take kaisu, ni kuwa
bansan ko
inaba bare inje kuma bansan
kowaba,
haka na
zauna jikin gate har 3:30 sannan yaya
yazo ya
daukeni, sister ya karatun
dai? Ya naga
fuskarki
ba annuri ko skull din bata miki ba,?? Na
turo
baki wallahi yaya ba skull din
bace
students dinne
basuda kirki, hakafa duk inda na wuce
sunamin
dariya, wai banyi iron ba
shima ya kalleni
ya
kwashe da dariya, au hadda kai yaya!?? to
ke
sister ai dole a miki dariya
kin saka kaya
haka
kamar..... 

ASHE KAINE MIJINA 15??

Na HAUWA M. JABO

Kamar wata zainb khalife ba
tsari ba
komai, ban
san lokacin da na qyalqyale da dariyaba,
wallahi
yaya ka raina zainb khalifa,
kuma ita
ganin kanta
takeyi wayayyiya tunda ta zauna qasar
waje,har
ma yanda takejin da yaruka
kala kala.... ki
barta
shirmen banza takeyi, ni haushi take bani,
kinsan
yanzu wani abokina takeso,?
Na gyalgyale
da
dariya, wallahi yaya duk sai na gayawa
gwagwo
sharrin da kake yiwa yarta,
ya harareni,
kefa
matsalar ki kenan yanzu sai kije ki fada,?
Sosai
kuwa sai in fada mata kana
tsinar mata
ya, to ai
abokiyar wasan muce, gwago ba abinda
zatayi,
heheheee, Kullum da haka
kake fakewa
kana
zagar mata ya. Da hirar zainb khalifa
"presenceszee"
muka iso
gida, ina abincina yunwa
nakeji, yaya
yayi salati, sorry sister Wallahi sam na
manta ban
baki kudin
break ba, mi kikaci,? Nayi
mumushi.!
Banci komai ba hasali ma da wata sis
kadee ta min tayi
cewa
nayi azumi nakeyi, Yaya ya
zagayo ya
dafa kaina, kiyi haquri sister Allah
namanta sam.! Laa
yaya ba
komai fa, ai nasan mantawa
kayi idan ba
mantuwa ba ba yanda zaka barni da
yunwa,
yauwa kici abinci ki huta
anjima zamu je
day to
day shopping, idan kin kammala ki
kirani......

ASHE KAINE MIJINA.16??

Na HAUWA M.JABO

Kammala ki kirani a waya sai
muje ko, Ina qoqarin
dura lomar a bakina nace
mishi to yaya,
ya wuce,
nici gaba da chin abincina ina
baiwa innata
labarin rashin kirkin yan
makarantamu,
da kuma
qawar da nayi sis khadee, da
kuma tsinar da yaya
ya riqa yiwa Zainb khalifa a
mota, inna
itama
dariya tamun, ai sai na hada
yayanki aure da
zainb khalifa muga qarshe
tsiya, na
kyalkyale da
dariya, wallahi kema kinsan
inna zakisa kawai ya
qara tsanartane, dama
haushinta yakeji,
Allah
sarki zainb nifa bana ganin
abinda yaya yake
cewa tana dashi, kawai
tanada dan Rawan
kaine,
inna tace nidai ba
ruwana,nayi murmushi, muna
chin abinci muna hira har na
kammala,
inna bari
inje in danyi bacci, inna ki
tayar dani 4:30 pls, to
Allah yakaimu,
Kamin biyar dagani har yaya
mun gama
shiryawa,
har munshiga mota muka dauki hanya sai
DAY TO
DAY, gurin ya hadu Sosai,
super market ne
hade
da restaurant da kuma park a gurin, nidai
kam
fuskewa nayi kada a gane
sabon shigace
ni,amma
Lallai gurin ya burgeni matuqa na sha
magani ga
shigar da nayi nasan qaryar
yan birni Su
nunan
dressing, ina tsosta minti na a hankali, irin
nima
yar birnin nan dan na kula
birni yan rainin
wayone Sai Su nemi Su min
dariya wannan karon
kuwa na shirya chin uban Su,
"ni jabo
araina nace
kaji naziah da zuwa birni Sai
xancen cin uba" .......

ASHE KAINE MIJINA 17 ??

Na HAUWA M. JABO.

Munshiga day to day, munyi
shopping,
kayan make up, ba qara kwasowa
da turaruka
kala kala
da Su chocolate ba abinda
bai siyamin ba,
muna fitowa cikin ikon Allah na
hadu da Sis
khadee
sunzo siyayyah,itada wani
hand some
guy, araina nace kar dai Saurayinta ne,
dan yanayin
yanda
naga yana bata kulawa ko
motsi tayi a
kan idon sa sai kuma Suka burgeni,
naziah wannan
shine
ammar shi xan aura Insha
Allah, ta wani
lumshe ido ta kalle shi, shi ko wawan
Sai
murmushi yake,
tace wannan fa ko dai shine
angon
namu,tuni yaya ya daure fuska, na kalli
yaya naga
yasha
magani no yayane fa....!! Ta
dan sosa kai
irin taji kunyar nan, ta gaida yaya na
gaya ma
yaya itace
wacce ta min mutunci suka
gaisa da yaya,
yadan saki rai, mu dan kebe da ita
ke mutuniyar
ai na
dauka wannan kamu kikayi
guy haka har
guy, uhummm kina tare da ammar
dinki kina
kallon
wani, tayi dariya aike ba'a
tsayawa guri
daya ne, har na fara joules naga
saurayinki xaifi my
ammar, mita gani kuma tace
kai ammar
dina fa
qarkene araina nace wannan yarinya da
saurin
sabo take, muka danyi tadi
muka sha ice
cream
tare daga baya mukayi sallama muka
wuce,
muka dawo gida cike da
farinciki.....
Kwanaki sun shude, watanni
sun haura shekaru
sun jaa qaba, nida sis
khadee mun zama
daya,
mun zama qawayen juna,
fiye da tunanin mutum
dan kuwa komin ta yayi kama
dana
fatima na,
mun zama abinda muka zama
a skull,amma nafita
wayo, duk wani neman
magana ni nake
turata
tanayi amma ita bata ganewa
kuma bata ganeba,
idan akazo in fuske a mata
bulalarta, koda
tace ni
na turata ba wanda yake
yarda sabida kowa yana
min kallon waliyiya dan ba
mai ganin
koda
murmushi na bayan ita...
Duk wannan shaquwar tamu da nihal
kusan
shekara biyu amma tunda
nake sau daya
na taba
zuwa gidansu, sabida yaya baya bari,
hattana
qawaye baya bari inayi
barkatai, bare
zancen
samari, Nihal ta roqi yaya da kanta,
akan ya barni
inje
gidansu, haka kuwa akayi
yaya ya barni
amma bazai kainiba sai dai in shiga
motar
kasuwa
sabida yana da aiki sosai a
office, ban
damuba coz inason fita, na shirya
tsab na musu
tsaraba,
na nemi motarda zata kaini
unguwarsu,
saida na fito na fuskanci garin akwai
hadari sosai,
na sami
mota na shiga sai unguwarsu
nihal, kofar
rini...... 

 ASHE KAINE MIJINA.18 ??

Na HAUWA M. JABO.
 
Unguwar su sis khadee kofar
rini, ina
isowa
unguwar hadari ya fara tasowa tare da
iska, duk
wanda yasan hadarin Sokoto
yasan yanda
yake
da iska mai hade da qasa a ciki, idona
suka cika
da qasa, har bana ganin
gabana sosai,
unguwar
ba kowa, tayi shiru sai qarar itace da suke
kadawa kakeji, kowa ya
shige gidansa,
iska akeyi
sam bana ganin gabana, sai
samun kaina nayi
cikin qaton ramin kwata
tsundum,
Subahanallahi..... na fara
swimming a
kwata,mai uban wari ga kaina da ya
bugu, haba ga
ruwan
sama an farayi kuma da
qarfi, na tabbatar
da idan ruwannan sukafi haka
qarfi wucewa
zasuyi
dani, na tabbatarda kuma
mutuwa ta tazo,
dagyar Allah ya taimakeni na fito
ramin nan,
ruwa kamar
da bakin gwarya, na fito
amma na baro
jakata jikin kwata, kuma gashi tace
idan na iso
in kirata,
dan ban gane kwatancen da
tamini ba
gashi wayar na cikin jaka, jaka
kuma na cikin
kwata,
sai qaqa....!!
ga ciwon kai buguwar da
nayi, nasan ba taxin da
zata daukeni haka dame
dame da kwata
in bata
mishi mota, nasan ko na sami
mota banida ko
kwandala, haka naja jiki na
rabe jikin
gate din
wani gida, ina tsaye sai ga
wata mota tazo music
ne yake tashi sosai, saida
suka iso kusa
dani
suka tsaya suka kwashe da
dariya, nadago na
kallesu, bance komai ba ba
bakin musu
tsiya,
sukayi horn aka bude musu
suka shiga gidan,
araina nace dole in bar nan
gurin
Dan yaran gidannan da alama
basuda kirki
dagani yan iskane, na duba gabas
da yamma ba
mafaka
sai nan, sai kawai na haqura
har a qare
ruwan kunyar duniya ta isheni,
jikina duk
kwata, ga
ciwon kai ya tsananta har na
kasa
tsayuwa na tsuguna, ruwa yaqi
zaqaitawa sai......
 
ASHE KAINE MIJINA 19 ??

Na HAUWA M. JABO.

Yaqi tsaqaitawa Sai na yanke
shawarar bari in
daure in dan shiga ruwannan
idan kwatar
jikina ta
wanke, my be zan samun
abin hawa, na miqe
kenan kawai sai jiri ya
kwasheni na fadi a
gurin
sumammiya, kaina ya qara
bugun gate din gidan,kikaji gwall, maigadi ya
fito ya
ganni a
hakan ya shiga ya kira matar
sa aka
taimaka masa ya shigo dani daga ciki,
shida
matarshi
suka taimakamin har na
farfado na dawo
hayyacina, amma bana gane komai kuma
ban san
inda nake ba, matar ta
ciremin kayan
kwata ta
daurayemin jikina ta saka min wasu
tsummakaronta,ta bani dan
paracetamol
da
panadol na kora, bayan
kamar awa biyu na fara
farfadowa, na gane inda
nake, suka
tambayeni
sunana da komai na musu
bayani, muna cikin
magana najiyo muryar sis da
wani namiji
a waje
Uncle wallahi tun kamin afara
ruwa tacemin ta
fito, gida, kuma batasan nan
gidan ba, na
kira
wayanta yafi sau dubu baya
shiga, kataimakeni
dan allah uncle, kinsan Allah,
wallahi ba
inda
zani gwanda ma ki haqura ki
kama kanki ke idan
ma kika qara min maganar
wata anan sai
na
babbalaki....
Tabbas muryar nihal ce kuma ni take
nema, nace
ma matar maigadi, gurin
waccan yarinyar
nazo,
tanajin haka tayi wuf ta tashi, ta qwala
mata
kira.. sis khadee.! Sis khade!!
Ko ta waigo
ta
wuce abinta, sista khadi kizo ga nazia
anan, ba
shiri ta waigo ba shiri ina
take rabi??.....

ASHE KAINE MIJINA 20

Na HAUWA M. JABO 

Ina take rabi!!!?? Gatachan dakina, mi takeyi a
dakin ki
kuma da
gudu ta qarasa, tana ganina
ta rungumeni, duk
da warin kwatar bai saki
gashinaba,
amma haka
ta rungumeni tana kuka,kin
bani wahala naziah,
ta janyo hannuna muka shiga
daga cikin
gidansu,
dagyar nake tafiya, ga sanyin
da nakeji, mun
shiga gidan kenan, bamu kai
parlour ba
naji
murya daga baya ke ina kika
samo wannan
almajirar??
Sis khade dai kam ko
waigowa batayiba
bare ta
bashi amsa,! Yaci gaba da magane, ke
badake
nakeba, wallahi idan nazo
gurinnan sai na
babballaki, haba uncle ba
girmankabane wannan
abin da kakeyi, da talaka da
mai kudi duk
Allah
yayisu,kuma ai wannan
naziah dina ce fa.!! Kece
naxoon taki almajirace amma
kuma
akwai diri,
dayake duk kayan sun
manne min a jiki shape
dina ya fito, najuyo na
kallashe, fitsarar ta
motsa na kalleshi daga sama
har qasa na
zubar, na hada da tsaki, sis khadee
ta kalleni,
haba
nazia, qanin abbanmunefa,
na fuske ko
qanin abbankune ai baisan darajar
mutaneba,
koma
miye ai uncle dinane, kamin
ta rufe baki
tuni naji saukar mari a fuskarta kamin
in ga waye
nima ya
kwasheni da nawa marin
guda biyu
lafiyayyu, saida na gigice,Cowon kai ya
qaru na bude
ido
naganshi gabana tsaye,
kuuuut idan na
barshi Lallai ya daki banxa, nima
nasa hannu na
kwasheshi da irin nashi
marin guda biyu
lafiyayyu.

Post a Comment

 
Top