0
DUK DAD'INKI DA MIJI 





DUK DAD'INKI DA MIJI 



episode 6

 (BASED ON A TRUE LIFE STORY) 

Ina takure a gefe daya har karfe goma sannan suja saita, agaban idona shaabi ta raba musu kudinsu, sannan ta gayawa kowa sunan attajirin da zataje gunsa, suka fara shiga daki, ni kuwa hanen zuwa tayi ta mata magana sannan ta taho tare da cewa mutafi, ta mayar da hijabinta da dogon riganta kamar yadda mukazo, muka fito tajani muka shiga wani mota har makaranta aka kaimu, sannan muka shiga d'aki banmata magana ba, don wankan sallah naje nayi nazo nayi sallolina ina kkuka ina neman gafara gun Allah. Bata kara bi ta kaina, sai ya zamto ni da kaina nakeso naje, na kirata sannan nace "ni banson hidiman kwanciya da macen nan, bai burgeni rananma inaga shaawata tacika ne shiyasa" tayi shiru sannan tace "sai shaabi ta hadaki da wani" na yarda ahakan, ganin cewa kungiyan na da balain sirri hatta ceecee bata kungiyan kuma bata san dashiba dana tambayi hanen meyasa, tace min itama tana da nasu kungiyan, oh rabbi duniya inkana raye zaka sha kallo, muka nufi gun shaabi, bugu daya taban dubu dari uku, kudin da bantaba rikewa da kaina ba da sunan nawa ba, sannan tace idan nayi biyayya ayadda nake da kyaun nan hatta mota zan iya mallaka, muna fitowa kasuwa muka nufa, mune shoprite, mune sahad, mune grandsquare, ke har inda ni na manta sunansu bansansu ba sai aranar sai da hanen tamin siyayyan dubu dari biyar babu ko sisi na aciki, tacemin shaabi ne tabata tamin "Kinga ko, kinci sa'a naga shaabi na sonki, wlh kawai daurewa zakiyi kiyi ladabi zakiga gata, rayuwanki zai canja" aikuwa na rike kalman karshen rayuwata zai canja, ya canja cikin kankanin lokaci, yazama ni hamdiya nakoma hady na dauki hijabai na na ajiye agefe sai zanje weekend nake sawa, Raihan nadena daukan wayansa, wataran kuma nadauka in yayi zuciya ma dakansa yake nutsuwa don bana bin ta kansa, suna na farko da akaban Babban dan siyasa ne, kinsanshi nima na sanshi haka shaabi ta daukeni bazan manta ba riga da wando ajikina saidai dogon hannune rigan, kaina kuma na daura dankwali anm duk dahaka sai da gashina yafito domin kuwa kinga gaban goshina duk gashin kaina ne, muka je Parischoice Hotels & Resort yana maitama hotel ne da ya amsa sunansa hotel,a reception ta bawa wani card yagani sannan yace mu bishi, muka haura mukaje yabude Dakin sannan yace ita tafi tabarni anan, ta kalleni sannan tace " try your best" na amsa da toh, ta koma sannan suka rufe kofan daga waje, falo ne on its own kuma akwai alamun akwai daki awani site din ban leka ba nazauna ina kallon tv gabana yana fadi saboda wannan ne karo na farko da zan hada gado da namiji, can sai gashi ya shigo. 


DUK DAD'INKI DA MIJI 


episode 7

 (BASED ON A TRUE LIFE STORY)


 Ba yaro bane don na san ya haifi kama ta har jika ma nasan yana dashi, anma kudi waye sa'anki?, yana murmushi ya matso kusa dani nafara komawa baya, yayi murmushi sannan yace "hey, baby whats wrong!" Wani takaici ya kulleni ganin sa'an babana yana cemin baby, ni kirkiro murmushin dole sannan nace "nothing" yafara taba gefen fuskata narufe idona, Allah yagani if not saboda wannan makudan kudin, babu abunda zaisa nazo gun wannan katon!, in takaita miki a ranar da kyar yasamu ya yagemin mutuncina a matsayita ta ya mace, a matsayita ta budurwa, ya ciremin rigan kima, rigan mutunci rigan kamala,muna gamawa na gagara motsi don jikina ya faffashe alokacin ya mike ya yi wanka ya sa kaya sannan ya bude wani case yaciro bandir din dubu daya guda biyar ya jefamin a kan gado, ya zago ya sumbaceni sannan yace "see you next time" yafice, ina zaune agun nayi kuka don banma san mezan farayiba, shaaabi ce tazo tabude kofan daga waje sanan ta hango kudin kan gadon "wat dah hell yarinyanan u r an asset , daga farawa sai wannan uban kudin? Beb u get white blood" ta sakamin ruwan zafi a toilet nayi wanka da kyar da taimakonta sannan nasa kaya tace "kinyi mai wahalan next tym kuma bazakiji zafi ba" muka tafi ta ajiyeni a hostel tawuce, ina shigowa daki ceecee da hanen suka tareni, hanen ta kwace jaka na tafara ciro kudaden idonta a zare, "oh my God" nan suka fara surutu yarinya kinci saa first day dix nd dat, banbi takansu ba azaban jikina ne yadamen, naga missed call din raihan banbi ta kanshi ba bacci nayi mai kyau, koda natashi tuni naje nasiyo lafiyayyar waya ta zamani, gashi a watan zamu fara exams hankalina yatashi hanen tace gwara ya kwanta, da taimakonta courses din dake bamu wahala mukaje muka sake kudi tace yanzu kijira result, zamu dai shiga exams hall don attendance, Rayuwa tacigaba da tafiya, ana exams din na gano inada ciki dafarko hankalina yatashi anma hanen tayi asibiti dani na dirka magunguna nazo na zubar, karkiyi tsammanin zubarwan wani dadi ne, nooo shima wani bakin wahala ne, nacigaba da harka na maza kala kala, shaabi tadawo sona fiye dakowa don nafi kowa farin jini acikinsu kodan nafisu karama ne oho, meeting kuwa dazaaayi nagaba da kafafun naje nima naje as wata shegiyar kanta, saidai su dasuke lesbian issues dinsu ni inafama da sugar daddies, ko da dawowanmu ma nacewa hanen raihan yasan hostel da rum num karya ce zai aiko , tace suma saboda rufawa suka zauna a hostel anma da basu zama off campus suke, karnadamu next semester zamu kama awaje, damuka dawo washegari nasa atamfa ta nacire sim dina na mayar karamar wayata, sannan nasa hijabi na nanufi gida, naje nasamu unma ashe fishi take dani raihan yakawo mata karan nadena kulashi, na ringa bi mata baki nace umma nadena sonshi, sunyi mamaki sosai yayuna ma ko kulani basuyi ba, umma kuwa tace toh baa dole, nakoma a satin zangama exams, sanin cewa idan nakoma gida babu wani harka tunda ko fita banayi yasa nace gwara naji dadin namiji yaji nawa muhuta iya son rai, Alh.ilya shine favourite dina saboda shi yafara sanina a ya'mace shina zubarwa ciki, kuma yafi tarairayata yafi sakemin kudi, shikam nunamin ma yake sona yake bil haqqi dagaskiya, bansan meyasa nima yafi kwanta min ba, dana gayamishi yadda nake takure a gida murmushi yayi yace karki damu komi settled, randa na koma gida jina nayi kaman nashiga prison, duk kayan dana siya bantafi dasu ba, kudi kuwa sunyi account dina,waya ma na boye, nakan zauna duk shaawan namiji tabi tadamen sai na kulle kaina kawai a daki, ranan da yamma umma ta bugamin daki nafito tace inje yayuna suna nemana, naje falon naga duk ni suke jira umma ma tashigo gabana yafadi nayi zaton ko sungano wani abynne, ga mamakina yaa umar yace "wani babban mutum, alh.ilya yazo da sunan yaganki a jamia yaga kamalarki yana sonki, inaso ki fadamin gaskiya yanzu kinason raihan ko bakyaso" araina da akan ince raihan ai gwara alh.ilya ga kudi ga biyan bukata, nayi kif kif da ido nace banason raihan hakan yasa suka amince da alh.ilya yazo yana hira, donma bugun farko buhun shinkafa, katon din taliya, indomie, sugar kayan tea, hardasu atamfofi yakawo gida da shaadda tuni suka daga min kafa, yaa umar yace naje yana babban falo,ina shiga falon nasa key duk danasan babu mai zuwa dagudu na nufi kan alh ilya nafara sumbatarsa don Alh kadai yasan yadda nake kewarshi a lokacin

Post a Comment

 
Top