HASKEN IDANIYA
HASKEN IDANIYA
parts 18
Na Khadija Sidi & Hauwa M. Jabo.
Haka kaji ajin yayi tseeeet, kamar basune suke mata dariya farkoba, Babu wanda maganar ta ta be shige shi ba, Prof Abdulrahman ne ya fara tafa ma ta,sai aji ya dauka ji ka ke RAF!RAf!RAF!!!!! Tafi ya game ko ina,an fi minti biyar ana tafa ma ta,Kan Sumayya a sunkuye,Prof Abdulrahman ya daga mu su hannu alamar ya isa,ya kalli Sumayya tare da tambayar wani department ta ke?ta ce economic department, kansa ya jinjina tare da fadin economics department envy your department for having a gifted like you, prof Abdulrahman yana ganin guraye but guranchin sumayyyah na daban ne, tayi matuqar burgeshi, ya dora hannu a ya kame bakinsa na dan second sai kawai yasa hannu a aljihu ya zaro kudi ya na fadin,thou it is nt much accept my gift pls.....ya mika mata su farare kal..... Habawa tuni aji ya qara kaurewa, aka sa ihu........
A kunyace Sumayya ta sa hannu ta karba tana dan sunkuyar da kanta, har su ka koma wajan zaman su ba a dena tafi ba. Kowa burin sa ya ji nawane aka bawa Sumayya,amma kuma ana jin nauyin tambayanta,sai da wata ta ce da Sumayya dan Allah ba gulma ba,nawa ya baki?Sumayya ta ce gulman ce dai,amma bara na duba mi ki, ta duba cikin hijabi sannan ta ce dubu biyar ne.....yarinyar ta gyada kai,tare da fadin kin burge ni wlh,Sumy ta murmusa kawai ba tare da ta tanka ma ta ba.haka dai aji ya tashi kowa ya tafi da Sumy cillire a baki.!
Ita kuwa Sumayya ganin dubu biyar a hannun ta,kuma wai na tane ji ta ke kamar yau ta ke sallah. Murna take sosai amma ta boye murnarta dan kada a raina mata wayo, Allah Allah ta ke ta je gida ta nunawa Gwaggo ita ma yau tayi dubu biyar din kanta,ta dada dirga kudin a hijabi,Lecture daya ya rage mata,kuma sai nan da awa daya,dan haka ta yanke shawarar yau daya dai bari ta je restaurant din da ya fi kowannne tsada,ta ci ta sha me kyau,ya shiga cikin tarihin rayuwar ta,gudun kar ta sa kudin a jaka ya zube dan jakar ta dama ta huje ta kasa,sai ta kulle kudin cikin gefan dankwalin ta da ke cikin hijab. Kai tsaye ta nufi Meena restaurant..!

parts 19
Na Khadija Sidi & Hauwa M. Jabo.
Tafiya take tana cilla yar qafarta a hankali har ta kawo restaurant din hankalinta kwance, Hankalin ta ya yi gaba ta wuce su Moh gaban restaurant din, amma Sam ba ta lura da su ba, chak a idon Shamo akan ta, wani murmushi yayi, ya tabo Moh, ya ce Moh na ga kayan sa ya nuna ta da baki,......... Moh ya bi ta da kallo tare da fadin kai gida na ka haura?Shamo ya jefa kai baya ya yi dariya mai sauti tare da fadin wannan gida naka kam dai ai sai kai ba Wanda xai haura makashi....! dukansu dariya su ke,shi kuwa Moh hankalin sa kan Sumayya ya ke,har ta shige restaurant din,ya saki murmushi,ta ji maganar sa kenan yau za ta ci abuncin arziki.......
Son ya ce like seriously Moh menene gamin ka da yarinyar nan,!? she is nt in all sense your type! Moh tashi ya yi yadan gyara tsayuwarsa, yau ma sanye ya ke da bakaken kaya ma su kara ma sa kyau da kwarjini,ko kallan Son be yi ba,ya nufi Meena. James ya ce ni na kasa gane shi lately,sai ka ce abun asiri?Mike ya ce ku bar shi,na dan kankanin lokaci ne,zai dawo hankalin sa,Allah yasa ka min ya dawo hankalinsa damage din da zai ma na be yi yawa bane,dan kuwa ya na tsinka mu wlh.....uhum Shamo dai gyada kai kawai ya ke,dan ran sa ya fara baci.!
*********
Ko da Sumayya ta shiga gurin,sai da jikin ta yayi sanyi,wajan cike ya ke da 'ya'yan manya,sun yi ado sun baje ana ta rayuwa,kamar ta juya ganin yanda wasu ke ma ta kallan wannan fa? sai kuma ta dake, ta hangi wani table can lungu,da sauri ta nufi teburin tana cilla qafarta, yanda za ta samu ta zauna ko ta buye ta ja jikin ta.
Ba ta kai ga table din ba kuma sai kawai taji ta fasa chin abinchin, zuciyar ta daya ta juya da niyar fita,garab su ka yi karo, jarkar Sumayya ta fadi,ta dago da sauri ta ga wanda ta bige,ganin wacece ya sa ta yin baya,ba ta ankare ba ta ji ta taka abu. Kan uban nan!! Abun da ya fita daga bakin Humaida kenan!!
Gaba daya hankalin jama'a ya yo kan su,a rikice Sumayya ta kalli kafar ta,ganin abun da kafar ta ke kai ya sa ta matsawa da sauri,idanun ta akan farar waya mai tambarin apple. Jikin ta na bari,ta durkusa ta dauko hannu na rawa dan tsoran juyo da fuskar wayar ta ke dan ta tabbatar ta yi tawarwatsa takawar da tayi.....ai kuwa ko da ta juya wayan ba ta san da ta ce wayyo Allah ni Sumayya na shiga uku!!

parts 20
Na Khadija Sidi & Hauwa M. Jabo.
Ran Humaida ya gama baci, dan bacin rai jikin ta har rawa ya ke Humaida ta ce lalle yau kam kin debo ruwan dafa kan ki!!Aseeya da ke tsaye kusa da Humaida ta ce lalle toh ke uban wa ma ya kawo ki nan in ba ma rigimaba!?, nan gurin ai ba irin naku cillere neba, ko Kinga yayi kama da gurarenku? Shi talaka kullum haka yake da shishigi, mutum sai yayi ta kai kan sa gunda Allah be kai sa ba!!!!!
Idanu cike da kwalla,Sumayya ta ce ki yiwa Allah da manzan sa ki yi hakuri,dan Allah dan Allah......a wulakance Humaida ke duban ta,ta ce ko ba na yi hakuri ba?kin san wata irin waya ce a hannun ki kuwa?Sumayya ta girgiza kai alamar ah ah,Humaida ta ce no wonder,yar talakawa kamar ki dama ba za ta taba sani ba,toh iPhone ce,na san tinda uwar ki ta haife ki ba ki taba rike makamanci sa ba,bare iPhone6 wanda idan za a tattare arzikin uban ki duka ba zai iya siya ba....shi ki ka sa kazamar kafar da ke cikin takalmin ki dan bana bakwai kika taka bayan ki bangaje ni da kazamin jikin ki.....toh wlh sai kin gyara min waya ta,sai in ga da uban me ki ke takama a makarantarnan.!!
Sumy idanu cike da kwallah, ta ce dan Allah ki yi hakuri,hannu ta sa ta kunto kudin da Prof Abdulrahman ya ba ta,ta ce na san ba zan iya biyan ki ba,amma ga wannan ki yi hakuri ki karba,wlh shikenan min,ta mi ka mata.
Fuska dauke da murmushin mugun ta Humaida ta ce kun gani kuwa?a ina ki ka fito da kudin nan?ta karbi kudin a wulakance ta na fadin bakida hand gloves Aseey?ina tsoran diban cutar cilla kafa!!kudin ta watsa ma Sumayya a fuska!ta na da wannan kudin sadakar na ki da ki ka tara za ki biya ni???Sumayya ta bi kudin da kallo,duk duniya dukiyar da ta ke da shi kenan,amma shi ne abun watsarwar wata....Humaida ta karada cewa kudin gyaran waya ta dubu hamsin ne,ki gaggauta fito da shi!!!!
Sumayya ta danne qirji ta firfito da dara daran idanuwanta, ta ce dubu hamsin?ban da shi ban da dalilin shi!ni Sumayya na shiga uku,ki yi hakuri dan Allah,dan annabi,in ma durkusa mi ki kikeso nayi zan yi...ta fara kokarin durkusa ma ta......
kar ki sake ki durkusa ma ta! Loin voice kikaji yana tashi, ya shigo yana wani tako da taqama, ki kuskura ka kai kasa sai ran ki ya baci!!! Umurni ya bayar kai tsaye a cikin tsawa, tuni ta tsaya cak!!! rai bace ya karaso ciki,ya yi kusan minti biyu a tsaye, ya tsaya sai kallan ta ya ke kawai cike ta takaici,tun daga kan buge Humaida da taka wayar ta da ta yi akan idan sa ya faru,ya na gefe ya na kallo cike da takaici,ya so ace Sumayya ta iya kare kan ta daga cin mutuncin Humaida duk da dai laifi ta ma ta,ai ba da Sanin ta ba ne,amma abun takaici sai ma durkusa ma ta da take kokarin yi bayan cimata fuska da tayi, kuma ta Tara mata jama'a cikin lokaci kadan.
Humaida ba wanda ta ke so ta gani kuma ta ji muryar sa kamar Moh...cikin in'ina ta ma rasa me za ta yi ta furta sunan sa,Moh....ko kallan ta be yi ba,idanun sa bisa fuskar Sumayya,ya fuzge wayar Humaida da ke hannun ta,ya buga a kasa,sannan ya sa kafar sa ya dada takewa ko mutum aka taka da Wannan takalmi sai yaji jiki bare waya tuni wayar ta qara yin tamas tamas ....kowa ya yi tsit,ran maza ya baci. Ga mamakin kowa sai ga Moh ya durkusa,daya bayan dayan ya tsinto kudin Sumayya,ya hado da jakar ta sannan ya mike tsaye,idanun kuwa bisa kan sa,ya sa hannu a aljihu,ya dauko kudi farare da shi kan sa be san adadin su ba,ya aje ma Humaida akan table dinda yake kusa da ita,kunya ya lullube ta,kamar kasa ya tsage ta shige. Ya daga kai ya kalli mutanen da ke gurin sai suka danyi baya baya kamar dukansu xaiyi, Cikin ba da umarni ya ce da Sumayya wuce mu tafi......
Ku biyo tagwayen marubuta Dan jin yanda Moh zai qarasa da Yar cillirensa.
Sai kuma laraba idan Allah ya kaimu.
HASKEN IDANIYA
parts 21
Na Khadija Sidi & Hauwa M. Jabo.
Sumayya tsintar kan ta tayi da bin umurninsa, ta wuce gaba Moh yana biye da ita, dama chan, Allah Allah ta ke ta sami hanyar tsira daga hannun su humaida, kuma Allah ya kawo ma ta, dukda cewa tafi son tana hannun humaida akan Moh, but yanxu kam gara tana gurin moh.
Humaida ta bi su da kallo,ganin Moh ruke da yagaggiyar jaka,baqin ciki ya wani turniqeta,waima
! ya rasa jakar wanda zai dauka sai na wannan cillere!!!!a hankali ta yi baya,Aseeya ta tura ma ta kujera dan yanda Humaida ta yi za ta iya faduwa...Humaida ta zauna hannayen ta biyu bisa fuskar ta,ji ta ke kamar ta kurma ihu! Yan kallo kowa ya ci gaba da harkar gaban sa kamar ma ba a yi ba. Aseeya ce ta dau kudin da Moh ya aje ta ce Humaida in ke ba ki so ni ina so,kai see money...kai Moh ya hadu,yanda ya aje kudin irin gashi ke ce talaka.....Aseey!!!!!Humaida ta daka ma ta tsawa,Aseeya ta rufe bakin ta,ta na ba ni na kar zoman ba.....a fusace Humaida ta ce wlh sai cillere ta yi dana sanin abun da ta sa Moh ya min......Aseeya ta ce uhum,gaskiya kam Dan yau dai an ba da ke......Humaida ta ce Aseey ki min shiru! Banason haka kinji.!! Ta fada cikin tsawa, Aseeya ta ja baki ta yi tsuke.
Sumayya kuwa suna fitowa wajen restaurant din, sai ta ja gefe,ta na jiran ta ga Moh ya tsaya ya bata jakar ta da kudin ta ta yi gaba. Amma sai ta ga ya shige ta ya yi gaba,ta cije lebe,ta ma rasa ya za ta yi,ganin ya nufi wani restaurant ku sa da Meena,yana kaiwa gurin sai yaja ya tsaya bakin kofar ba tare da ya juyo ba,tana ganin haka ta san ita ya ke jira,dan haka a dole ta kwashi kafarta ita ma ta karasa wajan,jin isowar ta ya tura kofar gurin ya shige,Sumayya ta dan yi jim a tsaye,sannan ta bi bayan sa.
Restaurant din ba mutane da yawa,table daya ne cike da mutane. Can gefe yake zaune hannayen sa biyu cikin aljihun rigar sa, haka ta hangi Moh,ga jakar ta da kudin ta ya aje gaban sa,yan dayan table din har satar kallan sa su ke. A hankali ya sauke idanun sa kan ta,ya kafe ta da ido ba ko gizo wanda hakan ya sa Sumayya kasa sakewa,karo na farko da ta ke jin kunyar daga kafa ta yi tafiya gaban wani, duk Duniya tana iya cillara qafarta amma yau kamar an dasa qafar tata ta kasa dagata,jemmm tayi, aranta tace ya za ta yi da kudiran ubangiji?haka Allah so ya gan ta, kuma shikadai yasan hikimar yinta hakan da yayi, hakan ta daure ta nufi in da ya ke kamar wacce kwai ya fashewa a ciki,ina ma zai dauke idon sa daga gare ta,da ta sami sauki......

parts 22
Na Khadija Sidi & Hauwa M. Jabo.
Shi kuwa Moh tunanin sa dabam,idonsane kawai akanta amma baya tare da ita, ya ka sa gane menene dalilin yin hakan da yakeyi, amma ya na jin dangatar zuciyar shi da Sumayya, dangantaka ce mai karfi,kuma shi kan sa ya san shi da Sumayya kamar hagu da dama su ke,sam babu abun ta daya da ya zo daidai da na shi...
Har ta karaso be dai na kallan ta ba,ganin ta tsaya gabanshi ya dawo hayyacinsa, gently ya tashi tsaye ya ja ma ta kujerar da ke kallan ta sa,duk da be tanka ma ta ba,ta yi maraba da hakan,da sauri ta zauna,ta na wasa da yan yatsun ta,ya koma ya zauna na shi kujeran.
Sun kai kusan minti goma,ita kai a kasa ta na wasa da yatsun ta,shi kuma ya tsura ma ta ido. Ta nisa tare da fadin Zan tafi class......lokaci guda shima ya ce Me za ki ci?.....A tare su ka yi kokarin maganar,ganin haka sai dukansu su ka yi shiru.ya qara tambayarta Me za ki ci?ta dada jin loin voice din shi ya daki kunnan ta. Gaskiyar magana voice dinsa yana ratsa zuciyanta, Ta yi kokarin ba shi amsa,amma kamar wacce aka shake ta nemi maganar ta ta rasa,da kyar tasamu kala biyu suka fito a bakinta ta ce aji zani......
Kallonta yayi kawai, Ya daga kafada ya sauke,jakar ta ya shiga budewa yan da kasan ta sa yayi ajiya aciki,jira ya ke ta tambaye shi dalili,ko ma ta nuna bacin ran ta,amma shiru ka ke ji,har ya fidda wayar ta,ta sa saban kyeuro ta daure,ya daga ido ya kalle ta,ganin za su hada ido ta yi saurin kasa da na ta,cikin ranta kuwa bambamin bala'e kawai ta ke,sai dai tsoro ya hana ta furta.! Murmushin nan na sa na gefan kumatu ya saka,ya girgiza kai sannan na ya shiga danna wayar na ta ya na kokarina sa number,da kyar ya iya karasawa saboda keys din ba dai tauri ba,ya na gama sawa ya kira numbar shi,sai ya ji wayar ta ba ko sisi.
Hankali kwance ya dagawa daya daga cikin yaran wajan hannu,ya zo da gudun sa gaban Moh. Kamar wanda ba ya san magana ya ce kawo min airtime,yaro ya ce na nawa?hannu Moh ya sa a aljihu,ya fidda kudi ya ba sa ba tare da sake magana ba,dama kusan kowa ya san halin Moh, dan haka sai kawai ya karba ba tare da neman wani ba'asi ba ya yi gaba.

parts 23
Na Khadija Sidi & Hauwa M. Jabo.
Lokacin lecture na Sumayya ya kusa,dan idan malamin ya shiga ba ya bari wani ya shiga,gashi lokaci ya fara ja,amma tsoran yiwa Moh magana ta ke,shi ma kuma gogan na ta ya lura da hakan,shi ya sa ya ke dada ruke ta,ya ga ko za ta koka,amma yanda ta zauna dimkin gaban sa be ji za ta yi magana. Yaro ya dawo da recharge cards,sai da ya kankare sannan ya aje ma sa. Haka ya sa ma ta duka a waya sannan ya kira na sa wayar dan ya ga num din ta.
Ya karace danne dannan sa,Sumayya na ji ta na gani ta kasa magana.........sai da ya gama tsaf sanan ya mayar da wayar jakar ya rufe,ya tura ma ta tare da kudin ta,ya kuma ya kishingida hannun sa harde a kirjin sa ya na kallan ta.!
A hankali ta ce dan Allah zan iya tafiya ajin?cikin nutsuwa ya ce na isa na hana ki zuwa class da har sai kin hada ni da Allah?ke ba ki da ra'ayin kan ki ne wai?y ar you lyk dis? Ke ba ki san darajar kan ki ba har za ki durkusa ma wata can? Never do dat again no matter what, kar ki kara kaskantar da kan ki haka kin gane? Yanayin yanda yake maganar cikin fushi ya bata mamaki, amma kuma sai ta fuske itama ta gyada kai kawai.
Ya tashi tsye gami da tusa hannu cikin aljihuns wandan sa, ya juyo ya na duban ta,ta daga kai ta kalle sa, suka hada ido, murmushi ya sakar ma ta,tare da fadin see you soon, ya juya ya na wannan tafiyar ta sa,sai da ya fice gaba daya sannan Sumayya ta saki ajiyar zuciya,a ranta tace wannan mutumin.....huh ta ma rasa me za ta ce akanshi, da sauri ta dau kudin ta,dubiyar ba ragi ba kari,ta kulle cikin dankwali,ta dau jakar ta,ta cilla yar qafarta ta yi aji abun ta.
******
Bayan an sauke Sumayya a unguwar su,yau kam gaba daya ba ta gane komai,tunanin Moh ta ke,shin wai me ya ke so a kare ta ne?me zai sa ya na shiga harkar ta haka?ina ma za ta sami amsar wannan tambayoyin da ta ji dadi. Kamar daga sama ta ji muryar sa ya na sannu da zuwa prof, da yake tayi nisa a tunani sai taji maganar kamar daga sama, sunan da Usman makocin su ke kiran ta kenan prof, ta dago tana murmushi ta ce ah Usman ba ka rabo da tsokana,ya gida ya aiki?shi ma murmushin ya ke ya ce alhamdulillah,na ga yau ai kina tafe ki na nazari irin na manyan prof dinnan, ko duk bokon ne?ta murmusa kawai,haka su ka jera suna tafe tana cilla qafa ya na ma ta hira ,har ya rakata kofar gida,dama haka al'adar sa ya ke,muddin ya gan ta sai ya taka ma ta. Har suka kawo qofar gidansu Nan su ka yi sallama, ITA kuma ta shige gida da sallamar ta.......

part 24
Na Khadija Sidi & Hauwa M. Jabo.
Tiris ta tsaya ganin Gwaggo bakin soro ta na labe, ganin haka sai Gwaggo ta wayence ta fara kame kame ta na wlh sai ma ka rasa yaron da xaka aika a unguwarnan, dan aike sai ka na leke,toh ya za ka yi ba kowa gida....Sumayya dai ta dago jirgin Gwaggo,sai kawai ta share,ta kara da ayya,sannu da aiki Gwaggo,ta shige ciki. Gwaggo ta biyo bayan ta ta na yauwa,an dawo lfy?Sumayya ta zauna kan kujera da ke aje tsakar gidan ta na lfy lau Gwaggo,albishirin ki yau an min kyautar dubu biyar....dubu biyar?Gwaggo ta washe baki,miko min nan na gani diyar arziki!da sauri Sumayya ta kwanto kudin ta mi ka ma ta,Gwaggo ta karba ta na waiwaiwai,ga su kal da su,farare kenan,wannan da ya sauke ki a mota ne ya ba ki in ce?
Cikin nuna rashin fahimtar ta tace wanda ya sauke ni kuma?ai ba wanda ya saukeni. Gwaggo ta ce eh?toh da wa na ji ku na sallama?Sumayya ta ce ayyo,Usman ne fa,makota,wannan kudin malamin mu ne ya ban dan na amsa tambaya......mstw!!!!!!Gwaggo ta ja tsaki,Allah ya wadar na ka ya lalace!!!wai Usman din ne ki ke washewa baki haka?ki ta kula saurayin kafa,saurayin kasa,saurayin asara ,ya ishe ki da zance tuf tuf tuf tuf ya tofe ki da miyau,saurayin kusa da gida ba sisin kabo bare na anini!kai yarinyar nan sai na nemo mi ki taimako ko kya samu mai dan damshi damshi kamar yan uwan ki,in da za ki huta mu ma mu huta....Sumayya ta ce Gwaggo wlh ba saurayi na ba ne....yimin shiru dan uban ki,shasha kawai......
Ke Sumayya tashi!tashi ki shiga abun ki Allah yayi mi ki albarka!Abbu ne ya fito daga dakin sa a fusace. Sumayya ta amsa da toh Abbu,ta shige ciki. Abbu ya dubi Gwaggo ya ce haba Huwaila!haba Huwaila!!haba ma na Huwaila!!!ke wata irin bafulatanar mace ce?duk abubuwan da ki ke fadawa yarinyar nan a kunne na,ina jin ki!
Gwaggo ta ce Allah sarki,iyaka abun da ka ji kenan?cike da takaici Abbu ya ce duk abun da ku ke yi ke da yarinyar nan Lele ina sane,na sa mu ku ido ne na ga iyakan gudun ruwan ku!!
Gwaggo ta yi gatsine,Mallam in dai iyakan gudun ruwan mu ka ke son gani ka ci gaba da sa ido dan ruwan mu yanzu ya fara gudu!! Haka ki ka ce Huwaila?eh kwarai da gaske,mistag(mistake)din da na yi 'ya'ya na ba za su maimai ta ba Mallam,dan kuwa auren ka,auren talauci kaddara ne,Mallam auren ka Mistag(mistake)auren talaka mugun bawa!
Takaici ya cika Abbu,ya ce Huwaila,yanzu Huwaila auren nawa ne mistake?,Gwaggo ta ce kwarai da gaske ,mistag ne,da ana mai da hannun agogo baya,da Telle mai koli xan aura na ci daula,haba me za a yi da mugun bawa ga masifa ga talauci.....dan takaici kasa magana ya yi,kawai ya sa kai ya fice. Gwaggo ta bi shi da kallo,mstw ta ja tsaki,zancen birit inji tusa........
No comments:
Post a Comment