Pages

8 Jun 2016

ASHE KAINE MIJI NA ??39 - 43

ASHE KAINE MIJINA..??39?



Na HAUWA M.JABO. ..

Nace ameen,  inna tayi mamakin amin dinda nace, amma bata nunaba, haka mukayi hira Sosai da uncle habeeb ya debemin kewa Sosai....

An saka ranar aurena yau saura sati daya, zainab khalifa ta tare gidanmu tunda aka fara shirye shiryen biki, gaskiya tanada kirki zainb yaya ne kawai ya tsaneta gata yar gayu wayayyiya,duk wannan abin da akeyi zainb da abokin nura takeyin Su, dai dai da rana daya ango bai nemeniba, nima ban nemeshiba...

Gaskiya dangin nura sun nuna mishi gata ta uwa da uba, musamman babban yayanshi da ya riqeshi, sabida komai na aure sun mini na gani na fada duk abinda ake yiwa yar gata an mini, fatima qawata ta qauye tazo, maimakon taje gidan Su Sai ta tare  gidan mu da zama, zainab khalifa da fatima su suka rarraba katin gayyata da anko wa qawaye da abokan arziki, amma ni ba hannuna aciki ba wanda yasan abinda ke zuciyata sai Allah, duniya tamini zafi, na rasaa yanda zanyi da rayuwata,

Saura kwana biyu a daura aurena, deen dina ya kirani yana kuka wiwiwi kamar qaramin yaro dama shi haka yake San garta tamai YAWA  kamar jinjiri bayajin wuyar yin kuka, yana kuka yake gayamin wai za'amishi aure, shima  yamin bayanin komai, inaga zafin kishin da naji deen baijishiba, na ci gaba da kukan da yafi na farko aka rasa gane kaina inna tace kar wanda ya kulani, deen dina  yake tambayata ya zamuyi, nace mubi maganar iyayenmu yace shi bazai iya hada jiki da wata idan baniba, duk abinda ya fada nace nima haka....
Yakenan???

Qarke dai Munyi alqawarin dagani harshi, ba wanda zai kula wanda aka auramai kuma duk mun amince da hakan, zan kashe aurena kamar bayan wata hudu shi kuma zai saki matar da watahudu dai dai nan sai muyi auren mu, kuma ba wanda zai tuhumeni sabida dama ansan yanda auren yake.....

ASHE KAINE MIJINA.?? 40

Na HAUWA M.JABO...

Yanda auren yake, mun amince da hakan haka kuwa akayi, ranar assabar aka daura auren,.

NAZIA &NURADDEEN.

Aurenda ya sami halartar manyan qusoshin gwamnati da manyan yan siyasa da manyan malaman qasar nan duk abokan yayan nura ne da kuma abokan yayana, mutane kamar me, amma abin haushi ba ango ba labarinsa wajen daurin aure, abin yayiwa yayan nura zafi Sosai sai ya biqe da cewa ango ya tashi ya matsanancin ciwon ciki, kuma an riga an tara mutane shiyasa aka daura auren, yana bama mutane haquri akan rashin halartar ango...

Ana shagali haka na sulale naje ban kwana da deen dina, a wani gida muka hadu dashi, anan ni kuka shi kuka,ba mai rarrashin wani, qaunar juna ta rufe mana ido zuciyoyin mu sai harbawa suke ya rungumoni, yana shafani yana rarrashina, sam na manta da an daura min aure, koda wannan shine karo na farko dana hada jiki da deen duk kuwa qaunar juna da mukeyi, nida deen qabaki daya mun fita hayyacinmu, nidai ban tabajin abinda nakejiba yanzu sabida shine karo na farko dana kusanci namiji, kuma namijin ma wanda nafi qauna arayuwata, in taqaita muku dai deen yayi nasarar kawar da budurcin hulwarsa, duk tsimin da ake dura mata,sai da ya Siga, kundai san sakwatawa da hade hade, wallahi haka deen yayi nasarar kawar mata da budurcinta, tun tana kuka, har ta daina kuka numfashinta ya riqa fita sama sama, sabida taji jiki, ga budurci kuma ga magungunan da aka kimsa mata cikin ma wasu idan sun shigo hannunta a shara take zubawa, amma ta hadu hadi, ke in taqaita muku saida deen yayi kusan awa daya da rabi akan nazia yana abu daya,Kuma ba wanda ya gaji cikin Su bare yayi qoqarin hana daya, ba wanda yana da aure,  qarar wayarshine ya mayar dasu halinda suke ciki, abu na farko da yazo mishi shine yayi zina da matar aure.!!! Subahanallahi....

Bayan kowannensu ya dawo hayya cinsa sannan suka fuskanci illar laifinda suka aikata, tabbas basuda uzuri gurin Allah,  kuma hukuncinsu dukansu kashine,

A banqaren nazia kuwa zuciyarta cike da farin ciki, ganin cewa koda wanchan wawan mijin nata yayi nasara akanta ta biyawa zuciyarta buqatarta, lallai har yanzu akwai yarinta cikin nazia,  ita sam bata hango illar laifinda tayiba, amma  kuma ta kasa tashi, da gyar tasamu ta miqe da taimakon deen  tana dingishi, batada time din wanka, haka ya dingisa ta dawo gida, dama bataje da wayaba, har tazo bakin gofa tace bakace qunshina yayi kyauba, yayi murmushin qarfin hali yace ai bani aka yiwabako, ranta ya sosu Sosai,  batace komai ba ta dingisha ta tafi, gida, bawanda ya gane cewa amarya ta fita an dauka taron jama'ane ya boyeta, ta dawo dab da maqreeb zafin saduwar da sukayi ne yake damunta, ta wuce bayi tayi gashi da qyar, tayi wankan tsarki ta, tana bayi taji inna na nemanta, taje ta sameta inna ta mata nasiha mai ratsa jiki, saida tayi kuka, aka shiryata za'akaita gidan mijinta kamin nan aka  kaita gidan yayan nura din, duk da cikin kuka take kuma fuskarta a kulle take bai hanata gane gidan ba
Gidan su sister khadee ne tsohuwar qawarta da taso ta salwantar da rayuwarta ita da mugun uncle dinta amma ta ijiye akan cewa my be sun saida gidanne yayan nura ya siya, da yake bata shiga gidan ba, so bata san yanda gidan yake ba bare ta gane, kawai dai an yiwa gidan sabon fentine, sun shiga an mata nasiha maman nura da babasu da yayyenshi da matar yayanshi da duk danginsu suntofa albarkacin bakinsu, ana ta sakamini albaka ana dada cewa inyi haquri, aka kwasheni sai gidan mijina

WASA SABON GIRKI, KU BIYO JIKANYAR JABBI YAR MUHAMMAD JABO KUSHA LABARI..,,

ASHE KAINE MIJINA.?? ?41

Na HAUWA M.JABO...

Yanda auren yake, mun amince da hakan haka kuwa akayi, ranar assabar aka daura auren,.

NAZIA &NURADDEEN.

Aurenda ya sami halartar manyan qusoshin gwamnati da manyan yan siyasa da manyan malaman qasar nan duk abokan yayan nura ne da kuma abokan yayana, mutane kamar me, amma abin haushi ba ango ba labarinsa wajen daurin aure, abin yayiwa yayan nura zafi Sosai sai ya biqe da cewa ango ya tashi ya matsanancin ciwon ciki, kuma an riga an tara mutane shiyasa aka daura auren, yana bama mutane haquri akan rashin halartar ango...

Ana shagali haka na sulale naje ban kwana da deen dina, a wani gida muka hadu dashi, anan ni kuka shi kuka,ba mai rarrashin wani, qaunar juna ta rufe mana ido zuciyoyin mu sai harbawa suke ya rungumoni, yana shafani yana rarrashina, sam na manta da an daura min aure, koda wannan shine karo na farko dana hada jiki da deen duk kuwa qaunar juna da mukeyi, nida deen qabaki daya mun fita hayyacinmu, nidai ban tabajin abinda nakejiba yanzu sabida shine karo na farko dana kusanci namiji, kuma namijin ma wanda nafi qauna arayuwata, in taqaita muku dai deen yayi nasarar kawar da budurcin hulwarsa, duk tsimin da ake dura mata,sai da ya Siga, kundai san sakwatawa da hade hade, wallahi haka deen yayi nasarar kawar mata da budurcinta, tun tana kuka, har ta daina kuka numfashinta ya riqa fita sama sama, sabida taji jiki, ga budurci kuma ga magungunan da aka kimsa mata cikin ma wasu idan sun shigo hannunta a shara take zubawa, amma ta hadu hadi, ke in taqaita muku saida deen yayi kusan awa daya da rabi akan nazia yana abu daya,Kuma ba wanda ya gaji cikin Su bare yayi qoqarin hana daya, ba wanda yana da aure,  qarar wayarshine ya mayar dasu halinda suke ciki, abu na farko da yazo mishi shine yayi zina da matar aure.!!! Subahanallahi.....
 
ASHE KAINE MIJINA. ??42?

Na HAUWA M. JABO..

Bayan sun mini nasihohi aka kwasheni sai gidan mijina, su zainab khalifa da fatima duk an kawo jiki ana jiran ango da abokan ango Suxo ko za'ayi sa'a asamu wanda zai taya, amma har gurren 12:30 na dare ba ango ba abokanshi haka suka gaji da jira suka tafi gida, suna cixon yatsa" nima jabo xee khalifa ta bani tausayi danaga kwalliyar data chaba?? "

Naziah dai haka ta zauna jugum sunaa fita ta kulle daki, dan ta cika alqawarin deen dinta,

Nayi bacci na, ga zafin da gabana yake min na wahalar da deen ya bani, cikin bacci nayi ta mafarkinsa...!!

Ji nayi an bubbuqa mini qofa, in fito ashe har 11 na safee yayi, na fito wai zamuje walimar da akeyi bayan amarya da ango sunyi Xxxxxxxx.. na buqa gafa ni wallahi banida lafiya!! akayi sama da qasa in xo muje naqi zuwa suka gaji suka kyaleni,

Bangaren nura kuwa yayanshi yayi rantsuwa idan har baije walimar nan ba sai yaci mutuncinsa, kuma bashi bashi har abada, dan ya zubar masa da mutunci iya zubarwa ranar daurin aure da baijeba, bama daurin aureba duk wani events da aka shirya nura bai halarci ko daya ba, haka dai ya shirya yaje walimar bada son ranshi ba wannan karon kuma ba amarya..

Walima tayi walima, an raba kayayyakin aure, gaskiya yayan nura mutumin kirkine kuma ya fitarda dan uwansa kunya, inaga walimar da akayi ba'ataba yin irinta ba duk sokoto,  sabida komai need, anyi lafiya an qare lafiya an bar amarya da angonta da kuma halayensu......
 
ASHE KAINE MIJINA 43?

Na HAUWA M. JABO..

Nura ya siyo wa matarshi sabuwar waya kuma aciki yayi saving din numbersa da sunanshi, koda bashida number ta amma ya mata letter yace duk duk abinda take buqata ta mishi sms a wayan da ya aiko ya ijiye mata akan hanyar dakinta..

      Bangaren nura dana nazia daban ne, batasan shigarshiba batasan fitarshiba, haka shima,m baisan chinta ba baisan shantaba, kullum yana manne da waya yana waya da abar qaunarshi hulwaty azeez dinsa,.itama dai haka, suna farantawa juna rayuwa da kuma jaddada alqawuran da suka yiwa juna na kada ta kuskura mijinta ya kusanceta ita kuma tace kada ya kusanci matarshi.....

Haka rayuwar aure ta kasance, mata tun tana kulle qofarta har ta gane cewa mijin nan nata yafita qiyayyarta, sabida haka saim ta dan saki jiki ta rage zaman daki tana zama parlour tayi kallon ta tayi chatting dinta, a groups chat, dama mayyar chatting ce idan sun hadu da m jabo a group din kar mu shagala ayita wasa da dariya kamar dama sun san juna su suke debe mata kewa, idan ana zolayarta da zancen banana takanyi murmushi aranta tace da deen dina bai dandana min ba ina har in koma ga mahaliccina indai akan wannan mijin nawane bazan san komai akan banana ba...
Gashi duk wani salon sarrafa namiji ta koyo shi sai dai ba mijin kuma bata buqatar sa a tunanin ta anyitane dan deen dinta....

No comments:

Post a Comment